Littafinhausa Stories

Refine by tag:
littafinhausa
WpAddhausa
WpAddhausanovel
WpAddarewa
littafinhausa
WpAddhausa
WpAddhausanovel
WpAddarewa

12 Stories

  • ADAMA by RamlatuAbdulrahman
    RamlatuAbdulrahman
    • WpView
      Reads 244
    • WpPart
      Parts 2
    Adama takasance agidanmijin dabashi ta auraba anata tunanin sedai shirinne Amma ko zata zauna ...ko 'ka'ka... taku Ramla Abdulrahman
  • TAGWAYE by RamlatuAbdulrahman
    RamlatuAbdulrahman
    • WpView
      Reads 139
    • WpPart
      Parts 1
    About a woman that gave birth to triplet but a mystery behind the children birth , she has no idea which is her biological child but doesn't matter to her since she's a mother to the all !! I know you're confused, so am I let's read and find out what happened !
  • Bin Son Zuciya by Izzuddeenms
    Izzuddeenms
    • WpView
      Reads 33
    • WpPart
      Parts 1
    Dukkan damuwa mai saukice, dukkan takaici mai saukine, dukkan kewa mai saukice, idan har an shirya musu ko an san da yiyuwar faruwarsu. Rana daya tak a wayi gari an nesantaka da iyalanka, sana'arka da al'umma, an kuma kebeka cikin kulawa ta musamman a wajen da kai ma kanka ba zaka iya cewa ga gabashinsa balle yammansa ba, watakila a wannan shekarar ta 2022 masu garkuwa da mutane ne suka sace ka, watakila kuma masu son yin tsafine da kai. Fatan jiran tsammanin ganin menene dalilin wannan killacewar da akai maka, ba ita ce babbar damuwa, takaici da kewar da ke addabar zuciyarka ba. Yaya iyalanka da 'yan'uwanka da makusantanka suke ciki? 'Dan hakuri kadan za ka kara a killace, har ka fahimci shin zaka rayu ne ko kuwa wannan shine karshenka; wato zaman jiran tsammanin rayuwa ko mutuwa, cike da dumbin damuwa, takaici da kewa. Izzuddeen Muhammad Sani, 27th September, 2013.
  • Mu....... (Us) by Izzuddeenms
    Izzuddeenms
    • WpView
      Reads 56
    • WpPart
      Parts 3
    Mu Da Iyayenmu rayuwarmu tana tafiyane da albarkarsu, Mu Da Iyalanmu rayuwarmu tana tafiyane da kyautatawarmu ga junanmu, Mu Da Abokanmu rayuwarmu tana tafiyane da hakurinmu a tsakaninmu, Mu Da Makwabtanmu rayuwarmu tana tafiyane da kawaicinmu ga zamantakewarmu, Mu Da Sana'armu rayuwarmu tana tafiyane da gaskiyarmu a sana'ar, Labarinmu da kuma Hikayarmu tana tabbata ne da dadin faruwa gwargwadon yadda muka fahimci zahirin rayuwar da kuma yadda muka shiryawa fuskantar wannan kalubalen na rayuwa. Alhaji Hashim ya kyautata kwarai ga iyalansa, iyayensa, makwabtansa, ma'aikatansa da Abokansa. Amma kaddararsa ta sanyashi rasa ransa a kaddara bayyananniya. Sai dai rayuwarsa ba aba bace da zata salwanta haka kawai! Akwai kalubalen da yake biyowa baya wadda ya girgiza dukkan madafan ikon kasar ta Najeriya.
  • Matar Bature by 00Ruky
    00Ruky
    • WpView
      Reads 14,464
    • WpPart
      Parts 30
    " Mama wannan ma baba nane". Ta shafo sajen shi. "Hmmm! mama kyakkyawane,amma mama bake kika haife wannan ba turawa suka siya miki koh?" mama tayi dariya tace" eyye . lallema Aisha. toh sai ki daga minshi tunda da kudi na siya koh, karki ballashi, "Aa' mama bayanzunba jikinshi akwai laushi, lah! mama kalla gashin jikinshi wara- wara ba irin na baba ado mai gadi ba"!. Kallonta yatsaya yi aranshi mamakin yarinyar yake ganin tana abu kamar na yara. tajawo sili daya na gashin dake kwance a fuskarsa wanda zamu kirasa da saje "Ashhh! yafada. bashiri ya tureta.
  • Sanadin Gata by free_boy_
    free_boy_
    • WpView
      Reads 574
    • WpPart
      Parts 4
