Select All
  • MATAR FAYROUZ ??
    72.2K 3.5K 60

    Labarin wata matashiyar budurwa mai ji da aji, gayu, karya mai suna NAJMAH, ita da mahaifiyar ta sun sha alwashin jin dad'in rayuwa kota halinkak'a, inda ita kuma burin najmah ta auri wani matashin saurayi mai tashe da kyau, aji, jin dad'a da kwanciyar hankali duk da cewar yana da mata. Tayi burin itama wata rana dole...

  • DOLE KISONI (YOU MUST LOVE ME)
    11.7K 250 2

    He kidnapped the lady from Nigeria and took her to India, and force her to love him.

  • RAYUWAR MUSTAPHA
    31.8K 1.6K 73

    labarine akan wani saurayi Wanda yake son wata yarinya kuma yake Shirin fuskanta kowace irin wahala sbd ya mallaketa shin ya zata kasance zaiyi nasara kuwa?ko kuma zai hakura da itane.kubiyoni domin Jin wannan lbrn mai kayatarwa

    Mature
  • Kaine Rayuwata😭❤❤ Complete
    97.9K 7.2K 50

    labarin na 'kunshe da Yaudara, Kiyayya, Soyayya, Tausayi, rikon Amana, Nishadi, Rudani, Juriya, Kaddara, Son abun duniya,......... A takaice! littafin na kulle da sako dan nishadantar, wa'azantar da mai karatu. In Summary........ Saifullahi (Saif) yarone, dangatan dangi, uwa uba harda sauran dangi, babu abunda yataba...

    Completed   Mature
  • NAYI DACE.
    36.5K 1.8K 55

    love story

  • Auran biyayya
    25.5K 2K 53

    It's sacrifice that is worth living

  • K'ANWAR MAHAIFINA
    920 16 6

    Lariba ne akan wata baiwar Allah, da abubuwa suka sha fad'a mata a cikin rayuwar ta, kama daga tausayi cin amana zalinci

  • JUYIN RAYUWA COMPLETED{12/2019.}
    16.9K 555 13

    *JUYIN RAYUWA* Labarin wata marainiyar yarinya ce Sadiya da makauniyar Kakar ta , wadda wani tantiri ya sanya su agaba har rayuwar yarinyar ya runk'a Juyawa salo daban daban , Sannan kuma Akwai Soyayya acikin shi

  • DABAIBAYI (COMPLETED)✅
    46K 3.8K 36

    ...mahaifiyata ta 'bata tun ina da shekara takwas a duniya,... a lokacin da na dawo da sakamakon shedar kammala primary na tarar da gawar mahaifina kwance..., kawu na daya d'auki alwashin ruqo na ya guje ni a lokacin da nake tsananin buqatar sa...na tsinci kaina cikin mafarki da daddyna a kullum yana kuma jaddada min...

  • SA'IDAH
    10.1K 648 12

    The story of a young adult...ku biyoni ciki dan jin abinda ke kunshe da rayuwar SA'IDA, anty SA'IDA, BIG SIS inji ABDULHADI *SOYAYYA *SADAUKARWA *TAUSAYI *KADDARA *JURIYA *ILIMANTARWA *NISHADANTARWA Wannan labari nawa ya bambamta da sauran... Abinda rai ke so.... SA'IDA MAMI ABDULHADI ABBA RAMADAN MUHAMMAD HAMISU BINT...

  • UQUBAR UWAR MIJINA
    9.4K 519 19

    Based on true life story labarine akan wata baiwar Allah wanda uwar miji tajefata cikin matsanancin baƙin ciki ɗa gararin rayuwa,sanadin hakan ta..just read and find out

    Completed  
  • BURIN SABRIYA
    610 26 5

    labarin wata yarinyar hamshakin Mai kudi ne Wanda ake fadenshi a fadin duniya, Allah ya azurtashi da yaya biyar Sabriya itace yarsa ta fari, babban burin Sabriya shine rayuwa da Imam a matsayin mijinta boyayyen alamari ya bayyana Wanda burinta ya Gaza cika akan imam hartaso tarasa wani bangare na jikinta.....bari inba...

  • TAUBASHI (COUSIN)
    25.2K 2.9K 66

    Shin kowanne cousin ne irin Yah Noor da Yah Mahboob? A cikin Cousins din ki/ka mata ku na da kamar Aaseeyah kuwa? Ko kuma kamar Umaimah gare ku? Mahaifan ku maza halin Abee gare su? Ko kuwa ku na da mahaifiya mai halayya irin ta Ummee? Allah sarki wanda ke da uwa kamar Mammee ya huta a rayuwa....

  • Desire ✔️
    501K 21.2K 106

    "Not fair" she whispered breathlessly. " You're only supposed to look" "Is that right? " his voice was teasing, but thick with passion. " Well, I don't play fair baby" After meeting unexpectedly and becoming marooned together during a blizzard in the wild South of New Zealand, warring Delhi neighbors Raman and Ishita...

    Completed   Mature
  • Ya Rayyan
    429 10 2

    Its ol about love

  • RAYUWAR DIJEE
    634 15 1

    Labari mai cike da tausayi yadda kishiyar uwa a kauye ke kawota asibitin birni ta gudu ta barta a sume

  • SAƘON ZUCIYA
    41.1K 4.2K 36

    Labarin wata yarinya marainiya dake zaune akauye cikin tsangwama,tsana da rashin gata wacce keda burin zama likita.

  • Inuwar zuciyata...(Zarah ko Jeedah) by Raheenatmamoudou
    23.9K 888 31

    Inuwar zuciyata...(Zarah KO Jeedah)