wata miyarby leematrimi
labarinl ne daya faru akan yarinya qarama Mai qarancin shekaru da Wanda ahalin da Suka wadata zuciyarsu da son zuciya da kwadayi
A BARWA RAIby Hajara Ahmad Maidoya
Mutane basu fiya amsar abubuwan da suke biye a bayan takunsu ba, idanuwansu kan rufe da ƙoƙarin yin ɗaɗɗage da son ganin wanda ke nesa da su.
Nesa ta sosai da zai hanas...
part 1by KarimatuabdulhamidMummynMinal
labari ne akan wata yarinya mai suna Nusaiba 'yar amana wanda take shiga cikin tasgun rayuwa, labarin ne mai ban tausayi da ta'ba zuciya.