*KADDARAR AURENA*
labarin akan rayuwa da matsaloli hade da nasara na zamantakewar aure,soyayya da hakuri da juriya Jade da kawaici sune matakin dauka ga kowace mace domin samun ribar zaman aure,,,
labarin akan rayuwa da matsaloli hade da nasara na zamantakewar aure,soyayya da hakuri da juriya Jade da kawaici sune matakin dauka ga kowace mace domin samun ribar zaman aure,,,
KARSHAN WAHALA complet✓✓✓✓rayuwa ta kunshi abubuwa da dama kamar yanda rayuwar safnah ke cike da wahalhalu da dama
Rashin asali is all about love,romance, fiction and général fiction. Is all about reality.
ta wayi gari ne da hayhuwar yaron daba tasan wanene ubanshi ba, kwatakwata kwatakwata bata iya tuna ryuwar da tayi abaya, tirkashi littafin wacece ita littafine daya kunshi soyayya, rudani, tashin hankali dakuma tausayi, kubiyoni dan jin wannan kayataccen labari.
k'ande Yarinya ce karama fitinanniya Kuma matsokaniya, bata shakkar kowa akauye, kullum burrin ta taje birni tayi karatu! zuwanta birni ya chanja ta? karatun datakeso ta soma? Amma Kuma kalubale da matsalar rayuwa Sai tunkarota suke! mahaukacin da taki so abaya yanzu kibiyar sonsa ta harbeta! Anya haruna zai sota...
Most impressive ranking #3 in haterelationship. Most impressive ranking #575 in crush....... 24/June/2018!!!! Most impressive ranking #116 in Muslim....... 25/June/2018 Highest ranking #36 in Hijab......7/july/2018 #2 highest ranking in hausanovel!!!! 12/July/2018 #50 highest ranking in conflict ?!!! 27/july/2018 Amee...
Ya zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah
Labarine akan rayuwan wasu samari biyu masu kama, mecike da tausayi, da shiga kunci arayuwa.
Story ne akan Feedoh da Malamin ta wanda aganin ta tunda yana koyarwa a Islamiyya bayada wani class ba shida kud'i...saboda shid'in Malamin islamiyya ne. uwa uba daya kasance mai d'aukan karatun FIQH wanda dashi mutum zaisan kansa sai suke d'aukan sa wai dan iska..kwatsam soyayya ta k'ullu tsakanin Malamin da Feedoh...
Labarin Aliyu wanda shi mahaifin shi mai azababben kudi ya rasu. Suna zaune da mahaifiyar sa da kanwar sa Hanifa a cikin wani makeken gida. Amma sede wajen auren sa mamar sa take kawo mai matsala.
Labarin matashiyar budurwar data gamu d kalubale a rayuwarta.inda t zamto abar so da kyama ga alumma
*HUDA YAR KARYA* _Labarine akan wata yarinya mai suna huda wadda ta dauki karyan dunia ta daurawa kanta alhalin ita ba yar kowa ba_. _Matashiyar yarinya ce mai tsabagen San karya da San gayu da shiga ta alfarma dansan abun dunia, Wanda kallo daya za a mata a dauka yar wani hamshakin mai hannu da shuni ne_ _A tsarin ra...
Labari ne da baku tab'a jin irin sa ba, matarsa ce bata haihuwa mahaifarta tana da matsana, sai ta sashi ya auri wata yarinya a b'oye babu wanda ya sani daga shi sai ita, akan yarinyar ta haifa musu yara sai ya sake ta, da yarinyar tayi ciki, itama sai ta fara cikin k'arya, suka nunawa duniya yaran nasu ne, ashe k'add...
labarine dayakenuna rashin kyama tsakanin talakawa da mekudi da yanda mekudi idan yana dashi ze temakawa na kasa dashi
a shekarun baya shekaru dari da hamsin da suka shud'e150yrs back anyi wata sarauniya mai suna asma'u yayinda tazo musu da sauyi na ban mamaki, bayan rasata sun shiga damuwa sosai, amma bayan shekara d'ari da hamsin aka kara haifo wata asma'un wanda suke saka ran ta kasance musu waccan asma'un.
#Similitude Because of their similarity,she can't even recognize is he one or two..?? She always thought he was the same person,and that was her friend who always want her to become provoked..
Rayuwar k'unci da rashin mahaifa ya kaisu ga gamuwa da tsanani da azabtuwa,wanda yayi sanadiyyar da suka rayu tamkar mabarata (almajirai).
*'Yar Shugaban k'asa ce* Queen Basma, ta hakimce a seat d'in baya ita kad'ai, sai Meena 'yar Governor Kaduna ce ita ke driving, sai Leema 'yar Sarkin Kano wacce take gefen Meena. K'aran wak'ar Music na Larabawa ke tashi a motan, dukkan su suna bin wak'ar tamkar sune suka rerata, sunayi suna rawa da jinsu da kad'a kai...