UMAIMAH!
Dad! Mi... ji.. n... UMAIMAH.. ne! ****ta Yaya musaki yasan soyayyah? Wannan wani salon munafurcin ne!
Dad! Mi... ji.. n... UMAIMAH.. ne! ****ta Yaya musaki yasan soyayyah? Wannan wani salon munafurcin ne!
Zumunci ne mai ban al'ajabi tsakanin jinsin mutum da Aljan wanda ya rabe tsakanin musulmai da kafiransu.
A mu"amalansa da kowa Sai son Barka....Kowa kuma zai iya Fadin kyakyawan Hallayarsa..Ammh ga Matarsa Hafsah bazata iya Dora komai ba...Banda Tarin Masifarsa da kuma komai tayi batayi Daidai ba...!!!
MARAINIYA CE BATA DA UBA... SAI UWA SUN TASO CIKIN WAHALAR RAYUWA... KWATSAM TA TSINCI KANTA A GIDAN WANDA TAKE KALLONSHI A MATSAYIN UBA A MATSAYIN NANNY... YA ZAMA GATANTA GABA DA BAYA.. RANA TSAKA YA ZAME MATA BAƘIN ƘADDARARTA..
Hummm!!. kowa yaji SARAN ƁOYE yasan akwai cakwakiya kam. SARAN ƁOYE littafine dake ɗauke da sabon salo na musamman da Bilyn Abdull bata taɓa zuwa muku da kalarsaba. yazo da abubuwan ban mamaki da tarin al'ajabi. tsaftatacciyar soyayya mai cike da cakwakiya. ya taɓo wani muhimmin al'amari dake faruwa a zahiri. labarine...
Labarin TSINTAR AYA, labarine daya shafi b'angarori da dama na rayuwar damuke ciki a yanxu, musamman b'angaren sayafi kowanne wato b'angaren auratayya. Abubuwa sosai masu zafi da ilmantarwa, fad'akarwa tare da nishad'antarwa suna cikin wannan faifan. Daure ka bibiyi wannan littafin domin samun abinda ya dace kada ku...
BA UWA TA BACE Zaune take gefe guda cikin gidan nasu, tana kallon abinda Yan gidan nasu sukeyi k'awar tace Hadiza zaune gaban mamar tasu tana mata lissafin kud'i da tasamu, daga daren jiya zuwa yau da safe. Mamar sai washe hak'ora take tana murna sannan tace "Ai na fad'a Miki idan Kika bi Alhaji Hamza kwanan gida sai...
Labari mai taɓa zuciya, cakwakiya, darajar ɗiya mace, cin amanar ƙasa, kishi, makirci, soyayya.
Labarin mai nuni da muhimmancin biyayya ga iyaye, gujema son zuciya, soyayya, zuminci, tare da cakwakiya tsakanin yaya da ƙanwa akan son abu guda.
bakomai kakeso kake samu a rayuwa ba ,abinda kayi harsashe kanshi yakan iya kin faruwa ,bawanda ze zama perfect akomi kowa da inda yagaza rayuwa cike take da hakuri da kalubale arage buri ,wannan taken shine (sauya tunani)
Yar cikin aminiyarta ta aure mata miji... komin nisan jifa kasa zai fado,haka ma komin nisan dare gare zai waye,qaddara zanen ubangiji ne ayayin da shi mugunta da jahilci kirkiran mutum ne...find out what happen when the unxpected meet the expected. #JUD #Daddy Aliyu #hajiya Ramat
"RASHIN UBA! Itace kalmar da ke cinye zuciya da kuma daƙusar da karsashin ko wani yaro! Fatan ko wani UBA shine kafa ma yaransa kyawawan tarihi da bar musu gobe mai kyau. Sai dai mu kam namu UBAN kallon matacce muke masa, da babu amfanin wanzuwarsa a tare da mu. Shin dama maraici ba sai an mutu ake yinsa ba? Na yi...
_Ta rayu cikin soyayyarsa....ta girma cikin muradin kasancewa ita ɗin matarsa ce....Shi kuwa bai taɓa mata kallon zai iya rayuwa da ita ba...Burinsa ya auri wayayyiyar mace mai ilimi ba irin ta ba_
wayace miki ana bawa namiji dama?babu abinda yake canja namiji sai ikon allah idan kince zaki iya canja Abdallah to kin yaudari kanki mazaasu hali irin na Abdallah wadanda basu da lokacin matansu saina aikinsu daban suke basa taba canjawa don haka ki saki jikinki a matsayina na yar uwarki aminiyarki inada hanyar da za...
Samira ƴar aikin Hafsat ce wacce ta auri mijin Hafsat ba boko ba Malam. ku shigo daga ciki domin jin yadda za ta kasance.
labarin wani saurayi ne ɗan gidan masu kuɗi da yake son wata budurwa ƴar talakawa sai iyayenaa su ce ba zai aureta ba sai ƴar gidan masu kuɗi zai aura duk da kasanecwar su jima suna soyayya da juna amma haka iyayensa za su hana sa aurenta, shi kuma ya ce ba zai auri kowa ba tun da an hana sa aurenta.. ku biyo ni don y...
KANO Kyakkyawar yarinya ce cikin motar direban ta na tuki, a hankali wanda anata bangare waya ce a hannun ta tana faman latse-latse a dai-dai lokacin ne direban ya yi horn bakin gate din wani katafaren gida. Mai gadin ya yi hanzarin budewa, direban yashiga da motar ciki sosai sannan ya yi parking ya fito hadi da saur...
Littafin dare daya complete daga wwww.jalaloaded.com.ng