Hajjac Stories

16 Stories

ILLAR RIK'O ('yar rik'o) by AyshaIsah
#1
ILLAR RIK'O ('yar rik'o)by Aisha Isah
Labarine wanda yake nuni da illolin da rik'o ya k'unsa. A b'angare guda akwai Luba wacce duk halacin da uwar rik'onta tayi mata amma taci amanar ta. D'ayan b'angaren kum...
SHI NAKE SO by AyshaIsah
#3
SHI NAKE SOby Aisha Isah
Labari ne wanda ya kunsa soyayya, hak'uri da juriya,da kuma imani da k'addara. Wannan labarin ya farune da gaske,ku biyoni ku sha labari.
ILLAR RIƘO ('yar riƙo) sabon salo by AyshaIsah
#4
ILLAR RIƘO ('yar riƙo) sabon saloby Aisha Isah
Edited version ɗin illar riƙo wannan labarin ba sabo bane illar riƙo ne nayi editing na sabon ta shi dan kuji daɗin karanta shi asha karatu lfy.
BA NI DA LAIFI ( Ba yin kaina ba ne) by AyshaIsah
#5
BA NI DA LAIFI ( Ba yin kaina ba n...by Aisha Isah
Labari ne mai rikitarwa, tsoro, ga dinbin darussan da ke cikinta kudai ku biyoni kusha labari.
RAYUWATA  by AyshaIsah
#6
RAYUWATA by Aisha Isah
labarine wanda ya ƙunshi tausayi, ha'inci, cin amana da sauransu. Hunaisah mutum ce wai matuƙar haƙuri da kawaici, amma rayuwa ya canza mata wanda yasa dole da tanka do...
A DALILIN KADDARA by hajjac
#7
A DALILIN KADDARAby Khadijat Abdullahi Shehu
A dalilin kaddara labari ne na gaske, ina fatan zaku biyoni kamar yadda kuke bin sauran littattafai na, sai dai labarin na kudi ne, na fad'a ne tun yanzu ba sai gaba ba...
HUNAYDAH by AyshaIsah
#8
HUNAYDAHby Aisha Isah
Labarin ne wanda ya soyayya, cin amana, ƙaddara da tsantsan tausayi ku dai ku biyo ni kuji yadda zata kaya.
*NA TSANI MAZA* by AyshaIsah
#9
*NA TSANI MAZA*by Aisha Isah
Labari ne akan wata budurwa da ke ikiranin ta tsani maza, wannan dalilin ne yasa bata kula ko wani saurayin. Ko meye dalilinta na tsanar maza?. Ku biyoni cikin wannan...
Completed
*MAHAIFIYATA* _(Sanadin kukana)_ by AyshaIsah
#11
*MAHAIFIYATA* _(Sanadin kukana)_by Aisha Isah
labari a kan yanda mahaifiya ta lalata rayuwan 'ya'yanta...
THE DESIROUS RURAL BOY by Mamee23
#12
THE DESIROUS RURAL BOYby Mamee23
IS ALL ABOUT THE MISCHIEVOUS,NAUGHTY VILLAGE BOY
RUHIN 'DANA by AyshaIsah
#13
RUHIN 'DANAby Aisha Isah
Labarin ne akan mahaifin da yayi amfani da RUHIN dansa gun niyyar arziki. Wannan labari ne mai ban tausayi, cin amana. Kubiyo ni don jin inda wannan labarin zata kaya.
Completed
ZO GARE NI  by hajjac
#14
ZO GARE NI by Khadijat Abdullahi Shehu
Labari mai daɗi da taɓa zuƙatan masu karatu. Tausayi, bakin ciki, jahilci, mugunta, son zuciya duk a cikin labarin ZO GARE NI. Idan ka karanta zaka ilmantu, ka wa'azantu...
MEKE FARUWA by AyshaIsah
#15
MEKE FARUWAby Aisha Isah
Labarin wata budurwa ne wacce aure yayi mata wahala. Amira kenan 'yar kimanin shekara 24 da hud'u, tayi samari fiye da biyar amma dukkan su sai magana tayi nisa kwatsam...
RAYUWAN NAJWA by AyshaIsah
#16
RAYUWAN NAJWAby Aisha Isah
labari ne akan Najma, wacce hasada, kyashi da yayu nata ya sanya a suka mata auren dole , inda zata fuskanta k'alub'e iri-iri a rayuwa. ku biyoni don in inda wannan laba...