Select All
  • ...BASHI!
    3.8K 392 31

    Fyaɗe aka yi miki. Shi ne abinda zuciyarta ke ƙara nanatawa. Ban san waye ba, ban kuma san dalilinsa na aikata haka a gareni ba, ni a sanina bani da wani abokin hamayya, bani da izgili kuma bana wulaƙanta kowa, to waye ya yi min fyaɗe? Kuma mene dalilinsa na lalata rayuwata a lokacin da zan fara more ƙuruciyata? Ko...

  • BAQEER
    701 52 16

    Ƴan tagwaye biyar zango na biyu

    Completed  
  • ❣️QALBINA 2❣️(FAHEEMA and AMMAR's love story)🔥
    8.4K 410 23

    Bai karasa sauran maganar dake bakinsa ba suka ji magana a bayansu "ke Faheema!..." Cikin sauri Faheema ta ware jikinta da nashi ta waigo tana duban mommnta dake saukowa saman matakala tana dubansu cike da ayar tambaya a kwayar idanunta, shima Ammar duban yayar tasa yake yana lumshe idanunsa a hankali, hankali a tash...

    Mature
  • AKWAI SIRRI
    1.2K 31 15

    SIRRIN ƁOYE

  • MIJIN MALAMA
    15.1K 608 13

    Love, romance, destiny, paid

  • KOWA YA GA ZABUWA...
    27.2K 1.5K 47

    Rayuwa wani abu ne da kan zo mana da kalubale iri iri, wani muna iya fin karfinshi da taimakon Allah wani ko sede mu zubawa sarautar Allah idanu zuwa sadda ze kawo mana karshen shi walau Mutuwa walau sakamako na farin ciki. HIDAYAT yarinya me ƙarancin shekaru marainiya gaba da baya, bata da kowa bata san kowa ba, ta t...

    Completed  
  • QADDARARMU CE
    187 17 28

    labarine akan wata yarinya da ta fuskanci ƙalubalen rayuwa , ankashe iyayenta ,dangi suka watsar da lamarinsu ,daga ita se ƙanwarta,daga ƙarshe kuma ƙanwar itama ta mutu

  • MABARACIYA
    1.5K 110 20

    its All about luv and revenge

  • ALKAWARIN MU
    39.5K 314 12

    Labari mai cik'e da Zazzafar Soyayya tausayi Romacing nadama tare da darasin Rayuwa

  • The newest ABDUL-KHAFID
    20.2K 2.2K 110

    Zan shiga gidan na jiyo muryar Iro na cewa "A dai dinga jin tsoron Allah." Murmushi na yi na Juyowa na kalleshi cikin fuskar rashin mutumci, na ce "To da tsoron wani k'aton banza irinka zan ji?." Ina fad'in hakan na shige cikin gida. Armiya'u ya kalle iro ya ce "Amma dan Allah Baabaa baka ji kunya ba?." Kallonshi ya y...

  • NUR_AL_HAYAT
    3.9K 339 20

    It is said that everything is fair in love and war, Follow the love story of Rayhaan, a young adult full of Adventure, dreamz and ambitions as he comes across an ambitious teen girl Benazir a run away bride, as their lives take a different turn how will their love survive in a world where business and affairs of...

  • TAKUN SAAƘA!!
    15K 422 8

    TAKUN SAƘA littafi ne da yazo muku da wani salo na musamman. tare da tsaftatacciyar salon soyayya tsakanin wasu tom and jarry😂. halinsu ya banbanta da juna. hakama burinsu da halayyarsu. Ta yaya RUWA DA WUTA zasu kasance a mazubi guda bayan kowanne yanada power ɗin gusar da ɗan uwansa. humm karna cikaku da surutu, da...

  • SAI DAKE.!
    7.5K 539 72

    SAI DAKE.! Qagaggen labarine Mai cike da tarin darussa da kuma qayatacciyar soyayya da zata zamuku da wani salo na zazzafar qauna, SAI DAKE..! labarine daya had'a zuciya biyu a waje d'aya bisa wanzuwar qundin qaddarar kowanensu.

    Completed   Mature
  • MAKAUNIYAR ƘADDARA!!
    11.5K 289 9

    MAKAUNIYAR ƘADDARA Labari mai cike da cakwakiyar rayuwa. Ta wayi gari da ƙaddarar da batasan mafarinta ba, batasan tushenta ba. Gata da ƙarancin shekaru, gata da ƙarancin gata. Labarin zai taɓo muku zamantakewa, Soyayya, harma da nishaɗi. Bama shiba, a wannan karon duka zafafa biyar sunzo mukune da sabon salo na musa...

  • MABUDIN ZUCIYA
    1.3K 5 5

    Love/Hatred

  • MASIFAFFIYAR KAUNA
    43.6K 970 29

    This story is about strong love that is way beyond DISASTROUS. this story is about a Maiduguri girl and a yoruba kingdom, The Oba of lagos and the prince.

