SON RAI
son rai ya kunshi abubuwa kamar haka, sansar soyaya cin amanar amintaka ..
Kirkirarran labarin jahilin uba wanda bai yadda da komai ba sai bin malamai har hakan ya sanyashi rabuwa da gudan jininshi saboda gudun talauci...
*BAK'ON LAMARI* Is a book which contain sympathy, honesty, love and heart touching story.
Tafe take tana sanye da riga da siket na atamfa, idanunta na rufuwa a hankali tana kokuwar bud'ewa. Layi take kamar wacce ta sha kayan maye, hannunta rik'e da cikinta tana yamutsa fuska. Kayan jikinta yayi bak'i, ya canja launi daga kalar kore zuwa wata kalar daban tsabar daud'a, farat d'aya in aka ce a k'idaya tsawon...
Labarin da yake d'auke da abubuwa kala uku.Soyayya,yaudara,k'arya. k'agaggen labari ne babu ta wani fanni dana d'auko rayuwar wani.
labari ne a kan mata biyu wayanda suke soyayya da mutum daya. aminan juna ne, labari ne me tsantsar yaudara,fushi,butulci,amintaka,kisa ku biyo ni dan jin wannan gajeran labarin.
Labarin soyayya me dauke da sarkakiya ta rashin abunda wani ke so ,labarin me cike da soyyayya me kyau da tsafta da taba zuciya,labari me ban tausayi da dadawa rai..Labarin Abbood da Nabeel,Abbood da Naadi sannan Ashraf da faa'eey,se kuma Abbood da Faa'eey ..
This story is undescribable ,just read and u will tell me d rest of d story. Taku zee Dangyatin.luv u all my f
Bahaushen mutum yana da kyawawan dabi'u wadanda addinin Musulunci da al'adunmu su ka koyar damu. Sai dai zamani yazo da wani salo, mun wayi gari bamu da abin koyi da tinkaho sai AL'ADUN WASU. Shin hakan hanya ce mai bullewa???
Wanan labari ne akan jarabawan ubangiji, yanason wata baiwar Allah mai suna Aisha ranan bikinsu ta mutu, bayan wani lokaci mai tsawo saiya hadu damai kama da ita amma akwai wata gagarumar ukuba atattare da hakan kubiyoni danjin wanan labari mai dadi.
When young Haseenah was orphaned at the tender age of 7, she was sent to live with her uncle &wife who had only one child Aslam... ******* Young Aslam a natural coldblooded male with no feelings for anybody whatsoever except his parents whom he can sacrifice anything for...when haseenah comes into his life, will he be...
labarin rayuwa da abubuwan data kunsa na farin ciki,bakin ciki,samu,rashi,cin amana, da rikon amana
Wannan labarin ya faru da gaske ba wai kirkira bane. Kashi 80 na labarin gaskiya ne, kashi 20% na labarin zai zama don gyara ga labarin da ya kawatu don isar da wata sako aciki. Labari mai kunshe da abun tausayi. Labari ne mai taɓa zuciyar mai sauraro acikinta. Labari ne da yake kunshe da cin AMANA gami da YAUDARA ac...
labarin wata matashiyar yarinya ce budurwa! Wacce bata iya zaman Aure, a duk lokacin da ta kasance matar wani, sai ta yi sanadiyyar rasa rayuwarsa. hakan ya sanya ta zamo tamkar mujiya cikin jama a, wasu na kiran ta da mayya, wasu suce Aljana ce!. Ku biyo alkalamin Ashnur pyar dan jin gaskiyar lamarin.
Labarin wasu mata guda uku mabanbanta asali da kaddara ta hada su a yayin da suka dauki aniyar yiwa talauci gudun fanfalaki. Sai suka fada karuwanci..duniya ta zo musu a tafin hannu har suke zaton tafiyar ta kare. Ku biyo su tsakanin Niger da Nigeria mu ga yadda za ta kaya! Mai tafiya..wani guzuri ka tanada??????