💗💗💗💗💗💗 ƳAN HARKA 💖💖💖💖 💗💗💗💗💗💗 _STORY & WRITTEN_ _BY_ _AUNTY AYSHA J B_ ®🌁 *FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚* _{Ƙungiya Domin, wayar da ƙan mata Farin jini writer's domin ci gaban Mata.}_ ★{ F J W A}★📝 https://www.facebook.com/Farin-jini-writers-association-108359057471117/ '''Warning only Matan Aure Budurwa karki karanta !!!''' Page 73_74 Sai da Boka ya kece da wani mahaukacin dariya bud'e Baki tayi da niyar magana cikin muryan sa Mara dad'in sauraro yace "dakata !!! Kin kawo kuk'an ki idan za'a share miki hawaye la'ananniya shed'aniya kina so ki mallaki Habib kina so ya saki HABIBA shikar hulak'anci kina so ki ju,yashi son ranki.... da sauri Cike da mamaki khalisat tace "Ey Haka ne boka" ...."hahahaha zakiyi nasaran mallakan zuciyar Habib amma raba Auren su da yarinyar bazai yuhu ba domin tana da addini sosai Kuma Yana mugum kaunarta... wani d'an karamin glass d'in dake gurin ya shafa nan take sai ga Biba ta bayya na ,zaune take bisa abin sallah gana gani kasan Azkar take yi "kin gani ko , kin ganta ko zata kawo Mana matsala sosai cikin aikin mu mud'din kina ,son samun nasara a k'ansa sai kin kawo bakin bunsuru da jar a kuya sannan za'a binne jariri sabon haihuwa da ransa abu na karshe kuma shine Zaki kawo mana maniyin sa wannan maniyin dashi Zan had'a miki maganin mallaka wadda da zaran yasha shi a cikin lemo shik'enan duk abinda kike so shi za'ayi shi... Shuru Khalisat tayi na wasu mintuna sannan ta sauke ,ajiyar zuciya tare da fad'in "to la'anannen Allah naji duk baya nan ka yanzun gaskiya bansan inda Zan samu wannan abubuwan da ka lissafa ba Amma i'dan za'a samu wadda zai samosu ga kud'i nan" Sai da ya bushe da dariya sannan yace "ba matsala yanzun nan Zan , saka Aljani ya suyo su sai dai gaskiya maniyin Nan sai kin kawo shi kafin na had'a miki maganin maniyi lad'ar aikina kuma zaki bani jinin mace kamar ki... cikin nuna rashin damuwa da rashin tunanin mai gaba zata haifar khalisat tace "Boka boka baka da matsala zaka samu jini amma Amin aiki a bani d'an lokaci zan samo maka jini mai k'yau " K'an wani jan kyalle ya nuna Mata yace "saka kud'in a nan.., jiki na rawa ta ciro kudin masu dibbin yawa ta ajiye take kud'in suka bace bat minti uku bisa sai ga bakin bunsuru da jar akuya a d'aure si Kuma jariri tsirara kawarta mai suna Dosun tace "da k'yau boka mai aiki da cikawa..." Wani layu Guda biyu ya Mika Mata sannan yace "wannan layar ki saka Kasan shimfid'ar sa wannan Kuma 'kan pillown da yake kwanciya d zaran kinyi haka to duk yadda Kika CE Masa haka za'a yi in Kika kawo maniyin kuma Zan had'a miki na mallakar Zuciya tashi kije la'ananniya !!! Zaki ga cikawar aiki ki Fara shi yau.... Mikewa sukayi suka fita a mota khalisat ta kalli Dosun sannan tace "kai Kawata gaskiya wannan Bokan yasan k'an aikin sa sosai Kinga yadda aka yi koma shap shap gaskiya naji dad'i sosai Aminiya ta... ******** Murmushi Dosun tayi kafin tace "Wlh kuwa Kawata ya iya aiki sosai baya wasa shi yanzun yanzun kina amfani da duk abinda ya baki Zaki Fara ganin aiki naci.." fatawa suka sukayi haka suka ringa Hira har suka karaso cikin gari khalisat na sauke Dosun a gidan ta ta juya kan motar zuciyarta fari kal tana Zuwa bakin get tayi horn Get,man ya wangale mata get bayan ta yi parking ta fito tana karkad'a key a Haka har ta i'sa cikin main fourlon direct part d'inta ta huce wanka tayi sai da taci Abinci sannan ta nufi part d'insa baya nan hak'an ya Bata damar aiwatar da aikinta hankali kwance . Zaune yake a Falon Yana latsa wayarsa a hankali ta karaso ta Zauna Kusa dashi dafa kafad'ar sa tayi tare da fad'in "Dear kwana biyu ka buya ganinka sai da tiket" murmushi mai kayatarwa yayi sannan