burinah 1✍🏻✊🏻💪🏻

32 3 0
                                    

Burinah labarin wata yarinya ne dake son cika burinta duk da kalubalen da take samu ku biyoni domin jin wane irin kalubale ne sannan taya zata cika burin nata duk amsosin yn cikin littafin

Burinah ya kasance shine littafina na farko kuyi mun afuwa in kun samu mistakes aciki bt xnyi iyakar baki kokarina but Dan adam ajixine don haka ina Neman
afuwar ko in nayi kuskure but xako iya gyara mun a shiry nake domin karban gyara

Bissmillahi rahmanir rahim  Allah ka bani ikon farawa cikin salama tareda gamawa lpy tareda isar da sakon da nake burin isarwa

Burinah1

Safiya ce  wacce ta kasance ranar litinin wacce akace ko bature  na tsoron ta dalibai keta xirga xirga a cikin makarantar itace ranar farko n wannan xangon chan n hango wata yarinya tana sanye ta uniform fari da ratsin kore wanda y kasance shine uniform dn makarantar taso tana ta sakin murmushi ita  kadae tareda kallon kofar shigowa makaranta daga bayanta taji an taba  ta ta juyo a dantsorace sae  naga ta saki murmushi tareda cewa wlh kinban tsoro khadeeja wacce aka kira d khadeeja itama murmushin tayi tace  haba afifa tun daxo ina ta miki  mgn tun  kan n karaso amman har n karaso baki sani b tunanin me kike hakane yau fa ba ranar tunani bace saboda kinsan kowa murna yake an sha hutu pah satin mu biyu pah a gida murmushi tayi tace hakane yar uwa wallahi ina chan ina tunanin jarabawar da ke gaban mune gashi kuma har yanxo didi bata  karaso ba Khadeeja tayi guntun murmushi tace nasan itama haka kawae baxa tayi latti ba dole akwae abnda y tsayar da ita ko baccin tsiyan nata tasha afifa tayi Daria tare da cewa b ruwana kuma sae n fada mata ana haka sae ga wata matashiyar budurwa wacce bata wuce shekarun suba ta shigo d sauri deejah tace lah gata nan ma a tare suka karasa gunta tareda hugging dinta suka hada baki wajen cewa we miss uh Didi itama tayi daria tace same here sukayi daria suka jera suka karasa layin assembly inda saadah ta shiga jerin dalibai dake layin so kuma afifa da deejah suna baya sbd so prefect ne🆎✍🏻

Burinah Where stories live. Discover now