Assalamu alaikum
Jama'a wannan labarin ba irin labarin da kuka saba cin karo dasu bane ba.
Wannan ba labarin soyayya bace,wacce kullum mu marubuta hankalin mu yake karkata akai.a a sam wannan labari ne wanda zai taɓo bangare da ban da ban na halin da, da yawa daga cikin mata ƴan uwan mu suke fuskanta a rayuwar auran su.
Wannan labari ne da zai samar miki da mafita cikin sauki idan kina fuskantar ɗaya daga ciki,da kuma hanyar da zaki magance ta.
Ina mafita zai fara zuwa muku daga gobe in Sha ALLAH
Taku har kullum SAFNAH ALIYU JAWABI