    ~~Kanta dauke yake da farantin talla wanda aka kasa mata dafaffen rogo da gyada kulli kulli, taci damara sai kace wadda za tayi dambe tana tafe tana rera wakar ta"iye nanaye ayye yaraye nanaye carmama, ina tafiya ta jirgin goro zaya kade ni, jirgin goro kar ka kadeni, jirgin goro zan maka sako, sakon goro ko na turare in kaje kace da uwata, in kaje kace da ubana jirgi yai bari, jirgi yai bari da madaurin aurena, iye nanaye ayye ya raye nanaye carmama, da inna da baba an kawo kudin toshina cacas cas suna kirgawa, sun ganni suna boyewa in kun so kubar boyewa, auren fari sai na zaba sai na zabi wanda na ke so koda soja ko dan sanda, koda kuku koda boyi, koda jinjiri sha mama sai yaci tuwon kwanona sai yasha ruwan kwanona sai na kai ruwa sai nakai ruwa ban daki yai wanka, iye nanaye ayye yaraye nanaye carma....kuluwa, kuluwa kawo rogon, muryar wasu maza masu sai da ruwa ne ya hana kuluwa karasa baitin wakar da take rerawa, cikin sauri ta nufi wurin da suke, tana zuwa ta sauke farantin da ke kanta ta fara kukkulla musu kamar yadda suka saba siya, nan da nan aka warwashe ta dauki farantin ta cikin hanzari bayan ta kirga kudinta ta hada Kansu naira dari biyu cif cif, sauri take sosai dan tasan yanzu iyatu tana nan tana jiran zuwanta.
  • Jarabtar mu by MaryamLawalJafar
    MaryamLawalJafar
    • WpView
      Reads 234
    • WpPart
      Parts 30
    Ba kowace soyayya ce ke kawo farin ciki ba... Wasu kuwa jarabawa ce da ke canza rayuwa gaba ɗaya. Ta haihu da namijin da bata sani bata san tana iya zata nemo shi ba ta taimaka mashi a lkcn da idan bai kusanci mace zai iya mutuwa ta fito talan fura daga karshe yaran Prince ba shakku bane to tayaya?💔 "Jarabtar Mu" - littafin da zai sa ki kasa daina karantawa har sai kin kai ƙarshe. 📖✨
  • Abu ta Habu by Zainuuwrites
    Zainuuwrites
    • WpView
      Reads 835
    • WpPart
      Parts 12
    Nasan kunsha karanta labare da yawa wanda kiyaya kan zama soyayya amman kun taba karanta wanda soyayya take rikedewa tazama kiyayya? Labarin Zainab da Abubakar kenan i wont spoil it for you read and find out your self!
  • AMJAD by Ummusalma_Farouq
    Ummusalma_Farouq
    • WpView
      Reads 7,396
    • WpPart
      Parts 20
    AMJAD-Aikin da aka aiko ni zan iya yinshi kuwa? Tuntuɓen da nayi a hanya bazai kawo min matsala cikin aikina ba? Zan iya ceto rayuwan dubbanin mutane da aka aiko ni kuwa? Ku biyoni cikin littafina mai suna AMJAD. Yana tattare da soyayya, matsalolin rayuwa, mugunta, garkuwa da mutane, mugun hali kimiya da fasaha da dai sauransu.
  • NI DA YAN GIDAN MU by DeequsUsman
    DeequsUsman
    • WpView
      Reads 4,012
    • WpPart
      Parts 27
    Wannan ne littafi na na farko,Allah sa inyi abin arziki your comments and likes will be appreciated 😅 Life is full of ups and downs,when we think we got everything figured out,God test us with trails,and he usually test us with what we love most,this story is about a girl and all relationships wahala she went through,and also the struggles parents go through in raising their kids,it's filled with emotions,read and see how she finally meet her prince charming and the trails her family go through and how they pass the test with sabr(patience)and tawakkul(trust in God).
  • ♦️AL'AJABI♦️ (DAGANI BABU TAMBAYA)  by realhajarayusuf
    realhajarayusuf
    • WpView
      Reads 1,226
    • WpPart
      Parts 18
    DAGANI BABU TAMBAYA Gajeren Labarine na wata matarda ta auri bako Wanda baasan Asalinsa ba, labarine Mai abun al'ajabi, rikitarwa da kuma kalubalen Rayuwa.