Select All
  • So koh kiyayya❤️
    44 1 1

    Soyayya, tausayi, takaici

    Mature
  • SIYAAM (JIKAR ME KOSAI)
    1K 34 8

    Labari akan wata sangartacciya Kuma shagwabbabiyar yarinya me suna SIYAAM wato jikar kakar ta,ita dai wannan yarinya zata kamu da soyayyar wani bawan Allah,Wanda ze kasance yayan ta me suna imaan (Man),Amman Kuma ta ta kaddarar ita ce baya son ta Yana son budurwar da ya hadu da ita me suna huu-dah,sedai ko zuwa gaba t...

  • GIMBIYA ZAIR👑👸
    367 16 5

    Er sarki Zair mai tausayin talaka da bayin ta,nan suka aka musu hadi ita da yarima zafir. Ku biyo ni domin muji ya abin zai kasan ce😍😍

  • MA'U
    188 13 4

    BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM MA'U 1 Ina zaune can kur'yan daki na na hada kai da gwiwa cike da damu , ni dai ba kuka nake yi ba , sannan ban san mai zan kura kai na a lokacin ba , mutum mutumi ko mutum mai rai , a can gefe kuma ma'u ce take shishshikan kuka , a hankali ta matso kusa dani ta kama hannu na , cike da damu...

  • MANSA MUSA
    18 0 1

    Labarin tsohon sarki daular Mali wato sarki Mansa Musa wanda a lokaci sa daular ta zama mafi arziki a nahiyar afrika da kuma irin gudumawan da ya bayar har zuwa rasuwansa.

  • ASEELA COMPLETE
    21.4K 1.6K 52

    Ƙwarangwal ɗin suna tafe wani irin ruwa mai yauƙi na fita daga gaɓɓan jikinsu tamkar waɗanda aka kunna fanfo ajikinsu, daga kowanne ɓangaren hallita akwai shugabansu wanda shi ne yake kan gaba su kuma suna biye dashi abaya, hannu kowanne shugaba ɗauke yake da wani farin ƙyale da jikinsa yake da ɗishi-dishin jini, ahan...

  • DUNIYA MAKARANTA CE.
    25.9K 2.3K 52

    #10 Hausanovel, 15 June 2020. #47 Nigeria june 2021. Duniya Labari, Duniya Makaranta, Duniya Kasuwa, Duniya wasan gidan yara idan suka tara kasa suka gina gida mai kyau sai su sa kafa su rusa. Ta rasa me ɗaya zata yi taji sassauci a halin da take ciki, a ɓangare guda kuma ta rasa da wane ɗaya zata ji cikin abubuwa bar...

  • ZAN SOKA A HAKA
    414K 24.5K 95

    #5 tausayi June 2020. #3 tausayi 20 June 2020. #1 munafurci #8 hausa novel. #2 tear drop june 2021.

    Completed  
  • MULKI KO SARAUTA👑
    77.8K 2.9K 11

    👑

  • ❣️QALBINA ❣️ (KECE ZAKI FIDDA NI)
    151K 8.8K 112

    Hassan Sooraj Marafa yana da'ya daga cikin hamshakan masu kud'in Lagos. One of the seven billionaire elites dake ruling garin Lagos. Sune ake kira da Asiwaju's of Lagos. Babu wanda ya isa yaja dasu. "Kinfi karfin million d'ari Hibba, ki zauna kiyi nazari akai. Million d'ari, shekara biyar, and your brother is free. It...

    Completed   Mature
  • MATAR SADIQ
    270K 10.8K 37

    Complete story of a young girl Ummy.

  • fannah fadeel
    1.5K 78 32

    Labarin gaske, Labarine Akan wasu masoya biyu masu cike da abubuwan ban sha'awa da birgewa, kudai ku kasance dabin wannan book domin ganin yanda zaya karshe. Banyi wannan littafin dancin mutunci wani ko wata ba idan yazo daidai da naki to akasi ne.

  • Sakin Wawa🙄
    1.7K 98 17

    The story life of NAJLAH in her matrimonial home