KASAR WAJEby Maryam A Datti
Littafin marubuciya MARYAM ABUBAKAR DATTI
marubuciyar HIBBA. ayi karatu lafiya.
Aisha Humairaby Humaira810
Salam
Wannan liffafin na Aisha Humaira yana magana ne akan wata yarinya wacce iyayen ta suka rasu kuma ta shiga cikin wahalar rayuwa amma daga baya rayuwar ta tayi kyau...