#1
♦️AL'AJABI♦️ (DAGANI BABU TAMBAYA) by realhajarayusuf
DAGANI BABU TAMBAYA Gajeren Labarine na wata matarda ta auri bako Wanda baasan Asalinsa ba, labarine Mai abun al'ajabi, rikitarwa da kuma kalubalen Rayuwa.
#2
SHAFAFFU DA MAIby Ameera Adam
LITTAFIN GASA NE NA MATASAN MARUBUTA DAN ALLAH MASOYA KU NUNA MUN ƘAUNA AKWAI RANAR DA ZASU BAMU LINK MU BAKU ZAKU DANGWALA MANA VOTE, INA FATAN ZAKU BANI HAƊIN KAI.
#4
MUHAWARA 2020 @BAKANDAMIYYAby Maryam Suleiman
Bakandaniyya ta shirya gasar muhaqara na musamman don lingiyoyin marubuta
Jigo koyar da dabarun rubuce-rubuce ta hanyar kafar sadawa (internet) sannan dan kara zakulo ha...