Burinah2 ✍🏻✊🏻💪🏻

13 1 0
                                    

Burinah2

Tsayuwar so bai fi da 5mins ba principal ya fito aka fara national anthem tukun sauran abubuwan d aka saba har aka gama aka jera a layi kowa ya wuce xuwa ajin so suna xuwa nan aka fara hira d shewa irin na matasa ana hira tareda shewa ana haka malamin so na aji y shigo suka hada baki tareda cewa morning sir murmushi yayi yace morning class how are you sukace fine sir how holiday suka ce good yace ina fatan kun shiryawa jarabawar ko dae sukace sosae yace gud y kamata ko gyara class dn hk shi kuma y fita inda class captain dn so ta fara raba musu aikin d kowa xaiyi. Deejah ta kalli afifa tace sis muje waje so gama shara kinsan bnson Kura daria tasa sbd tasan d saadah take sbd ta sani shara kuma gata b prefect b balle tace baxa tayi b ae kuwa tasha kunu so kuma suka fita suna mata daria hk ta dau tsintsiya fuuuuu tayi waje ta hau gyaran corridor tana cin magani bayan 1hr kowa y gama nashi aikin hk duk suka hado ana hirar yaushe gamo suna tsaka d hirar sukaji ance atension class duk suka bada hankalin so gurin me maganar tareda gaishe shi anan y fara yi musu bayani gameda jarabawar so da xaa fara nan da sati 6 maso xuwa akan so bada himma sosae bai so yaga wani yayi failing suka hada baki wajen cewa insha allah yace kuma bnda satar masa nan m sukace xaso kiyaye sallama y musu d nasihar suyi karatu sabanin da da suke surutu bayan fitar so waso sun dauki shawarar sa waso kuma suka cigaba d surutun su acikin maso harda so afifa Dan sunce yau ranar hira ce nan dae har 9 tukun suka fice break baso dawo class b suka wuce biology lab Dan shi gareso ae kuwa suna shiga suka daura sabuwar hira anan malaman dake cikin office dn suka kureso suka fito ranar dae hk suka wuni hira har Yamma tukun suka tashi lkcn tashi yayi suka fito bakin gate kuwa y samu abun hawa suna fitowa suka tarar d driver dn afifa nan ta hau so kuma kowa ya hau napep yayi gida🆎✍🏻

Burinah Where stories live. Discover now