65&66

2.6K 29 7
                                    

💗💗💗💗💗💗 "YAN HARKA 💖💖💖💖 💗💗💗💗💗💗 '''{romacing story}''' *STORY & WRITTEN* *BY* *AUNTY AISHA J B* ®🌁 *FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚* _{Ƙungiya Domin, wayar da ƙan mata Farin jini wridter's domin ci gaban Mata.}_ ★{ F J W A}★📝 https://www.facebook.com/Farin-jini-writers-association-108359057471117/ Warning!!! ❌❌ Only Matan Aure... Page 65_66 rumgumeta yayi yana zuba kuka wiwi kamar karamin yaro ya rasa wani i'rin temako zai bata ga jini sai bulbula yake daga kasanta hankali Abba i'dan yayi dubu ya tashi zuciyarsa na bugawa da k'arfi kusan minti talatin sunanan a Haka , sannan Abba yayi k'arfin hali gurin fad'in. "HABEEBULLAH" d'agowa yayi fusk'ansa duk ya baci da ruwan hawaye kala bay CE masa ba sai ma bin Abba da i'do yayi zuciyarsa na wani i'rin zafi khaleesat Hajiya duk sun zuba musu i'do "d'aukota muje asibiti kar a rasa rayuka biyu.." ai da sauri Habeeb ya ciccib'eta sannan yayi waje Abba ne ya ,karaso tare da mud'e masa mota baya yashiga yana rike da i'ta a guje ABBA yaja motar mai makon ya nufi asibiti sai kawai ya d'auki hanyar Gboko a rikice Habeeb yace. "Abba inna Kuma zaka..? Ba tare da ya kalleshi ba yaci gaba da tuki gudu yake zubawa sosai Amma Habeeb gani yake kamar Babu abinda yake cikin hargagi yace. "Please Abba kayi sauri kar jininta ya kare.. Kure gudun motar Abba yayi tafiyar awa biyu ne amma cikin awa d'aya da mintuna Abba ya i'so Gboko Local government juya k'an motar sa yayi zuwa sabon asibitin da Habeeb ya Gina inda ya zuba ma'aikata sosai cikin gaggawa aka nufi special room da i'ta temakon gaggawa aka shiga Bata Habeeb ya kasa tsaye ya kasa zaune sai zagare yake yi ya Kai mari ya kai gauro hankalin sa yayi kololuwar tashi Addu'ar sa d'aya Allah yasa kar cikin ya zube domin yana mutuwar son cikin ya kwallafa ransa a ,Kan cikin. Kusan awa biyu Likitoci suka kwashe a k'anta sannan numfashin ta ya dawo de'de Amma cikin kan ya riga da ya lalace fitowa likita yayi yana yarfe gumi da sauri Abba da Habeeb suka nufe shi cikin rawar baki Habeeb yace. "Jabeer ta farka kuwa inna fatan cikin yana nan?" Dafa kafad'arsa Dr Jabeer yayi sannan yace. "Alhamdulillah numfashin ta ya de'deta Amma gaskiya cikin ya lalace fatan ubangiji ya Bata mafihinsa" rumtsa i'don yayi gam sannan ya furta. "innalilahi wainnailai raji'un take hawaye suka wanke masa Fuska. zuciyarsa na masa wani i'rin suya shi kad'ai nasan abinda zaima Khaleesat sai ta gane ta masa barna barnar ma na abinda yake matukar so abinda ya d'auki son duniya ya d'aura a kai sai ta gane kuranta zata gane Bata da wayo Abba ne ya d'agashi tare da rarrashin sa da kyar ta hakura ya dena hawaye jiki a sanyayye ya nufi d'akin da aka kwantar da i'ta lokaci d'aya ta rame sai fari da ta kara fisk'anta tayi fayau murmushi shimfid'e akan k'yak'yawan fusk'an ta. Cikin dare ta farka bakinta d'auke da salati da sauri ya karaso kusa da i'ta tana kok'arin tashi ya temaka mata tare da saka Mata pillow a bayan ta tajin gina dashi ganin sa tayi gaba d'aya ya fice hayyacinsa lokaci d'aya a hankali ya furta Mata. "Sannan dear ya jikin naki..? "Alhamdulillah tace masa sannan ta shafa cikin ta tare da fad'in. "cikin ya zube ko.." sai da ya runta i'donsa sannan yace. "Ey yayi mugum Bata tausayi a yanayin da ya bata Am'sar "kayi hakuri Allah ya Kadd'ara ba mai Zama bane rabbi ya bamu wani" tafin hannunta ya kama tare da fad'in. "Ameen. ... Kwananta uku taji sauki nan Likita ya Basu sallama duk wannna kwanakin da tayi Babu kafar hajiya haka ma khaleesat duk kuma suna sane Fiddo ce keta zarga zirga i'ta da k'annin Habeeb guda biyu wanda Basu yi Aure ba. ana sallamar su direct Abba yace su huce Gida badan Habeeb yaso ba shi a sonsa da Abba ya barshi sun koma gidan sa dake gra. so yake yaci uban khaleesat ta masa asara Kuma bata zo duba lafiyar matarsa ba duk da yaji labarin tazo tana gidan sa Kuma. suna zuwa a babban falon Gidan Abba ya tara duk iyalansa da k'ansa Kuma ya kira khaleesat tunda ta shigo take Auna mata kallon rashin arziki haka ma Hajiyarsa take jikinta yayi sanyi Allah yasa ma yana kusa da i'ta gyaran murya Abba yayi sannan yasa Abdullahi bud'e taro da Addu'a ,daga bisani ya d'ora da fad'in. "Hajiya nasan zaki Sha mamaki ko nace har yanzun kina mamaki tabbas Habeeba matar Habeeb ce wanda aka d'aura Auren su tun yarinta...." A zabure khaleesat ta mik'e tsaye cikin tsawa ta nuna Beebah da d'an yatsa sannan tace. "wannna abar ce kishiyata a rasa wanda za'a had'ata da Mijina sai 'yar K'auye kucaka..? Mara asali mara galihu....." Fauuuu taji an d'auketa da mari cikin tsananin bacin rai Habeeb yace. "Kee! wlh ki i'yama bakinki kisan gaban wadda kike ki tauna lafazin ki kafin ki furta ta ba wai ki furzo magana kai tsaye ba" Abba ya ci gaba da fad'in nasani Hajiya bakisan matsayin Beebah a gurina ba to yau zan sanar dake Abinda ke boye sannan Kuma Auren Habeeba da Habeeb *SIRRI NE* (my new Book ku nima kusha labari domin wannna littafin ya had'a abubuwa da dama nera d'ari biyu ne kacal) wani kallo Hajiya ta hurga masa Sannan tace. "sai Kuma me inna jinka ? "Habeeba d'iyar.................. _Kuyi manage_

ƳAN HARKATahanan ng mga kuwento. Tumuklas ngayon