AKWAI SO (Hausa novel)by Azizat Hamza
"Ina sonki, Ina mahaukacin sonki, ina so na cire miki wannan damuwar da ke yawo a idanunki tsawon shekaru. Ki bani dama SAKINAH, na nuna miki SO"
#Secondchance...
Cin Amana ko Fansa?by Ummu kauthar.
"Kai nawane ni kadai kamar yadda Islam take tawa nikadai, bazan iya raba Islam dakai ba Himu....na gwammaci nida ita duk my rasaka"
_Farida Mashi.
Ku biyoni...
Tsohuwar Soyayya (Best Hausa love...by Azizat Hamza
Labarin soyayyar Aaliyah Badamasi Bulama da Sa'eed Aliyu Modibbo a shekarun 80's...
Completed
SAHLA a Paris (Hausa novel)by Azizat Hamza
Rashin ƙarfin mazaƙuta matsala ne babba da zata iya hana namijin daya doshi shekara 40 yin aure. Sai dai a ɓangaren FKay Ubandoma bai taɓa tunanin samun sauƙinsa yana ta...