#1
MEKE FARUWAby Aisha Isah
Labarin wata budurwa ne wacce aure yayi mata wahala. Amira kenan 'yar kimanin shekara 24 da hud'u, tayi samari fiye da biyar amma dukkan su sai magana tayi nisa kwatsam...
Completed
#2
BA NI DA LAIFI ( Ba yin kaina ba n...by Aisha Isah
Labari ne mai rikitarwa, tsoro, ga dinbin darussan da ke cikinta kudai ku biyoni kusha labari.
#3
RUHIN 'DANAby Aisha Isah
Labarin ne akan mahaifin da yayi amfani da RUHIN dansa gun niyyar arziki. Wannan labari ne mai ban tausayi, cin amana. Kubiyo ni don jin inda wannan labarin zata kaya.
Completed
#4
*MAHAIFIYATA* _(Sanadin kukana)_by Aisha Isah
labari a kan yanda mahaifiya ta lalata rayuwan 'ya'yanta...
#5
RAYUWAN NAJWAby Aisha Isah
labari ne akan Najma, wacce hasada, kyashi da yayu nata ya sanya a suka mata auren dole , inda zata fuskanta k'alub'e iri-iri a rayuwa.
ku biyoni don in inda wannan laba...