#1
MIJIN AMINIYAby ummushatu
Labarin wasu aminai guda biyu, duk da irin shaquwar da ke tsakaninsu amma mijin d'aya ya zagaye ya ce yana son d'ayar, bayan ta qi amincewa har ta kai ga ya yi mata fyad...
#2
MAYE GURBIby ummushatu
labarin Yaya da 'kanwa, masu tsananin so da 'kaunar juna, sai dai 'kaddara ta sa d'aya auren mijin da su ke tsananin son juna da 'yar uwarta. Ya ya za ta kasance? Ku biy...
#4
SAFIYYAby wasila abdu
Labari akan wata surukansa mai tsananin kwad'ayin abin duniya, ta tsani surukanta saboda kawai iyayenta ba masu tarin dukiya ba ne. Shin yaya za ta kasance a tsakaninsu?
#5
DUK KANWAR JA CEby ummushatu
Labari ne da ya 'kunshi hassada, ha'kuri da kuma ribar da mai haquri zai samu
#6
RAYUWAR WASUby ummushatu
Illar son zuciya, da nuna fifiko a tsakanin ahali, tare da illar da rabuwar iyaye ke haifarwa 'ya'ya.