AKWAI ƘADDARA
Nashi Ƙaddara ta kasance ɓoyayya. Bagus Azeez kenan mai tsintar kansa cikin ƙaddarori ma bambanta da bai san ta ina suke faruwa ba. Seyyidah Murshida matashiyar budurwar da ta sadauƙar da farin cikinta da numfashinta dan nasa farin cikin. Ko zai saka mata da alheri? Ko za ta samu farin ciki tattare da shi? Sai yaushe...