Juyi take sosai akan makeken royal bed ɗin ta sai nishi take sama-sama hannunta dafe da mararta,wani zafi da raɗaɗi ta keji a ƙasan mararta,cikin tauyawa halin da take ciki ya samu bed side inda wata sofa ke ajjiye ya ƙwantar da bobo, jiki a sanyaye ya ƙarasa inda take a ƙwancen cikin sanyin murya yace "what is going on dear?"ya tambaya yana miƙa hannu domin taɓa inda take riƙewa,cikin zafin ciwo tace "don't touch me Abbou Jalal" da mamaki ya kalleta yace "mene yasa? bayan kina halin ciwo" hawayen da take ɓoyewa ne suka shiga fita daga cikin idanunta kafin taja numfashi tace "babu abinda zakai min,duk da nasan ciwo na kaine maganinsa amma a yanzu kai ɗin kamar gidan ashana ne babu ashanar ciki"ɗan waro idanu yay da mamaki a kan fuskarsa kamar bazai magana ba sai kuma yace "yana da ƙyau nasan mene matsalar ki,koda bazan iya yi maki magani ba" kafin yay wani dugun tunani yaji tasa hannu ta jawoshi jikinta tare da ƙoƙarin haɗe bakinsu waje guda da saurin ya juyar da kansa gefe guda tare da faɗin "azumi zanyi alrdy nayi sahur so ki rabo dani" kanta ta sunkuyar gefe guda ba tare da tace komai ba,yasan tabbas yana shiga hakkƙinta amma yaya zai yi,a duk sanda yay sex da ita yana jinsa tamkar a gidan bread yaya take so yay mata, dalilin hakan yake danne abinda ya keji a game da ita sabida bayaso ya nuna mata banbanci a tsakaninta da zulfa,hannu yasa ya ɗago ta zuwa jikinsa cikin sanyin murya yace "look dear kalleni"ɗago kai tayi ta kallesa cikin fahimta ya shafi kanta yace "ba tun yanzo ba nasha gaya maku aƙwai infection jikinki,wanda shine yake ƙara sanya maki ciwon marar, and ina da tabbacin shine yasa har yanzo baki samu dace da haihuwa ba"cikin mamaki take kallonsa kafin tace "wanne irin infection kuma?"murmushi yay yace "nifa doctor ne dear kuma na tabbatar kina dashi domin ina jin haka a tare dake"
infection kashi uku ne.
Ciwon sanyin da ke damun mata kala kala ne. Amma zamu takaita akan guda 3 wanda sune suka fi cutar da mata.1- Wanda bacteriya ta ke janyowa (Bacterial vaginosis)
2- Wanda fungi ke janyowa (Yeast Infection ko Candidiasis)
3-wanda ake kamuwa ta hanyar jima'i
"yanzu dear bana cikin nutsuwata kema sheda ne" hannunsa ta jawo ta dora5 saman mararta tare da cusa shi,lumshe idanunsa sabida bai son abinda take buƙata a tare dashi "but i need you"hannunsa za zare zare da miƙewa ba tare da yace komai ba ya nufi inda Jalal ke ƙwance yana bacci ɗaukar sa yay tare da dawowa inda take ƙwancen a gaban ta ya anjiyeshi tare da faɗin " i don't mean to hurt you please try to understand me ko babu yawa,ko nace zan maki abinda kike buƙata nai ƙarya you alre6 knew Zulfa is missed"shuru kawai tayi masa tana kallon bobo dake bacci harya gama maganarsa ya fice.A can Golden tuilp jericho hotel fitowar Jabir kenan daga bathroom yana sanye da ƙaramin towel a waist ɗinsa sai kuma dari blue a hannunsa ya goge jikinsa dashi,cikin sauri yake gudanar da komai tym to tym ha kan jaa tsaki kaɗan,gaban dressing mirrow ya ƙarasa tare da tsurawa kansa idanu, ɗan waro idanu yay ganin a wuni guda ya faɗa sam ya bata rabonsa da abinci tun jiya da safe,ya mutsa fuska yay tare da faɗin "look Jabir control ur self komai zai dai-dai everthing will be fine but yaya zanyi da Papa?yanzu nasan suna shirya bikin haɗa samari da ƴan mata domin tantance wanda suka isa aure tabbas naje da waccen yarinyar sai a haɗata da wani shin yaya zanyi