WATA ƘADDARA by Shamsiyya Usman manga
A lokuta da dama ƙaddara tana zuwar mana ba tare da mun shirya mata ba,na kasance ni mutum ne a rayuwata mai taka tsantsan sannan ni mutum ne da babu abun da na tsana a...
ƘALUBALEN RAYUWA by Shamsiyya Usman manga
AMINA yarinyace da ta taso cikin fuskantar ƘALUBALEN RAYUWA daban daban tun daga ranar da tazo duniya har girmanta,Ta taso bata san waye mahaifinta ba,mahaifiyarta ta ka...