    Completed  
  • 𝐻𝑢𝑏𝑏𝑢𝑟_𝑅𝑢ℎ
    741 68 10

    PLEASE IDRAAQ DON'T DO THIS TO ME , KAYI MUN KOMA MEYE AMMA KAR KA TABAMUN NUWAERA NA , HABBAN SARKIN SOYAYYA BABU ABUNDA ZAI HANANI WALAKANTA RAYUWAN ARCH.NOOR idan kaga kana neman abu a rayuwanka kakoyi tawakkali ba kasa ma ranka dole sai ka samuba, ita rayuwa 'yar hakuri ce ba 'yar dole ba WRITTEN BY MEEERARH oh...

    Completed  
  • SOYAYYA CE SILA
    327 14 4

    Hakk'un kaddarar rayuwa babu yanda bata zuwa ma bawa daga lokacin da aka haife ka tofa shikenan kaddarar rayuwa zata dinga majau jawa dakai inkai hak'uri kacinye jarabawar ka akasin haka kuma ka kasa cimma nasara! Nasara babbar abace mai matuk'ar wahalar samu amma kuma hak'uri babu abinda baya bayarwa SOYAYYA CE SILA...

  • zaluncin matar uba
    297 17 2

    labari me cike da tausayi zaluncin matar uba da makirci Hadi da zazzafan so

    Completed  
  • LABARIN SAFNAH
    40 2 1

    labari ne daya kunshi tausayi sadaukarwa,dana sani

  • BAKANDAMIYA
    5K 192 4

    Budurwansa dayake mutuwarso itace amaryan Mahaifinsa..... BETRAYAL IS AN INHERENT PART OF LOVE........

    Completed   Mature
  • IFZAA! (MMBFF)
    25.7K 2.1K 34

    (MARRIED TO MY BEST FRIEND FATHER) ...A hankali na nisa na ƙarasa kusa da ita na zauna,ina kallon frame ɗinmu dake ajiye saman bedside drawer nace "wai me kika ɗauki kanki?" Tace "yanda kika ɗauki kanki nima haka ne" da sauri na juya na kalleta,lokaci ɗaya na ɗauke kaina ina taɓe baki nace "ni yanzu idan na am...

    Completed   Mature
  • 'Ya Mace (Completed)✅
    151K 14.5K 42

    Love story 💞 heart touching 😞 and very emotional 😟☺️ read to find out more.......... On 'YA MACE NOT EDITED ⚠️

    Completed  
  • DIAMOND ARMAAN. COMPLETED
    52.2K 2.4K 61

    *Nawa zaku siyeta,tana fada cikina yabada wani kulukulu sai zuciyata ta hau bugawa tini gumi ya ketimin" wannan wacce irin jarabace wai kasiyar da mutum sai kace dabba wannan wane rashin imanine kamar daga sama naji antayata million goma sai naga mama sisi ta washe baki kamar Maya najaa ma aka tayata million goma...

    Completed  
  • WATA BAKWAI 7
    370K 28.1K 56

    Kaman yanda kaddara ta hada aurensu bayan ta rabata da wanda take so. Haka yake tunanin kaddara zata sa dole ya cika alkawarin daya dauka bayan cikar WATA BAKWAI. #Love triangle #HausaNovel

    Completed  
  • AMANARMU
    15.1K 1.1K 31

    A story of two young beautiful girls ZEE and HUMY who determines to have different characters ,Zee is seen to be weird and arrogant who impacted the habit of Banding her parent! Humy is seen to be virtuous nd ethical,decent and calm ,whom fall in love with her causin broda since childhood and he's said to be her husb...

  • 💝KARUWA CE💝
    99.1K 3.9K 26

    takowa tafarayi cike da kissa tazauna bakin bed din. A hankali faruq yabude idon yatsurama boos dinta dake cike fam ido, hannunsa yakai a hankali yana shafawa tare da lumshe ido. "Baby boos dinki lamshe.....gasu manya..." Murmushi tayi takara matso kusa dashi , rungumeta yayi yana aika mata sakonni yayinda itama ke ma...

    Completed  
  • 💝MUK'ADDARI💝
    42.6K 1.8K 18

    Zame hanun ves din yayi yadaura bakinsa kai game da lumshe idon, dumin bakinsa dataji yafara saukar mata da kasala tana kara shigewa jikin shi .saida ya jakwalkwalata sosea kafin ya kyaleta yadaura kansa bisa kirjinta yana lumshe idon. Dukansa ba'abin da suka saukewa sai mufashi , sunkai minti goma haka kafin ya dagat...

  • 💖SAHRA💖
    243K 11.7K 59

    Very hot romantic story?

  • ABINDA KE B'OYE
    127K 8.7K 51

    labari ne mai cike da ban al'ajabi, ban tausayi ban haushi da ban dariya, soyayya kulawa da nuna ban-bancin al'ada uwa uba.... kubiyo mu danjin ya zata kaya.