
#1
SHINGEN ƘAUNAby khairi_muhd
Rayuwa kan zo da sauyi ko wani juyi da ba ka taɓa zata ba,hakan ce ta kasance da Nadeeya Nazif. Matashiya mai tashen kuɗi bazawara da mijinta ya mutu ya bari da tarin du...

#2
RANAR YABO...!by Aisha Abubakar
labarin Rabee'atu da Fadeel and Fareed,shiga cikinsa domin jin irin wannan zazzafar soyayya mai cike da kalubale da tsayawa arai karkiso karkaso a baku lbri