Burinah22✍🏻💪🏻✊🏻

2 0 0
                                    

Ambulance aka kira cikin kankanin lkc ta karaso gaba daya tai a rude take koda ambulance dn ta karaso maaikatan asibiti suka daura ta akan Gadon da suka xo dashi a guje ta shiga ciki suka wuce hsptl da ita

Mami gaba daya a rude take gashi dare ne mu anan Allah ma ya taemaka akwae jirgi me tashi nan da 1hr bt xaeyi branch a Ethiopia haka suka siyi ticket gaba daya a rude suke daga mami har zeeterh wacce taji abnda y faru dg karshe

Abdullah kallon mus'ab yayi tareda dafa kafadar sa ya kamata kaje kuyi mgn da ummu sulaim in ka kuma hutu gd endn dis month kaga muna gama masters sae aure kamar kasan abnda yake raina kenan inji mus'ab dake kallon sa ya batun asma kuwa har yanxo b wani chnji Wlh babu yace tareda kishin gida akan cushion dn da yake abun yana damuna sosae gashi so ummi sae dauki suke a tunanin so soyayya muke kuma Kasan baxan iya cewa bana son taba kalar tausayi yayi Allah y xaba abnda yafi alkhairi Ameen yace nikam nace ko xamuje Makkah dis weekend muyi umarah mu roki Allah abnda yafi alkhairi a ciki tunda kaga few months ya rage mu gama schl gaba daya hkn ni mafarkin afifa nake 2days ma Wlh abun duk yana damuna Allah y bayyana ta yace nan duk sukayi shiru kowa da abnda yake tunani a xucia

Ama wacce doctors suka dukufa akanta sun samu ta farfado an mata allurar bacci ma me tsayi bayan fitowar sune dr daya ya kalli tai yace ta biyo shi office ko second bata kara ba yana dauke kafa tke ajiyewa a haka suka shiga kallon ta yayi tareda nuna mata gun xama duk ta matso taji meke damunta kallon ta yayi aftr yayi rubutu acikin file for few minutes ya dago glass dn idonsa ya zare ki daena damuw she's stable yanxo damuwa ce ta sata shiga wani yanayi ko kula nxt tym yanxo an mata allura xata huta zuwa anjima xta iya tashi yanxo ga wannan magani ne a siyo mata Ohk tace xan iya ganin t ba damuwa yace tareda maida kansa kan abnda yake koda tai taje dakin sae taga ama ta rame mata a ido addua ta mata ta fito pharmacy taje ta siyo maganin ta dawo ta ajiye tareda wucewa gd sbd baxa ta farka nan kusa ba

Mami a cikin flight kam ji take kamar baya gudu sbd yarda ta matso ta ganta a india gashi sae sunyi branch a Ethiopia ko lkcn da suka sauka a chan kiran tai tayi but batayi pickin achan tai ta kuma gd tana gyaran dakin ama ita kuma khushi tana preparing abnci da xasuje dashi hsptl koda mami ta kira wayar tana room dnta bata sani ba sosae hankalin mami yake a tashe har suka kuma jirgi jirgin so ya tashi xuwa kasar India koda tai ta gama gyaran dakinta ta kuma tayi wanka tukun suka dauko basket suka nufi hsptl tareda khushi

Bayan sun xauna ne ta dauko wayarta sbd suyi mgn da daddy nan taga miscall dn bayan ta kira swtch off shima daddy wayarsa a kashe take xaman ta gyara tareda tsirawa ama ido wacce ke bcc hankali kwance anan bccn gajia ya tafi da ita khushi dae bata iya motsawa b har ama ta fara motsi da gudu tayi gun ama tana fadin sunan ta idanun ta bude a hankali tareda kafeta da ido a lkcn tai ta karaso gun ta sannu ta hau jera mata lumshe idann ta tyi gun dr tayi da saurin ta da kallo ama ta bita tareda dr suka dawo tambayoyi ya mata jin da sauki ba wata matsala yace a hada mata ruwan wanka tayi taci abnci sae tasha magani to tai tace da saurin ta tayi toilet kuwa ruwan wanka ta hada mata me xafi tukun ta fito taemaka mata tayi ta mike toilet ta kaita tukun ta fito kallon toilet dn ama tayi komae tsaf dashi wanka ta fara tayi brush ganin mutumin ya tafi har wanka tayo ta fito towel ta daura ta fito da kayan da ta cire a hannun ta jin budewar kofa yasa tai nufar ta riko mata hannu tayi har suka fito akan Gadon ta xaunar da ita kayan ta ta miko mata bata musa ba ta shirya kanta da taimako tai tea ta hada mata me kauri tasha tareda potato salad wanda yaji nama a ciki tana cikin ci dr ya sake dawowa sannu ya mata tukun ya mata bayanin drugs dnta sannan t kula ta daena saka damuwa a ranta gyada masa kai tayi batareda tace komae ba bayan fitarsa tai ta bata maganin tasha ta gyara mata kwancia bata musa ba kowa ta kwanta duk da tana so tayi sallah wani bcc ya kuma dauke ta

Saukar so mami a india ta kuma kiran tai Sae dae wannan karon tayi pickn jin suna India yasa tace bari ta turo musu driver aa mami tace tunda Safia ce kawae ta fada mata sunan hsptl dn gaso nan tafe ba wata bata lkc kuwa sae gaso fita tayi ta taro so suka nufi dakin da aka kwantar da ama ganin tana bcc ba karamar sauke numfashi mami tayi ba ita kuwa zeeterh nufar Gadon tayi tareda rike hannun ama a nata hannun jin an rike mata hannu ys ta motsa idanun ta bude so kadan tayi ganin zee a gaban ta yasa ta lumshe a tunanin ta mafarki ne bt jin muryar mami na tmbyr me akace yana damunta tareda bayanin tai yasa ta saurin bude idon nata murmushi zeeterh ta mata ita kuma ta turo baki ganin ta farka yasa mami nufar gunta xama tayi a gefen ta tareda dura hannun ta akan kafadar ta ta mikar da ita sannu ta mata ganin mami a gabanta taji wani tausayin kanta ya kara kamata wani kalar kuka ne ya kubce mata sosae take yi kwanto da ita mami tayi jikinta taja jijiga mata baya itama zeeterh kuka take ganin haka yasa tai fita bata ce musu komae b sae da tayi kukanta me isarta kamar b gobe tukun ta goge fuskar ta kallon mami tayi tace yanxo mami rashin daraja ta yakai har wanda ba musulmi ba yace yana so ya aure ni sae yanxo hankalin mami ya kwanta ita kuma tai a waje da taji me tace sae tayi murmushi wato ba laifin khushi take gani ba ashe to mene a ciki afifa ta sae kice masa aaa addinin ki ya hana no mami bakiga yadda suke xubawa matan so acid ban to Ina ni da naxo cin arxiki g sky kika fada bt xan nemo mafita in sha Allah kinji goge hawayen murmushi tayi tareda goge hawayen ta

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Nov 17, 2023 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

Burinah Where stories live. Discover now