Select All
  • K'ADDARA KO SAKACI.? (COMPLETED)
    15.9K 521 10

    "Ruqayyah yaushe kika fara tumbi ke da ko me kika ci cikin ki baya tab'a dagawa?" Baki Ruqayyah ta bud'e tana dariya take fad'in "wallahi ummah na fara tumbi,ba ki ga har k'iba na k'araba?" "Abunda na gani kenan shi yasa nake tambayarki" "Uhmmmm! Ummah kenan wallahi babu komai,murmushi Ummah tayi lokacin...

    Completed  
  • 'DAN MACE! (ENGHAUSA)
    81K 6.3K 55

    ...Dan an sadu sau ɗaya ba yana nufin mace baza ta iya ɗaukar ciki bane,komai a rayuwa yana tafiya ne da yadda Ubangiji ya ƙaddara zai kasance.. Uhmn! Turƙashi!! Shin me wannan mahaifin ya aikata haka? Just follow this fairy tale to find out how the story will turn out..

    Completed   Mature
  • RAYUWAR WANI.! (COMPLETED)✔
    21.7K 894 10

    Rayuwar k'unci da rashin mahaifa ya kaisu ga gamuwa da tsanani da azabtuwa,wanda yayi sanadiyyar da suka rayu tamkar mabarata (almajirai).

    Completed  
  • BAMBANCIN AL'ADU.! (COMPLETED)✔
    18.7K 884 15

    Muguwar k'iyayya mai cike da nuna bambad'anci a tsakanin wasu al'ummah,azabtarwa ba tare da dalili ba,had'e kuma da nuna zallar k'auna.

    Completed  
  • ZAB'IN WA ZANBI.? (IYAYENA KO ZUCIYATA) COMPLETED
    35.2K 1.3K 26

    #Similitude Because of their similarity,she can't even recognize is he one or two..?? She always thought he was the same person,and that was her friend who always want her to become provoked..

    Completed  
  • WANI AL'AMARIN.! COMPLETED✔ (WARWARESHI SAI ALLAH)
    74.3K 5.1K 80

    #Royalty & Revenge

    Completed   Mature
  • Y'AR GARUWA.! (1-END)✔
    38.7K 1.5K 16

    A painful story of amazing water vendor young lady...

    Completed   Mature
  • INA MAFITA.? (1-END)✔
    5.2K 213 5

    #Destiny,Harmful & Supernatural charm from neighbour

    Completed  
  • K'AZAFIN KISAN KAI.! (1--END)✔
    1.1K 57 1

    Labari mai cike da tausayi,k'age.

    Completed  
  • MAKTOUB
    3.3K 341 16

    Nowadays,the words "betrayal" and "deception" is more effective than anything else in the life of humanity... Ya ya za kiji a lokacin da kika bud'a ido kika tarar mutanen da kika amincewa fiye da kowa,kika d'auke su kika kaisu wani matsayi,har kike gani da jin duk duniya ba ki da kamarsu.. Sai a dai² lokacin da...