💗💗💗💗💗💗 "YAN HARKA 💖💖💖💖 💗💗💗💗💗💗 '''{romacing story}''' *STORY & WRITTEN* *BY* *AUNTY AISHA J B* ®🌁 *FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚* _{Ƙungiya Domin, wayar da ƙan mata Farin jini wridter's domin ci gaban Mata.}_ ★{ F J W A}★📝 https://www.facebook.com/Farin-jini-writers-association-108359057471117/ Warning!!! ❌❌ Only Matan Aure... Page 67_68 _Asalin labarin_ _Alhj Ibrahim hai faffen gari Benue state ne inda suke zaune a Kauyen karamar hukuman vandekia inda yake zaune da matar sa Fateema sunada d'a daya tal Allah ya basu sanna sunada dukiya sosai inda dukiyarsa bai rufe masa i'do Gurin hulak'anci na kasa dashi ba Yana temakawa talakawa sosai yasa anyi panpo ga masallaci kasancewar garin Babu musulmai sosai ya bud'e makarantu sosai mutanen garin ke Alfahari dashi Yana mugum son haihuwa amma tunda Allah ya azurtasu da Idris (Abba) Basu Kara samun haihuwa ba Alhj Ibrahim yana da wani makofci mai suna mutallaf yana da Mata d'aya da yaro d'aya shima amici sosai suke yi inda Alhj Ibrahim ya ringa jan mutallaf a jiki tun baya sakewa har yazo Yana sakewa cikin haka Aminci Mai k'arfi ya shiga tsakin Hjy Fateema da matar mutallaf 'ya'yan su ma sun had'a kansu sosai kwance tashi a saran mai rai Idris ya girma lokacin da ya kammala karatu sak'andiri Mahaifinsa ya had'ashi da Ahmad d'an mutallaf ya tura su Makurd'i ana suka ci gaba da karatun su bayan sun kammala ne Kowa ya samu aiki inda Idris ya ke yawo kasashen duniya domin arzikinsa har ya zarce na mahaifin sa Ahmad ma Yana masuwancin sa kwantan wani rana aka wayi gari 'yan fashi sun shiga Gidan Alhj Ibrahim bayan sun kwashe kud'i suka sakama gidan huta lokacin da Idris yaji wannna labarin hankalinsa ya tashi yayi kuka sosai haka ma duk mutanen wannan Kauyen sunyi kuka domin sunyi rashi Nan MUTALLAF yaja Idris yayi ta rarrashin sa sannan ya samu ya hakura domin kuka ya ringa yi kamar karamin yaro._ _Bayan shekara Biyar da rasuwan iyayen sa Ya had'u da Sadiya a wani ma'ikata yaje Gurin wani abokinsa lokaci d'aya yaji ta shiga ransa Babu bata lokaci abokinsa ya masa jagora har Gidan su nan suka de-de ta Babu bata lokaci 'yan uwan Mahaifinsa da Alhj mutallaf suka je Nima masa Auren ta haka aka yi miki dangi sai sanyawa abin albarka suke bayan Auren sa da wata biyar mahaifiyar Ahmad ta rasu._ _sunji mutuwar sosai domin babu ciwo babu komai sun wayi gari ne suka tarar da rabbi Amshi abinsa lokaci nata ja cikin haka mahaifin Ahmad ya takura masa yayi aure shima Babu Bata lokacin ya samu Budurwa ya aura Kuma kawar Sadiya ce domin Gurin biki suka had'u har Soyayya ta shiga tsakanin su cikin haka matar Idris Sadiya ta samu ciki murya kamar me domin sunyi murna sosai bayan wata tara ta haihu d'anta namiji ranar suna yaro yaci suna HABEEBULLAH haka suka ciga da renon d'ansu Ahmad Kuma shuru Matar sa Rabi'a Bata samu ciki ba har yanzun bayan shekara biyar Sadiya ta Kuma haihu d'a namiji shi Kuma yaci sunansa Abdullahi._ _Haka yara suka taso cikin soyyya da kulawar iyayensu Idris kullun Addu'ar sa Allah ya bama Ahmad haihuwar d'iya mace domin yana son had'a Zuri'a da Amininsa amma shuru sai da Auren sa ya kwashe shekara asherin da sannan Rabi'a ta haifi 'yarta mace Sunyi murna sosai da farin cikin kullun Habeeb Yana makale da yarinyar domin yana mugum son jarijari haka aka ranar suna aka sakwa tarinya sunan Habeebah Nan take bayan rad'in suna Idris yace a d'aura Auren Habeeb da Beeba mutane sun Sha mamaki Amma Ganin ba abin mamaki bane domin Ahmad da Idris sun ringa sun kulla wannna Alkawarin haka aka d'aura Aure iyayen su ma sunyi murna sosai Habeeb ma yayi murna Wai shine da mata_ **** _Bayan shekara biyar Aiki ya mayar aiki ya mayar da Idris cikin makod'i