Utai Stories

Refine by tag:

8 Stories

SAFIYYA by momfatima
SAFIYYAby wasila abdu
Labari akan wata surukansa mai tsananin kwad'ayin abin duniya, ta tsani surukanta saboda kawai iyayenta ba masu tarin dukiya ba ne. Shin yaya za ta kasance a tsakaninsu?
SANADI by momfatima
SANADIby wasila abdu
tsantsar cin amana
RAYUWAR WASU by ummusha2
RAYUWAR WASUby wasila abdu
illar d'orawa yara talle, musamman masu zuwa har wani garin.
RAYUWAR WASU by ummushatu
RAYUWAR WASUby ummushatu
Illar son zuciya, da nuna fifiko a tsakanin ahali, tare da illar da rabuwar iyaye ke haifarwa 'ya'ya.
MAYE GURBI by ummushatu
MAYE GURBIby ummushatu
labarin Yaya da 'kanwa, masu tsananin so da 'kaunar juna, sai dai 'kaddara ta sa d'aya auren mijin da su ke tsananin son juna da 'yar uwarta. Ya ya za ta kasance? Ku biy...
MIJIN AMINIYA by ummushatu
MIJIN AMINIYAby ummushatu
Labarin wasu aminai guda biyu, duk da irin shaquwar da ke tsakaninsu amma mijin d'aya ya zagaye ya ce yana son d'ayar, bayan ta qi amincewa har ta kai ga ya yi mata fyad...
DUK KANWAR JA CE by ummushatu
DUK KANWAR JA CEby ummushatu
Labari ne da ya 'kunshi hassada, ha'kuri da kuma ribar da mai haquri zai samu