Jalal

1.7K 38 2
                                    

Wani baƙin hayaƙi daga cikin bakinta zuwa sama,few minutes jikinta ya saki numfashi ta ya tsaya cak kamar ɗaukewar ruwan sama,numfashi Jabir yaja and he trying to control his self, tabbas abinda yake tunani ya zama gsky  she lost her mine,numfashi yaja tare da ƙare mata kallo musamman yadda ta ƙwanta jikinsa,cikin ƙasa da murya yace "i most go with her definitely" ganin har yanzu haƙin yaƙi daina fita daga bakinta yasa ya kalli Dr yace "do something Please" dan bai san mene zaice mata haka kuma bai san ta ina zai fara ba,gaba ɗaya yaushe ya rabauta da shiga musulunci, ya ilahi help me,what should i do? jin Dr ya fara yi mata addu'a tare da Tofa mata a kunne yasa shima yay shuru yana sauraransa haka nan yaji karatun yay masa daɗi,sosai yay mata har aka samu hayaƙin ta tsaya nan da nan wani zufa ya fara feso mata a saman forehead nata,kallon Jabir Dr yay kana yace "sai dai a tafi da ita haka,dan indai idanunta biyu babu wanda ya isa ya fiddata daga cikin room ɗin nan bare hospital ɗin,jin jina kai Jabir yay alamar gamsuwa gaba ɗaya yay abinda ya dace na biyan kuɗi da kuma kuɗin nurse ɗin data kula da ita, and they give them her medicine,rasa yadda zaiyi ya ɗauketa zuwa mota yay hakan yasa ya kalli Joseph yace " take her into the car"sosai Joseph lamarin uban gidan nasa ke bashi mamaki ba tare da yace komai ba ya ƙarasa inda take ƙwance flat like corps,harya kai hannu zai ɗauke ta yaji ance "No!! stop" cikin nutsuwa Jabir ya ƙarasu inda take ƙwance kana ya naɗa hannu suit ɗinsa, bisimillah yay kana ya lumshe idanunsa sosai yay mamakin rashin  nauyinta,cikin nutsuwa ya ƙarasa da ita zuwa compund na hospital ɗin tare da sanya ta a back side ya ƙwantar da ita, Joseph shima mazaunin drever ya zauna tare da yiwa motar key yana jin Jabir ya shiga, Jabir side ɗin mai zaiman banza ya zauna yana zama Joseph yaja motar da gudu suka nufi hotel ɗin da suka sauka a cikinsa,gaba ɗaya hankalinsa ya gama yin gida ga ɓangare na zuciyarsa yana fargabar shiga da Zulfa cikin birninsu,dawa zata zauna?wane zai yarda da ita? tayaya zata zauna a cikin mutumane irin na birninsu, Joseph ne ya tari numfashinsa yace "oga You need to think,amma aƙwai haɗari a zuwanta birnin NUFAR hatta shugaba ba zai yadda ba,kai zai iya kasheta fa akan dai ya zauna da mai saɓanin addininsa"jinjina kai Jabir yay yace "i knew,but he is my father dole nasan weakness nasa,dan haka you don't have to worry, a cikin wannan daren suka gama komai na tafiyarsu yadda gari na wayewa zasu ɗauki hanya, Zulfa kam hanyar yanzu bata san a duniyar da take ciki ba,duk irin a.c'n dake kaɗawa a ɗakin hakan bai yana jikinta zubar da wata zufa mai yawan gaske ba,fita sukai daga ɗakin suka kama na kusa dashi domin he never sleep with a women in the same room ba hakan tasa yabar mata ɗakin ba tare da sanin abinda zai iya faruwa cikin dare ba.

