#1
Aure bautar Ubangijiby ummnihal
nasiha akan zamantakewar aure
A lokacin da mukayi niyyar yin aure yana da kyau mu san mene ne dalilin yin auren.
Da farko ma dai mu fara sanin mene dalilin zuwan mu dun...
#2
MATA KO BAIWAby Hafsat musa
Feena macace Mai matsananin kishi, wadda Tasha Alwashin duk ranan da mijinta yayi mata kishiya zata kasheshi ta kashe matar,sannan ta kashe kanta, Kowa yarasa, Dije yari...
#3
ƊAN AMANAby Rahma kabir
ƊAN AMANA... Labari ne a dunkule sanin sirrin warwaransa sai an shiga daga ciki.... Akwai kyayawar Hikaya.
#5
AMARYAR ZAYYADby Rahma kabir
Sanin abinda ke cikin labarin sai an bini daki daki amma akwai sarkakiya.