Select All
  • INDO SARƘA COMPLETE
    75.9K 5.5K 57

    Cikin dare lokacin ƙafa duk ta ɗauke banda kukan tsuntsaye ba abunda yake tashi, alokacin ta farka daga bacci kayan wajen Goggo tasa ta ɗauko zumbulelen farin hijabin tasa, kwandon kayan kwalliyarta da shafe sati bata buɗeshi ba, ta buɗe ta ɗauko hoda ta zazzaga ta shafe fuskarta, hannu da ƙafafuwa Ludayin miyar Baba...

  • GIDAN SOJA
    18.4K 978 44

    LABARINE A KAN GIDAN BABBAN TSOHON SOJA DAYASHA GWAGWARMAYAR RAYUWA, SANNAN AKWAI CHAKWAKIYAR SOYAYYA.

  • UWAR GIDA 😍😍😍
    6.3K 199 8

    Waka a bakin mai ita tafi dadi 😍😍😍😍😍his_hanan Nd m.hanna

    Completed   Mature
  • RUWAN ZUMA (completed)
    33.8K 2.6K 24

    Shin wani irin kallo kake yiwa masoya biyu wad'anda akwai tazarar shekaru tsakaninsu, musamman ma in aka ce Macen ta fi Namijin yawan shekaru? Tayi wuff dashi, ko Tsoho yayi wuff da yarinya. To ga labarin wani matashin saurayi mai farin jinin 'yan mata amma shi hankalinsa kwata-kwata ba ya kansu dalilin tun asalin fa...

    Completed  
  • MIJIN YA TA KO MIJINA
    33.3K 1.6K 26

    Labari ne da ya qunshi mata guda uku, wanda suke da tabo mai qona zuciyar su, da zuciyar mai karanta abinda ya faru da su a rayuwar su😢.

  • BAK'AR_RANA
    25K 1.2K 17

    Miye ban bancin ki da karuwa? Zina kuma kinyi shi don Haka kije Allah ya tsine miki!!! Innalilahi wa inna ilaihi ranjiu'n Abba karkamin haka karka k'arasa kassara min rayuwa Abba Anya kuwa kai ne mahaifina ? Karki damu Aneesa ni zan zame miki komai a rayuwa zan share miki hawayen ki, kuma idan Allah yayarda sai duniy...

  • DA WATA K'AWAR...
    2.5K 139 10

    Labari neh akan wasu k'awaye biyu wanda shak'uwarsu ya wuce a misaltashi amma iyayensu basu sanda hakan ba,ko ince basu kula da sanin tsakanin nasu ba wanda hakan ya janyo musu babban matsala daga baya..Ko miye wannan matsalar? ku biyo wannan littafi dan jin amsar tambayar ku...

  • YARDA DA KAI (Compltd✔)
    80.5K 2.3K 13

    ldan YARDAR KA tayi yawa akan mutane, to kamar ka basu lasisin kwaye maka baya ne. Awanan duniyar tamu da son kai yayi yawa, cin amana ta zama ruwan dare, ka yarda da mutum yaci amanar ka, ɗan uwa ya tsani ɗan uwan sa saboda wata ɗaukaka ta duniya. Wanan shi ne ga janyo ƙin yarda da kowa arayuwar AHMAD NASIR, zuciyar...

    Completed  
  • IGIYAR ZATO....💕 || PAID NOVEL (COMPLETED✅)
    17.2K 318 7

    Labarin ruguntsumin gidan *MATA TARA* gidan da tarbiyya tai karanci, Hassada, Makirci, Tuggu, Sihiri. Gidan da rashin daraja ke arha.. Gefe d'aya kuma tacacciyar kauna ce mai sanyaya ruhi marar sirke.Mai dauke da labarin BATOUL! Yarinya mai tarbiyya da kwazo. Shin wa zata aura HAYSAM wanda ta rena shekarun sa be kai...

    Completed  
  • MAMAYA
    27.5K 2.1K 37

    MAMAYA labari ne na wata yarinya Bilkisu da wani babban sadaukin Aljani, ta aikata masa laifi batare da tasan shiɗin waye ba ,shi kuma ya lashi tabokin sai ya kasheta ƙarshe ɗaukar fansa ta kaishi ga aurenta aka wayi gari sun dulmiya ga son junansu . ko shigo cikin labarin dan jin yanda zata kaya.

  • ƘWAI cikin ƘAYA!!
    1.4M 121K 106

    Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita...

  • SOORAJ !!! (completed)
    848K 70.5K 59

    Zanen ƙaddaransa yana cikin zuciyarta, kamar yanda zanen nata ƙaddan ke cikin tasa zuciyar. Idan zuciyoyi suka haɗe waje guda akan samu wata irin zazzafan ƙauna. Ako da yaushe jinsa yake kamar wani baƙon halitta, RAUNI DAMUWA sune abun da sukayi tasiri wajen cika rayuwarsa, yasani kowani bawa da irin tasa ƙaddaran Amm...

    Completed  
  • RAYUWAR BINTU
    183K 8.5K 33

    The story of Bintu,where two Brothers from a wealthy family fall head over hill inlove with her. get ready,seat back properly and read this amazing heart touching story because I assure you I'll never let you down(completed)

    Completed