Burinah 3✍🏻✊🏻💪🏻

13 1 0
                                    

Lokacin da afifa ta kuma gida tana shiga cikin parlour tare da salama tarar da Ammah tana duba wayarta karasawa tayi tayi hugging dnta sannan ta durkusa saka ta gaisheta tare d mata sannu da gida murmushi ammah ne ya karo daman tun ganin ta take yinsa ta amsa mata tareda kulawa da lpy Alhmdllh afifan papa murmushi tayi tare da tmbyr Ina bayyah na ko bai dawo daga lectures ba Abdullah dake fitowa daga corridor dn dakinsa yayi murmushi tareda cewa lily gani me kika tawo mun dashi ne haka kike ta nemana murmushi tayi tareda gaishe shi tace ba komae kawae am missn uh kasan yau bamu hado ba a dinning ys hakane kinsan yau sae 9 nakeda lctrs shys nayi bccn safe ammah ce ta katse hirar tareda kiran sunan afifa da bata umurnin taje tayi wanka taxo taci abnci tashi tayi tareda cewa bayyah akwae story pah ka jira naje na dawo ta karasa fada tareda nufar stairs din dakin murmushi Abdullah yayi yace ohk lily sae kin fito ai dayi me kyau don nasan hali sarai in kina xumudi ba nutsuwa xakiyi ba ammah dae bata ce komae ba tace yawwa Abdullah daman inaso na aike ka gurin alhaji sbd daxo yaya yake fada mun cewar baya jin dadi ni kuma kaga yau na tashi da ciwon jiki Abdullah cewa yayi taam ammah bt bari lily ta fito sae muje tare ta amsa masa da to tareda nufar corridor dn dakin ta Abdullah kuwa tashi yayi ya kunna tv ya fara kallo a wata tasha romanza inda suke haska wani film shewolf yana enjoyn film dn sbd star dn film dn suna son junan so kamar ba gobe. Afifa kuwa bayan shigar ta daki wanka tayi tana fitowa ta xura doguwar riga tareda fesa turare tasa hula akanta tareda xura silipas a kafarta ta nufi kasa har ta fita ta dawo ta dauki system dnta ta nufi kasa tafiyar ta Abdullah yaji ya dago tareda mata murmushi ya lily har kin fito wannan jika jika kikayi shan kunu tayi aa wlh bayyah na fita ph bakaga har fari n kara ba na kusa kamu ka fari ph murmushi yayi yace Ohk sisy  je kici ajiye system dn hannun ta tayi ta nufi kitchen ta ebo abnci a plate inda ta tarar anyi sakwara ta fito tana kai lomar farko bakinta ta karaso inda ta barshi ta xauna tareda cin abncin ta shima baice mata komae ba y cigaba da kallon sa ana gama sa ya mike tareda ce mata ki shirya ammah xata aike mu gurin alhaji xnje na shirya kinsan bnson jira ko ya karasa fada yn nufar corridor dn dakinsa tashi tayi ta nufi kitchen tareda ajiye plate dn ta wanke hannun ta ta fito ta nufi dakinta tana shiga ta chnja rigar jikinta sbd daman mara nauyi ce ta neme abaya maroon tasa tayi rolling da bakin veil ta nufi shoe rack dnta ta samu half cover dnta shima black tasa ta fito das daga powder lip balm sae kwalli kawae a fuskar ta murmushi tayi ta fesa turare kadan sbd ammah na mata fadan sawa bayan ta murxa humra ta ta fito ta nufi kasa bata tarar da bayyah ba sae tayi dakin ammah a chan ta tarar da ita ta shirya cikin atampha ruwan hoda tana saka sarka murmushi tayi tace wow first luv kinyi kyau Masha allah murmushi tayi tace kinyi kyau kema doter godia ta mata ta dau wayarta tana game a haka Abdullah yaxo yana knocking ammah ta bashi Izini ya shigo ya tarar mun shirya don tym dn har tasa takalmi tana yafa mayafi yace Masha allah ammah kinyi kyau murmushi tayi tace ngd son kaima kayi kyau afifa tace bayyah nifa yace anya kadan dae kinsan ammah na ta fiki kyau dae ko xumburo baki tayi tace amman kasan nima me kyau ce ko yace a inafa kina bakar gida kara hade fuskar ta tayi tace ammah kingan sa ko murmushi ammah tayi tace rabo dashi shima yasan kinfi sa kyau shys gwalo ta masa tace kaji dae ko ni me kyau ce yawwa murmushi shima yayi yace ammah mu xamu wuce tace ae tare xamu domin papan ko yace yana chan shima daxo yaya y fada masa daga office chan ya wuce Ohk yace tareda nufar door yace Ina mota bin bayansa afifa tayi itama tana bashi lbrn yau meyafaru a schl murmushi shi dae yake yana sauraranta a haka ammah ta sameso ta shiga baya