Select All
  • Ashraf
    21.8K 1.1K 10

    Ashraf is d only son to his parents. He's married to his cousin sisto AFRA who happens to be a barrister. After sme months of marriage AFRA left to defend a girl nd her child with out her husband's knowledge. Also at d end she learnt that her husband is involved in the case.

  • BIYAYYAH
    6.3K 416 21

    Labari akan wani saurayi me matukar biyayya ga mahaifansa mai sanyin hali da miskilanci

  • SIRRINTACCEN SO
    7.9K 176 4

    *Wannan littafi nawa mai suna 💞SIRRINTACCEN SO💞 yana dauke da tsantsan soyayya da sarkakiya, da kuma fadakarwa da nishadantarwa, ALLAH ya bani ikon gamawa lafiya kamar yadda ALLAH ya bani ikon farawa, ku biyoni domin jin wannan labari*

  • D'iyar fari 🧕🏼
    33.8K 2.3K 21

    Ta zaci gamo tayi da aljani ashe ba aljani bane mutum ne kamar ita , soyayya ce kawai tsakanin su

    Completed  
  • HASSANA DA HUSSAINA
    21.6K 1.2K 28

    Labari ne akan wasu y'an biyu masu k'aunar junansu ,da soyayya me tab'a zuciya aciki ,sannan fad'akarwa da nishad'antarwa.

  • RUBUTACCIYAR K'ADDARA
    31.6K 2K 36

    LABARIN UWA DA Y'AR TA WANDA YAKE CIKE DA TAUSAYI DA AL'AJABI, KUYI KUTSE A CIKI DOMIN GANIN ABINDA YAKE FARUWA.

  • BEENAFAN
    23.6K 1K 22

    Kamar ni Daddy wancan tsohon zai yi tunanin hadani aure da wancan yar kauyen, banza , shashashan, kwaila,bokanniya ,hatsabibiya,low class,poshless,kaxama,wawiya ,kuma wanda batasan ciwon kanta ba A tsawace daddyn sa yace kai meyasa baka da hankali ne yar tawa kake fadawa haka, kokuwa umarnin mahaifin nawa n...

  • YAREEMA OMAR (Completed✍️)
    35.7K 2.8K 18

    A historical fiction about a lost 🤴 Prince that came back after many years as a commoner

    Completed  
  • Haleematu
    6.4K 354 67

    Rayuwar Karamar Yarinya data Rasa iyayenta Biyu A lokaci guda bayan haka rikonta yakoma wurin dangin mahaifinta da yadikonta ....

    Completed  
  • SILAR GIDAN AIKI
    163K 9.9K 98

    fiction Story.......labarin wata yarinya me suna Nazeefa, ta taso cikin wahala, Tasha gwagwaryar rayuwa.....

  • LAIFI DAYA
    515 43 12

    labarin matashiya da ta samu matsala a gidan auren ta, a dalili cin amana , shin ya rayuwa zata kasance zata zauna ko kuma zata tafi. ku biyo ni don jin yadda labarin Deejah da Kabir zai kare a dalilin LAIFI DAYA TAK.

  • RIBAN HAKURI
    2K 183 8

    Labari ne akan wata baiwar Allah da tasha wahalan rayuwa amma tayi hakuri ta jure ...Ku biyo ni dan jin labarin wannan baiwar Allahn

  • GIDAN SOJA
    18K 977 44

    LABARINE A KAN GIDAN BABBAN TSOHON SOJA DAYASHA GWAGWARMAYAR RAYUWA, SANNAN AKWAI CHAKWAKIYAR SOYAYYA.

  • ZAMAN HOSTEL
    52K 1K 25

    Zaman hostel labari ne wanda yake nune ga yanda wasu yan mata ke lalaciwa sanadin zaman hostel ba'anan kadai ya tsaya ba yatabu wasu bangarori da yawa na rayuwa da yanda za'a ma'gance matsalarso

  • MUMMUNAR 'DABI'A
    16.4K 641 11

    Mummunar d'abi'a labarin wata yarinya ce da ta tsinci kanta cikin wata rayuwa marar dad'in ji. Soyayyar 'yan uwa biyu ta saka ta a tsakiya.

  • RAYUWANA
    96 1 2

    lbr mai cike da kalubale

  • 💖💖💖💖💖💖 *AUREN JARI* 💖💖💖💖💖💖
    2.1K 58 10

    Labarine wanda yake fadakar da iyaye akan illan auren jari duba ga yanda yarinyar cikin labarin ta kasance kamilalliya wacce ta samu tarbiyya daga iyaye na kwarai amma daga qarshe bayan sun aurar da ita ga wanda bataso duk rayuwarta ya canza ta yanda shaidan ya ribaci rayuwarta. Haka zalika shima ya kasance a bangaren...

  • BAZAN BUTULCE BA
    3.4K 297 23

    Rayuwar Salimah....