yace "haba dai wane ni naje Makurd'i ne shiyasa Kika ji shuru na nimi wayarki ma Bata shiga .. "Ya fad'i Haka tare da kamota jikinsa zamewa tayi cikin kasa kasa da murya yace "nayi kewarki fa tsaya Mana.. "uhm falon Hajiya fa zata iya Shugowa ko wani lokaci Allah kunya nake ji bana ta riskemu a Haka" lumshe i'donsa yayi sannan yace "muje part d'ina to tunda kina jin kunya" "Wayyo yaya Habib uhm uhm bazan iya ba gasu Salima k'anninsa a waje taya Zan huce su inje part d'inka.. "Gaskiya inna jin kunya bazan iya ba.. wani kallo ya auna Mata Babu shiri ya had'iye sauran maganar ta mikewa yayi cikin dakewa yace "ok ni zan huce nasan zuwa wannan lokacin Matata ta cakare cikin Kwalliya mai k'yau da tsuma Zuciya tana jira na" ya fad'i Haka tare da nufar hanyar fita har ya fita tana tsaye tana maimaita maganar dafa kafad'ar ta da taji anyi ne yasa ,ta juyo da sauri k'anninsa ne Salima da Hauwa sai Aunty Fiddo cikin sauri Fiddo tace "KE inna daukarki mai hankali Ashe ba Haka bane Mijinki na taba ki kina zamewa gashi kin sa yana fad'a miki mgn ... "Dallah kije Babu ruwan Hajiya da lamarin ku ni har Allah Allah nake bashi dama ya d'auke ki ku karata bansan me take jira ba Gyara ne kin tsumu.. Hauwa tace "wlh inna lura da i'ta ma cikin kwana biyun nan sai rumgumar pillow da tsarki da ruwan zafi take yi nasan kuma duk jaraba ne" ta karasa maganar tare da dariya ..."gaskiya Aunty,n mu kije Gurin mijinki tunda har ya baki a dunkule gwara kije kawai a kafta meye a cikin HARKA banda dad'i da gard'i jeki Karba Bura kawai kiyi gwatso Kisha ki lasa da k'yau.... Cewar Hauwa dariya Fiddo tayi sannan tace "kiji fa YAN MATA Kenan ma Suna fad'a miki yadda zaki yi wlh jeki Babu ruwan Hajiya mudai A samo mana tsaraban Beby ki zage damtse ki zuko shi sosai ki ki kai ked'ai Je ayi HARKA kawai..." Ware i'do Hiba tayi cike da mamki tace "Salima Hauwa yaushe kuka Zama Haka ? ..."hehe zauna a Gurin muna group muna karantawa abin da yafi haka ma zamu Zama Aunty wlh Ni na ma kosa inyi Aure inji yadda ake yi HARKA littafin SIRRI NE na karanta tun daga pagen farko na jike jagaf wlh" ta karasa maganar tare da wai ge wai ge dariya hauwa da Fiddo su kayi sosai Fiddo tace "wlh salima Zaki ci kaniyar ki sai da fa nace karki karanta saboda matar Aure aka ce banda buduwar karaf Hauwa tace "cabdi inna Zan bar dad'i nasan zan tsare k'aina ma shiyasa na karanta nawa naja bakina a leko nayi tsit Aunty Hiba tafi kawai kar Yaya ya tafi naga ya nufi part d'insa" cik'e da tsananin mamakin su ta nufi part d'insa nocking kofan tayi taji shuru tura kofan tayi falon Babu Kowa haka yasa ta nufi bedroom tsaye ta same shi sai zagaye yake yi cikin sanyin muryarta tace . "lafiya kuwa ? da sauri ya juyo gareta matsowa yayi tare da rumgumeta cikin rad'a yace "Kewanki ke damuna shiyasa Kika ga Haka bazan iya hakuri ba kwana biyu banji d'umin jikin ki ba pls ki temaki bawan Allah na rage marata " riƙe kugunsa tayi tare da zagaye Hannunwanta a hankali ta fara zare masa bell d'in jikin wandon sa har tayi nasaran rabasa dashi boturan rigansa ta babballe shafa kwantaccen Gashin qirjinsa tayi a hankali ta d'aura hannunta k'an nipples d'insa ta shiga murzawa lumshe i'do yayi yana jin yadda salonta ke rikita sassan jikinsa rumgumeta tsam yayi sannan ya d'aurata kan bed .. .. Kayan jikinta ta ya shiga zarewa a hankali har ya ru'beta tsirara kurawa ma suran ,jikinta ido yayi yana kare mata kallo ganin yadda tayi fresh ta Kara fari da k'yau jikinta luwai luwai kamar ka taba jini ya fita cusa k'ansa yayi a tsakiyar nonuwanta yana shak'an kamshin turaren jikinta ajiyan zuciya ya sauk'e Sannan yaci gaba da lasan nonon har ya kama kan nipples d'inta wani zirrrr