Bayan tafiyar su Mama Alhaji Kabeer miƙewa yay tare da nufar upstairs har yaje last tsep sai kuma ya dawo da baya zuwa inda Mameey ke zaune tare da Jalal,ba tare da yay magana ba yace "bani JALAL" kallonsa tayi tace "tayaya zaka iya kula dashi bayan kasa a koda yaushe zai iya neman a abinci?"ganin tana wasting time ɗinsa kawai ya sanya hannu ya amshi JALAL dake ƙwance cikin showel yana bacci,a haka ya nufi saman bene dashi yana zuwa ya nufi part ɗinsa dake farcing part ɗin Mameey, direct can bedroom ɗinsa ya shige yana zuwa ya ƙwantar da Jalal a saman bed ɗin kana shi kuma ya shige bathroom,taken shower yay tare da ɗaura al'wala domin sai lokacin ya tuna bai sallar isha'i ba,cikin saurin daya rage masa yay shirya cikin farar jallabiya tare da fesa parfume ɗin da yake fesawa yayin sallah,paryer mat ya shimfiɗa ya gabatar da salla sosai yay addu'a tare da roƙan Ubangijin Allah ya bai yana masa Zulfa cikin kwanciyar hankali da kuma ishasshiyar lafiya,lumshe idanunsa yay hakan ya bawa hawayen dake maƙale a cikinsu damar fitowa,abubuwa da yawa sun haɗe masa ba tare ɗaya san menene silar faruwarsu ba,tabbas a ace yasan wanene shi babu shakka da a yau zaije ga danginsa amma rashin sani ya zauna al'umma na jifansa da kalamar marasa daɗi da kuma ma'ana,sai a yanzu ya fahimci kuɗi baya siyan farin ciki, kuɗi baya siyan ƙwanciyar hankali,da ace ya nayi da a yau kuɗi sai yay masa maganin damuwarsa,wata zuciyarsa ke faɗa masa anya Zulfa ba tana sane ta gudu ba,da sauri ya girgiza kansa tare dasa hannu ya share hawayen dake bin saman fuskarsa,yasan zuciyace kawai ke gaya masa hakan amma babu yadda za'ai Zulfa ta tafi ta barsa yay amana da irin soyayyar dake tsakaninsu,sosai ya ɓata time yana tunanin akan abinda baya da mafita wajan 3:00 na dare yaji kukan Jalal da sauri ya miƙe ya isa garesa,tarwai yaga ya buɗe idanunsa sai juyasu yake musamman idanun nasa da suka kasance manya masu blue ɗin balls,hannu yasa ya ɗauke sa cikin sanyin murya ya fara yi masa wata daddaɗar waƙar "uwa tana da daɗi mahaifiya tayi mana komai" shuru Jalal yay tare da tura ƙaramin yatsarsa (kinsar) a ƙaramin bakinsa cikin nutsuwa ya fara tsotsar yatsantsar tamkar ana feeding nasa,wasu sabbin hawayenne ya kara fitowa daga idanun Alhaji Kabeer sabida tausayi ɗan nasa cikin wata narkakkiyar murya yace "Bobona haka rayuwa tayi dakai tun kana baby ko,don't worry everthing will be fine in sha Allah,dole aƙwai ƙalubale cikin rayuwarka Bobona Am so sorry my love" ya faɗi hakan yana kai bakinsa saman goshin Jalal ya sumbata da sauri ya miƙe tsaye tare dayin waje da gudu,yana zuwa parlour'n sama ya fara laluban inda Zulfa ta saba ɓoye masa idan tayi laifi,yayi hakan a tunaninsa ko tana nan,haka yayta dubawa amma ko alamunta babu a gidan, Jalal har yanzu idanunsa biyu da alama irin yaran nanne da basa bacci da dare,jin ana jijjigashi yasa ya fara kuka "inyaaaaa yaaaaa" cikin sauri Alhaji Kabeer ya fara jijjigashi amma ina sam baya ganewa,hakan tasa ya nufi part ɗin Mameey cikin Sa'a yaga part ɗin a buɗe da sallama ya shiga sosai yay mamakin ganin glass cup a saman ƙaramin table, girgiza kai kawai yay har juya zai ya hangi fidar da aka Jiƙawa bobo zam-zam da dabino ɗauka yay ya bashi bayan yasha ya jijjigashi cikin ƙaramin lokaci yay bacci a kuma lokacin aka fara kiraye-kiraye  sallar asuba ganin daren Lahadi ne washegari ya tashi Litinin ya ƙarasa fridge ya ɗauki gorar ruwan swn ya ɓalle murfin yasha sosai, kana ya ɗauki niyar a zumi, bedroom ɗin Mameey ya nufa sabida jiyo nishi da yay sama-sama handle ɗin ƙofar ya murɗa tare da tura kansa ciki saurin ja baya yay sabida abinda yaga Mameey nayi...


free pages dai babu yawa ahhha😝 08119237616

UNCLE NE..!Where stories live. Discover now