nan ya tatara ya dawo da iyalan sa gaba d'aya basu jima da dawowa ba Allah yayiwa Rabi'a rasuwa Sadiya tayi kuka sosai haka ma Ahmad domin yana matukar Kaunar ta Sadiya ta roki alfarman ya bata Beebah Amma Ahmad yaki haka suka dawo kasancewar lokacin Idris bai cika Zama ba yana yawo kasashe daban daban a Haka Ahmad ya Auri wata mata wadda kowa ya Mata shedar ba mutumiyar kwarai bace aikuwa haka ne domin ana Auren ta mallake shi da sihiri ta ringa gallazawa Heebah Babu dad'ewa Ahmad ya samu karayar arziki ya dawo bashi da komai wannan lokacin Kuma Idris bai da labari domin yayita niman say waya baya samun sa yaje garin yafi a kirga Babu labarin sa._ Mutuwar zaune Hajiya tayi sannan ta mike taje har inda Beebah ke zaune Bayan Habeeb ta Kama hannunta sannan tace. "Alhamdulillah wlh na manta na manta Allah sarki ashe yarinyar Aminiya tace Masha Allah gaskiya naji matukar dad'i sosai" rumgume ta sosai Hajiya tayi Abba yace "kai kuma inna ka samota da har ka d'auke ta ta tare a Gidan ka..?" kura masa i'do Khaleesat tayi zuciyarta na wani i'rin bugu "Alokacin da Habeeb suka ji ihu take yace HARUN ya tsaya a Gurin mota shi da Abdullahi suka karasa inda suke jin ihun lokacin da yayi Arba da yarinyar durkushe da jakan kayanta sai rusa kuka take yi Ga matar babanta sai zazzaga masifa take yi. ,Cikin fad'a take fad'in wlh na gaji da zama dake kullun i'dan saurayi yazo sai ki kora shi akan me kaza kaza masifa ta ringa zazzagawa Habeeb na zuwa yace "lafiya Bah-Bah ? "Lafiya kalau ta fad'a mishi sannan ya kalli inda Beebah take Zuciyarsa ce taso bugawa kamar yasan fusk'an. Ganin ya kasa tunowa ne yasa shi fad'in menene ya faru naga Kuma jama'a sun taru lafiya cikin masifa tace lafiya lau meye matslarka kud'i ya Mika Mata sannan yace nid'ai in zaki Amince ki bani wannan yarinyar taki sai ta ringa min aiki a Gidana Koda jin haka matar da Amince tare da fad'in ya d'auketa su tafi cikin sauri Abdullahi yace. "Inna mahaifinta wani daki ta nuna musu sannan tace Yana ciki ita kuma ta yi shigewar ta cikin gida harda 'yar wakarta suna shiga d'akin suka tarar da Alhj mutallaf kishingid'e da sauri Habeeb yace. "Kaka kaine..? Girgiza masa kai yayi laamar shine Nan fa hankalinsa ya tashi ya nuna Beebah dake gefe yace. Beebah ce wannan? Kai ya gyaɗa masa sannan Kaka yace. Daman wannna ranar nake jira gashi tazo Habeeba ga mijinki don. Haka ki bishi ku tafi ki Huta da ukubar wannna masifaffiyar nan Alhj mutallaf ya Bata labarin komai da Auren su day akayi da Kuma yadda Alhj Idris ya tafi yasha niman sa Amma bai same sa ba Gaisuwar dangin da Habeeb beyi ba Kenna sai da ya cika tsohon da kud'i sosai sannan ya d'auko Beebah ya kwab'i Abdullahi da kar ya sanar da Kowa ya tsaya iya su biyu i'ta ma ya Mata kashe d'i lokacin da na kawo ta kuma Abba baka kasar shiyasa baka ganta ba. Mikewa zubur Khaleesat tayi tana wani i'rin huci nuna Beebah tayi da d'an yatsa sannan tace. Ke wlh baki isa in had'a miji dake ba yayi Sex dani kema yayi dake wlh kariya ne yau saina kashe ki nice Nan uwar Gida babu shegiyar da ta i'sa ta Auri Habeeb shi nawa ne Ni kad'ai wlh baki isa ba baki isa ba saina salwantar da rayuwarki sai na maidake abar kwatance a duniyar nan Kamar wiyar rigarsa tayi da k'arfin Sannna tace. Kai Habeeb i'dan ka i'sa isheshen d'an halas to inna so ka sake Ni domin wlh mud'ddin kana zaune da wanna kucakar yar Kauyen wlh bazan yi Zaman Aure da Kai ba.........
ESTÁS LEYENDO
ƳAN HARKA
Romance,Kamar koda yaushe tana tsaye jikin windo hannunta ɗaya yana riƙe da labulen windon, yayinda ɗaya hannunta yake ɗaure bisa ƙan mararta sai shafa cikin jikinta take a hankali tana lumshe ldo jiki a matukar sanyaye ta sauke labulen tare da zamewa kas...