Assalamu Alaikum masoya,nice dai sadiya tahir girei wanda akafi sani da sadnas. Na rasa wancan account d'in nawa dan haka zakuci gaba da samun #KNJ ta wannan sabon account d'in.
Love you all
  • YOLA
  • JoinedOctober 6, 2017



Stories by Sadiya Tahir
MIEMIE BEE A WANKI GARORI by Sadnass
MIEMIE BEE A WANKI GARORI
Labarine k'irk'irarre na tabbata zai Ilmantar tare da nishad'antar daku,kuci gaba da biyoni karku bari a baku...
ranking #46 in tausayi See all rankings
KOMAI NISAN JIFAA by Sadnass
KOMAI NISAN JIFAA
Labarin KOMAI NISAN JIFA k'ageggen labari ne,wanda nida kaina na tsara shi ina fata kuma zakuji dad'in shi so...
IMTIHAL by Sadnass
IMTIHAL
Wannan littafi nawa mai suna IMTIHAL ya k'unshi abubuwa da dama ne wanda makaran ci/ya za suji dadin shi sosa...
ranking #83 in soyayya See all rankings
1 Reading List