#1
MATAR DATTIJO Completeby Jeeddah Tijjani Adam
Labari ne mai cike da soyayya tare da fadakarwar da nishadantawar wa, akwai darasi mai yawa da mata zasu dauka dangane da zama da kishiya
#3
DABAIBAYI (COMPLETED)✅by Kdeey
...mahaifiyata ta 'bata tun ina da shekara takwas a duniya,... a lokacin da na dawo da sakamakon shedar kammala primary na tarar da gawar mahaifina kwance..., kawu na da...
#4
ƘALUBALEN RAYUWA by Fiddausi musa
Wane irin miji ne? Mijin da bai san ya sauke haƙƙin da ya rataya a wuyan shi ba? Shin ko an faɗa mashi ci, sha da sutura kaɗai ne aure? Wallahi ba zan iya ba, ba zan iya...
#13
fannah fadeel by Zeinab Abobakar
Labarin gaske, Labarine Akan wasu masoya biyu masu cike da abubuwan ban sha'awa da birgewa, kudai ku kasance dabin wannan book domin ganin yanda zaya karshe.
Banyi wanna...
#15
ALBI (My heart) ❤️by Khadijat Abdullahi Shehu
"Ina ruwanki da Rayuwata ? Ko mutuwa kika ga zanyi ina ruwanki? Humaidah kin takurawa rayuwata, nace miki bana san alaƙarmu dole ne? Ko ce miki akai idan na rasa ma...