taji take tsigan jikinta ya mike tsotsan nipples d'inta yake yana murzawa d'ayar nonon da hannunsa sai da ya tsotse ta sosai Sannna ya zarci da aika Mata da zazzafar romacing i'ska ya shiga hura masa ta kunni .. ******* a hankali ta bud'e i'donta dake lumshe cikin kasa kasa da murya tace "dear wlh ka iya tsotsar nipples Allah kaji yadda gindina yake d'iga kuwa Babu abinda nake bukata kamar naji buranka cikin durina yanzun nidai naci ni kawai buranka nake so.... ,i'do d'aya ya kashe Mata sannan ya fara shafa ta , da tsotse² lashe² haka ya ringa Mata sai da ya tabbatar da ta tsumu sosai ba'abinda take bukata kamar ta,jishi yana hakarta tare da caccakar gindinta , sannan ya Sanya fingers d'insa ya fara fingering d'in gindinta wani i'hun dad'i ta sake masa tana shafa kirjinsa karkad'a fingers d'insa yake sosai cikin gindinta yana jujjuyawa "wayyyo dear dad'i uhmmm washhhh nidai kacini kaci gindina kawai waiii waiiii tsiyaya nake wayyo Kar ruwana ya kare ka shiga kawai kacini H..abib hummmm" Shafo Joystick d'insa tayi murya a marairece tace "wayyo dan Allah kacini wlh inna bukata jan ran yayi haka mana ... shafa buransa take tana mammatse kaciyarsa shima sai d'igar da ruwa yake tsaban jaraba sunkuyar da kansa yayi tare da ware kafafunta sosai ya bud'e gefe da gefen gindita yana saka harshen sa yana lasan ta , "Washiiiiiii hohhhhh Ahahhhh please sucking me da k'yau inna so sosai wayyohhy dad'i gindina ruwana sai d'iga yake Kasa min buranka kaci ni sosai my H uhmmmm ..... sambatu kawai take ta sake masa shi kuwa sai sucking d'inta yake sosai yana tura harshen sa cikin ramin gindinta wani dad'i yake ji sai fitar da Nishi yake a hankali ★★★ Buransa dake tsaye ya shafa a hankali ya seta Buran cikin kofar gindinta saura kad'an ya shige ya zare da kyar ta iya kwato magana saboda a tsananin bukace take "meyasa kaci ni inna bukata sosai plz... had'e bakinsu yayi yana tsotsar lip's d'inta tare da kama lallausar harshenta ji yayi kamar yana shan lollipop tsaban dad'in bakinta joystick d'insa ya Kara zurawa haka ya Kuma cirewa kamar na d'azun ya Mata haka kusan so uku sai da tayi kamar zatayi masa kuka kwace bakinta tayi muraya na rawa tace "why Habib..? Ka bar min haka na tuba bazan sake ba " dan tasan horata yake son yi wani kayatatcen murmushi ya sake sannan ya zungura mata katuwar buransa da k'arfi ya fara hakar gindinta Yana having sex da i'ta .. "Zaki Kara min gardama ? Zaki sake barin jikina a duk ,lokcin Dana d'auke ki ? Zaki sake Zaki sake ? "a a bazan Kara ba plz kayi kahuri na tuba nabi Allah na bika mijina sorry.." Kama nonuwanta yayi yana murzawa sai da ya murza ya matsa ya latsa ya tsotsa sannan ya kama manya²n duwawunta yana matsa tare da d'an bugawa d'aga Masa Gindin ta tayi sai zura buransa yake yana caccakar gindinta yana bada wani style cakal cakal cakal "wayyo Matata Inna sonki don dad'inki inna sonki Dan biyayyar ki inna sonki inna mugum mugum kaunarki kina da dad'i Wayyo Gidi dad'i Hajiyata kizo ki bani Matata in tafi da i'ta Haka ma tamin a barshi basai an Kara min ba waiiii ruwan gindinki dad'i Wayyo Gidi burata ta nutse ciki waiiii .. Had'e bakinsu tayi ganin yana niman Tara mata jama'a ta fara tsotsan shi bakinsa tana murzawa nipples d'insa sai Nishi yake sakewa tare da buga Mata gwatso da j K'arfi ......... _inna Godiya sosai masoya Inna yinku totally Zan i'ya batawa da da Khalisat a k'anku😎🥰_
YOU ARE READING
ƳAN HARKA
Romance,Kamar koda yaushe tana tsaye jikin windo hannunta ɗaya yana riƙe da labulen windon, yayinda ɗaya hannunta yake ɗaure bisa ƙan mararta sai shafa cikin jikinta take a hankali tana lumshe ldo jiki a matukar sanyaye ta sauke labulen tare da zamewa kas...