DEENAH 👩👩
labarin Wata burwace data shiga halin damuwa,saboda son zuciya na uwarta......dakuma son zuciya iya ye akan yaransu...abundai sai Kun biyo Ni by Tooraee ..
labarin Wata burwace data shiga halin damuwa,saboda son zuciya na uwarta......dakuma son zuciya iya ye akan yaransu...abundai sai Kun biyo Ni by Tooraee ..
Yar cikin aminiyarta ta aure mata miji... komin nisan jifa kasa zai fado,haka ma komin nisan dare gare zai waye,qaddara zanen ubangiji ne ayayin da shi mugunta da jahilci kirkiran mutum ne...find out what happen when the unxpected meet the expected. #JUD #Daddy Aliyu #hajiya Ramat
" kin yaudareni BAHIJJA, ni zaki rainawa wayo, ki mai dani SAKARAI, ki rik'a saka wasu abubuwa a jikinki, wad'anda kinsan Allah bai Halicceki dasu ba?" Jikinta rawa ya fara yi kamar mazari, "Ahamd dan Allah kayi hak'uri." Ta furta tana share hawaye. Katseta yayi, ta hanyar d'aga mata hannu....
hmmm karan bana maganin zomon bana,shigo ka karanta kaji yadda yaya ke soyayya da kanwarsa uwa daya uba daya,shin da saninsa yakeson kanwarsa uwa daya uba dayan?,se kun shigo daga ciki zaku gane haka.
Kirkirarren labarine akan wata yarinya mai suna Khadija wacce ake Kira da Nur.Irin rayuwar da ta tsinci kanta dakuma jinya datasha.Ku biyomu domin jin Ya labarin zai kasance.
wace irin rayuwa talaka keyi yayinda shuwagabannin kasar ke tattare duka arziqin qasar zuwa ga kansu kadae tare da iyalensu??? Tabbas rayuwan talakan QASARMU A YAUyana cikin halin matsi da rashin sanin makama. Duka Yan siyasar QASARMU sunayin komae ne domin cigabansu yayinda San Kai na rayuka qalilan ke tauye cigiban...
Labari ne me nuna tsantsar zalunci da fadakarwa da tausayi da nuna tsantsar hakuri da ribar hakurin ga me yinsa Allah ya bamu hasken hakuri
Labari mai taɓa zuciya, cakwakiya, darajar ɗiya mace, cin amanar ƙasa, kishi, makirci, soyayya.
Wannan labari labarine da ya taɓo rayuwar da mafi yawan mata ke fuskanta a wannan rayuwar, tare da rayuwar kishi na gidajen aurenmu, da nuna jarumtar mazan ƙwarai da ke aiki da hankali da ilimi wajen tafiyar da ragamar rayuwar aurensu. Magidanta da yawa basa son a haifa musu ƴaƴa mata, abin kuma zai baka mamaki...
Labarin mai nuni da muhimmancin biyayya ga iyaye, gujema son zuciya, soyayya, zuminci, tare da cakwakiya tsakanin yaya da ƙanwa akan son abu guda.
Labarin wata yarinya ce wacce yan uwan baban ta suka tsane ta akan kyanta suke tunani ko aljanace hakan zaisa sudawo kano da zama matashi mai jin kai dagirman kai abokanan sa suna kiransa below eyes sojane baya daukar wasa mace bata gabansa kwatsam yaje kano meeting haduwarsu tafarko da sa imah bata ganiba tazuba mas...
Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita...
A story of a young girl who sees the bad side of the world from both angle.. Suddenly an angel came to her rescue.. Destiny will take it place.. Will he be able to rescue her? find out in this astonishing story
a shekarun baya shekaru dari da hamsin da suka shud'e150yrs back anyi wata sarauniya mai suna asma'u yayinda tazo musu da sauyi na ban mamaki, bayan rasata sun shiga damuwa sosai, amma bayan shekara d'ari da hamsin aka kara haifo wata asma'un wanda suke saka ran ta kasance musu waccan asma'un.
Ita kaddarace abace wacce bata tsallake kan kowani bawaba, rayuwarta tazo cikeda Qaddara kala-kala, rayuwace mai cikeda qunci, baqin ciki da jarabawa iri-iri." Kuka takeyi kamar ranta zai fita, tana fadin mama nikuma Qaddarar rayuwata kennan, na kwammaci mutuwata da irin wannan rayuwar, rayuwata batada amfani."
Labari ne da baku tab'a jin irin sa ba, matarsa ce bata haihuwa mahaifarta tana da matsana, sai ta sashi ya auri wata yarinya a b'oye babu wanda ya sani daga shi sai ita, akan yarinyar ta haifa musu yara sai ya sake ta, da yarinyar tayi ciki, itama sai ta fara cikin k'arya, suka nunawa duniya yaran nasu ne, ashe k'add...
Bahaushen mutum yana da kyawawan dabi'u wadanda addinin Musulunci da al'adunmu su ka koyar damu. Sai dai zamani yazo da wani salo, mun wayi gari bamu da abin koyi da tinkaho sai AL'ADUN WASU. Shin hakan hanya ce mai bullewa???
labari ne me ban tausayi dakuma nuna cewa duk abinda Allah ya tsara ma mutun sai yafaru