Husna Muhammad Inuwa
(Oum Samhat)
Na kasance daga cikin mutane masu sauqin kai sai dai kuma ban kasance daga cikin masu ɗaukar ƙasƙanci ba.
Na tsani naga an tozarta mutum ko wanene hakanan kuma na tsani mai halin tozarta wani.
*Ma'aikaciyar jinya ce ni (Nurse)
*Ɗaya daga cikin mata masu da'awa a yanar gizo (women in daawah)
Marubuciya kuma mai son yawan karance-karance. Littafan dana rubuta sune;
*ƳAR AMANA
*SALEEMAT
*RAYUWAR HAFSAT 1&2
*KUSKURE ƊAYA
*ƳAR MANYA
*MURJANATU
*RASHIN UBA.
Bayan waɗannan littafan akwai rubuce-rubuce irinsu sharhi, nasihohi, maganganun hikima (qoutes) da sauransu.
Ku tuntuɓeni a;
*Facebook @Husna Muhd Enuwa
*Instagram @miss_husnatt
***Mirakee @oumsamhat
Ni ƴar asalin jihar Bauchin Nigeria ne!
- JoinedAugust 26, 2017
- facebook: Husna's Facebook profile
Sign up to join the largest storytelling community
or
Story by Husna Muhammad Enuwa
- 1 Published Story
RASHIN UBA
62.4K
4.2K
33
"RASHIN UBA! Itace kalmar da ke cinye zuciya da kuma daƙusar da karsashin ko wani yaro!
Fatan ko wani...
#250 in hausa
See all rankings