#1
ALAƘAR YARINTAby Fa'iza abubakar
Labari ne a kan wata mata da kishiyarta ta haukatar da ita da tsohon cikin ta tafi ta haife cikin a halin hauka
Completed
#2
ƘARA'IN INNA DELUby Fa'iza abubakar
Labari ne na abin dariya, labarin rigimammiyar tsohuwar da take auren ƙara,i bayan ta shekara saba'in a duniya dan tana jin kanta daidai take da budurwa...
#3
Default Title -BEELALby Fa'iza abubakar
Labari ne a kan nakashashshen yaro da mahaifinsa da jama,ar gari suka tsaneshi da tsangwamarsa sbd nakasar da Allah ya masa.
Completed
#4
YAR ZAMAN WANKA KWANA ARBA'INby Fa'iza abubakar
Labari ne na barkwanci a kan wata tsohuwa da ke zuwa zaman wanka gidan jikarta