ne,ohh God help me"wayarsa ce ta fara ringing alamar kira yazo masa,murmushi ya saki tare da picking call ɗin ya manna a kunnansa yace "Selemu alaika" dry Katarina tayi sabida wata hausa da taji yay mata "hello brother how Are you?" lumshe idanu yay yace "adey fny na and u?" miƙewa tsaye tayi sabida tafiyar da taji a bayanta cikin sauri ta shige cikin bathroom tace " Papa ya sanya a saka maka idanu indai harya tabbata ka musulunta ko kuma anga kana sallah a tsireka da kibiya i don't want to lose you dan Allah kada ka dawo"wani murmushi takaici yay yace "all this akan na musulunta ne? dole zan dawo i will back you"cikin Muryar kuka tace "but..."ohh ya rabbi see lrt" yana faɗin hakan yay rejecting call ɗin cikin sauri ya fara shiri yana gamawa Joseph yana zuwa ticket ɗin ya nuna masa harda na Zulfa jinjina kai Jabir yay yace "good job" trolley kayansa ya bawa Joseph kana ya gama shiryawa cikin wasu ƙananun kaya masu ƙyau, direct Joseph wajan motar hotel ɗin ya nufa yana zuwa ya zoba kayan a Boot ya shiga gefen drever ya zauna, Jabir kansa ya tura cikin ɗakin a zaune ya sameta gaba ɗaya ta hargitsa gashin kanta ga kuma pillow data rungome sai cusa masa kyawawan breat ɗin ta a baki sai jijjigashi take tare da shafa saman pillow'n like tana shafa kan babynta(jaririnta) shuru yay mata yana kallon ikon Allah ganin tym na tafiya yasa yace "ohyyya Madam come Les go" da sauri ta ɗago kanta tare da ƙanƙame pillow'n hannunta cikin wata iriyar murya mara daɗi tace "ya rahamanu" ƙarasa shigowa ciki yay tare da zama kusanta yace "bani babyn muga ko"jin abinda yace tayi sauri faɗawa jikinsa gaba ɗaya da sauri ya runtsa idanunsa tare da faɗin "subuhanallah" domin itane kalmar da yafi Zama a bakinsa,hannu yasa ya cireta a jikinta ɗan waro idanu yay sabida ruwan nono da yaga yana zuba cikin sauri ya kawar da kansa yace "mai da ciki riga"Zulfa kam sam bata fahimtar abinda ya kece mata domin ganinsa take tamkar Alhaji kb,hannunsa ta kama ta fara ƙoƙarin ɗurawa a brest ɗin ta baki ya buɗe zai mata tsawa sai kuma yay saurin rufe bakinsa cikin dauri ya saka hannunsa a saman brest ɗin ba tare da wata manufa ya mai dashi cikin riga da idanunta kawai take binsa,ganin bata wani buge buge bare duka yaji daɗin hakan vail ɗin abayar daya siya mata jiya ya ɗaure kai tashi kana yasa hannu ya miƙar da ita tsaye nan fa tace sam bata san wannan ba,haka yay ta fama amma fur taƙi fita koda ya matsa mata saita shiga nuna masa wajan ƙofar fitar, ganin baiga komai yasa yashi sauri ɗaukar ta cak ya nufi waje da ita,abinda bai sani ba,da zarar ya nufi fita da ita sai taga wata ƙatuwar halitta na kusanto inda take tsaye hannunta ɗauke da wasu manyan ƙaho dalilin da yasa taƙi fita kenan,a haka suka ƙarasa mota ta tura ta a back side shima ya shiga,yana shiga ta faɗa jikinsa tare da faɗin "ya rahamanu" kanta ya shafa cikin ƙasa da murya yace "sorry" a haka motar ta nufi airport dasu suna zuwa ana kiran masu tafiya cikin sauri Joseph ya nuna ticket ɗinsu Jabir da Zulfa a vip side Joseph kuma a normal side,lumshe idanu Jabir yay yana jin sabuwar shafin ƙaddararsa na ƙara kusan to shi,bayan yasa wayarsa a airplane mode ya fara duba sabbin message ɗinsa na email,tym to tym yana kallon Zulfa data ƙanƙame sa idanunta na fidda ƙwalla a haka jirgin ya fara tafiya dasu zuwa sararin samaniya to Zulfa a sauka lafiya ki ɗan bamu a ron wasu shekaru kafin muzo gareki.