
#1
LOKACI NE!!by husnerhahmed
labari ne akan wata yarinya wanda ta fiskanci kalubalai a rayuwarta saboda ta zabi karatu akan aure
is it possible for her to get married in uni ko it will be too late...

#2
Wata Rayuwaby Abdulhamid Abubakar
Labarin Fatima Labari ne da yake Ƙunshe da Darasi mai yawa daga ciki Akwai faɗakarwa, Nishaɗantarwa, da kuma ilmantarwa ku biyomu Ahankali

#3
Nadamar Rayuwaby Yahuza Sa'idu BKY Kakihum
Wannan gajeren labarine mai dauke da fadakarwa musammam ga ma'abota amfani da shafukan sada zumunta na zamani. Labarine akan wasu masoya guda biyu wadanda suka tsintsi...

#4
MAI ƊAKI...!by Haleematou Khabir
Rayuwar gidan aurena ta kasance izina ga masu burin auren kud'i koda babu kwanciyar hankali. gidana ya kasance tamkar kabarin bature daga waje akwai kyau da k'yalli amma...
Completed