#1
ALAƘAR YARINTAby M@m@n @frah
Labari ne a kan wata mata da kishiyarta ta haukatar da ita da tsohon cikin ta tafi ta haife cikin a halin hauka
Completed
#2
YAR ZAMAN WANKA KWANA ARBA'INby M@m@n @frah
Labari ne na barkwanci a kan wata tsohuwa da ke zuwa zaman wanka gidan jikarta
#3
Default Title -BEELALby M@m@n @frah
Labari ne a kan nakashashshen yaro da mahaifinsa da jama,ar gari suka tsaneshi da tsangwamarsa sbd nakasar da Allah ya masa.
Completed