yaja motar sa suka fice tafia suke a hankali cike da nishadi har suka isa sharada inda anan suka karasa kofar gida alhaji bala Dan lami me sukari sukayi horn me gadi ya bude musu Masha allah kana ganin gdn kasan me gidan me kudine ko kuma yayi kudin don babban gidane bt ginin da ba na xamani ba Abdullah yana baking afifa ta fita a guje sae site dn karshen gidan Wanda ya kasance mallakin kakarta wato hajia Aisha mukthar baba da gudu ta karasa tareda kwalla mata kira tsohuwa gani na karaso murmushi tayi domin jin sautin jikarta kwalli daya sbd ammah ta kasance yarta kwaya daya duk da ba ita daya ta Haifa ba bt ita kadae allah y bar mata to itama gashi yayya biyu allah ya bata daga abdullah sae afifa jin saukar afifa a jikin ta ya sata dawowa hayyacinta tace jaira ki karyani ki huta murmushi tayi tace to in na karya ki hajia tsohuwa gun wa xani nasha fura ko da yake ae mijinki yana nan doka ta kai mata tareda cewa jaira ni dagani kije kitchen akwae dambu yana nan a bokiti kalar kasa ki ebo ae kafin ta karsa fada har ta miki a guje taje ta ebo ta duba fridge don tasa baa rasata da fura ae kuwa da samu ta dauko ta nufo parlour dn a daidai lokacin Abdullah ya shigo yana cin magani tsohuwa tace lpy magajin gari sbd haka take ce masa sbd sunan babanta ne xama yayi tareda gaisheta tana amsawa ammah ta shigo bata amsa gaisuwar da take mata ba ta hau tmbyr me akayiwa magajin gari murmushi ammah tayi shida ummah babba ne daga nan itama hajia tayi shiru muryar afifa akajitana cewa shys wlh tayo nan a guje ita ummah chn kana shiga gaeda ita tayi ta muxurai tana Dacin rai ranan mafa tsawa ammah ta daka mata tace maxa ta tashi ta wuce ta gaeda ta kunu tasha tace bayyah pls ka rakani murmushi yayi yace Ohk lily muje suna fita me makon su nufi site dn ummah sae sukayi gun alhaji suna shiga shi kuma papa ya taso xae wuce yace aa Ashe kun karaso na dauka kun fasa ae aa papa mun shigo kusan 30mns ph afifa dae ta gaishe da papan tareda nufar alhaji Wanda yake kishingide murmushi yayi tareda amsa mata da kulawa lpy Alhmdllh jiki mun Gode  allah kinsan jikin tsofa Abdullah ma karso wa yayi tareda masa sannu da jiki kallon afifa alhaji yayi tareda cewa kin kowa je kin gaeda ummah tako hade rai tayi tareda cewa aa Abdullah ya kalla yace kaifa yace eh munje tareda ammah murmushi yayi yace Masha allah papa xae hau afifa da fada alhaji ya hanasa tareda masa gargadin kar wanda ya takurata tana da dalilinta don kowa yasan yadda take girmama na gaba da ita a take Abdullah yace wlh alhaji daxo ma da muka shiga sae da tace cewa ammah ah yar mayya Ashe kina nan baka cin mutuncin da ta mana ba murmushi alhaji yayi yace kar ka damu komae Dan lokacine watarn ma barin duniar xamuyi duka kodae allah axurta ko da mata da maxaje na gari ameen sukace anan ammah ya shigo ta karasa gun mahaifinta tareda gaidashi tana maida kwallar data tawo mata ace mutum yana da yayya amman a rasa mai kaishi asibity sae suruki amsa mata yayi cikin kulawa tareda nasihar daya Saba mata ta su rike xumunci murmushi tayi tareda godia ta xura hannu a jaka ta dauko kudi ta ajiye masa murmushi yayi tareda godia sae faduwar mutum suka gani a kanso in da samu sun saba amman hakan bai sa sun kasa nuna mamakin suba ummah ce tareda babban danta tana xaxxaga masifa harda kumfar baki ae basae ka nuna bambamci ba kuwa yasan daman kafi sonta eh don kin basa kudi wa yasan ta yarda ake samun kudin eh kowa yasan ae kudin haram ne ran papa ne ya baci yacewa so Abdullah su tashi so tafi ammah ma tashi tayi xaso tafi alhaji dae baice uffan ba sae bin matar tasa da ido yake juyawr da ammah xatayi ummah ta kawo mata duka baayi aune ba sae gani akayi luuu tayi baya xata fadi da axama papa yayo kanta Ina har ta kai kasa a sume ta fadi sae ganin jini akayi yana bin kafarta a rude papa ya kinkime ta shi kuma Abdullah ya fita a guje ya tada mota papa yasa ta a mota sae hospital🆎✍🏻

Burinah Where stories live. Discover now