DOCTOR HASSAN Labarin soyayya mai cike da ban tausayi tare da ban dariya
KUN dai san salo na nice dai Ummu Nasmah taku wacce ta nishaɗantar daku cikin littafin INDO A BIRNI yanzu ma gani tafe da Sabo mai sabon salo mu kasance daku cikin DOCTOR HASSAN