    Completed   Mature
  • Shekarun En mata
    51 3 1

    labari ne na Hindatu Wanda sai datakai Wasu en Shekaru tafara gane Komai na rayuwa, ta gane masu santa da makiyanta

  • A DALILIN MATAR UBA.
    3K 76 6

    *🎯ADALILIN MATAR UBA🎯* Ya kunshi ita khadija marai niya ce, ta taso a hanun matar ubanta. Ta tashi cikin rashin kulawa, tsana da kuma tsangwama, tasha wahalar rayuwa. Daga baya, Allah ya kawo mata sauyi acikin rayiwar ta.

  • Umm sulaim✓
    1.9K 148 10

    A hankali ya kira sunanta Bata dago ba sai ma amsawa da tayi...sunanta ya Kuma kira a karo na biyu yana cewa "Meya sanya bakya iya kallon cikin idona??" Wnn karon ma girgiza kanta tayi bata ankara ba taji sautin takonshi na tahowa kusa da ita. Ba shiri ta dago tana zuba mishi idanuwanta dake matukar burgeshi "Ki bani...

  • *HUDAH 'YAR KARYA....*
    51K 4.2K 40

    *HUDA YAR KARYA* _Labarine akan wata yarinya mai suna huda wadda ta dauki karyan dunia ta daurawa kanta alhalin ita ba yar kowa ba_. _Matashiyar yarinya ce mai tsabagen San karya da San gayu da shiga ta alfarma dansan abun dunia, Wanda kallo daya za a mata a dauka yar wani hamshakin mai hannu da shuni ne_ _A tsarin ra...

  • AKASI
    2.9K 217 26

    Rayuwa duka akan jarrabawa ce, wata muci wata kuma mu fadi. Sannan akan zato ce da kuma tsammani, wasu abubuwan kanzo mana yadda muka zata, wasu kuma AKASIN haka, DOMIN DUK YADDA MUKA KAI GA IYA TSARINMU ITAMA KADDARA TAFE TAKE DA NATA TSARIN.

  • 🍒🌺NATSANE SHI🌺🍒
    567K 39.6K 93

    Dan iska ne Tantiri ne ,mawaki ne da yayi fice afadin duniya,yana karatu a abroad,dan iska ne na karshe amma yasan da wa yake iskancin nasa,baya son hayani miskiline na karshe,wannan halin koh nace rayuwar tasa yasa yan mata masu takama da mulki saurata ,dukiya soke mugun fadawa kan tarkon sa,koh diyar wace ke koh me...

  • Rashin Uwa
    371 8 1

    Da sunan allh mai rahma mai jinqai godiya ta tabbata ga fiyayyen halitta shugaban mu annabi muhammad (s a w) Inagodiya ga allh subhanahu wata'ala dayabani damar yin wanan posting din wanan littafi mai suna lbr wani maraya

    Completed  
  • SANADIN KI
    62K 1.4K 8

    Labarine mai dauke da nishadi, da kuma abubuwan tausayi, al'ajabi da kuma soyayyar gaskiya. Labarin Yaya Ahmad da Suhailat labarine dake tunatarwa akan illar zurfin ciki. Ahmad da Suhailat sun tashine a gida daya kuma one family, yayinda Soyayya ta shiga tsakaninsu a bisa zurfin ciki. Saidai kuma hakan ya haifarwa suh...

  • BAK'AR_RANA
    25K 1.2K 17

    Miye ban bancin ki da karuwa? Zina kuma kinyi shi don Haka kije Allah ya tsine miki!!! Innalilahi wa inna ilaihi ranjiu'n Abba karkamin haka karka k'arasa kassara min rayuwa Abba Anya kuwa kai ne mahaifina ? Karki damu Aneesa ni zan zame miki komai a rayuwa zan share miki hawayen ki, kuma idan Allah yayarda sai duniy...

  • GHANIA( pretty girl) by Mrs Mz.
    1.2K 57 13

    Labari ne aka wata kyakyawa yariya mai suna GHANIA . Ghania ta kasance yariya mai kyau da cikar sura, ga ilimi addini da na boko ga ta da iya zama da mutane . kwarjini duk inda ghania ta bi sai an ce Masha Allah. Sai dai ghania ta taso cikin maraici da kuncin rayuwa mahaifiyar ta ta rasu ta bar ta da kishiyar ta sam...

  • RAMLAT
    18.7K 1.1K 29

    Ramlat ta kasance yarinya mai hankali wacce ta hadu da uwa ta gari mai sanya ta ah hanya ta kwarai abu daya shine matsalar kishiyar uwa wacce ta takurasu basu da daman yin komai ah gidan sbda ita, ga kuma Allah ya jarrabeta ta son adeel wanda ya kasance mai hali mara kyau ta sanadiyar ta ya daina abubuwa da dama na ra...