NA YARDA!by ummu salma abdulkadir
labarin ya kunshe aure Hadi na iyaye Wanda daga karshe ya zamo mata alheri, labari ne na zazzafar soyayya tsakanin amal da Kuma shuwariz
ku biyo ni don jin sabon labari...
SANADIN CACAby SAKHNA03
..........jinkirin auren danayi bai isheni jarrabawa ba,sai baba ya badani a caca?.......Wani ɗan daba ,ɗan shaye shaye,wanda bai san ya rayuwar mutane take ba ballantan...