Fadilalamido Stories

Refine by tag:

6 Stories

CIWON 'YA MACE by fadeelalamido
CIWON 'YA MACEby Fadila Lamido
CIWON 'YA MACE rikitaccen al'amarine mai kulle kai, nishadi,soyayya, cin amana, da yadaura, acikin labarin ne zaga yadda ciwon 'ya mace ya zama na yarwanta mace, duk kuw...
JANNAH by Humaira3461
JANNAHby Aisha Abubakar
Kaddara abuce mai nauyi, kuma mai zafin gaske,ayayin da ta kasance mai kyau alokacin take da dad'i a yayinda tazo akan akasin hakan lokacin kakejin duk duniya babu wanda...
FRIENDSHIP (A BOTA) by Humaira3461
FRIENDSHIP (A BOTA)by Aisha Abubakar
tak'aitaccen labari ne akan abotar mace da namiji ga y'an jami'a, da matan aure shin ya ya kamata ki mu'amalanci namiji matsayinki na mace, ku shigo cikin kabarin domin...
BA LABARI by fadeelalamido
BA LABARIby Fadila Lamido
Labari ne akan akan wata yariya wadda take rayuwa ita daya, Bata mgn da kowa, akullum fuskarta rufe take da ni'kabi, ana sanin ita din farar mace ce kawai ta hanyar kafa...
BUGUN ZUCIYA by fadeelalamido
BUGUN ZUCIYAby Fadila Lamido
Nishadi hade da soyayya me zafi dadin dawa kuma fadakarwa