🔆 *WིྀAིྀ YིྀAིྀ KིྀAིྀSིྀHིྀEིྀ ZིྀAིྀHིྀRིྀAིྀ'Uིྀ?*🔆
➿➿➿➿➰➰➿➿➿➿*STΩRΨ ШRITTΣΠ βΨ*✍🏻
*ᴢᴀʜʀᴀ ᴀʙᴅᴜʟ*( *Պ✺Պ⑂ℵ ᾰℏℓᾰℵ*)
_my wattpad_@Fateemah0
*marubuciyar*
*H̸͟͞A̸͟͞L̸͟͞I̸͟͞T̸͟͞T̸͟͞A̸͟͞ D̸͟͞A̸͟͞G̸͟͞A̸͟͞ A̸͟͞L̸͟͞L̸͟͞A̸͟͞H̸͟͞ N̸͟͞E̸͟͞*
*G̸͟͞U̸͟͞D̸͟͞U̸͟͞ A̸͟͞ J̸͟͞E̸͟͞J̸͟͞I̸͟͞*
*S̸͟͞H̸͟͞U̸͟͞H̸͟͞A̸͟͞D̸͟͞A̸͟͞*
*N̸͟͞I̸͟͞D̸͟͞A̸͟͞ K̸͟͞A̸͟͞N̸͟͞N̸͟͞A̸͟͞N̸͟͞ M̸͟͞I̸͟͞J̸͟͞I̸͟͞N̸͟͞A̸͟͞*A̸͟͞n̸͟͞d̸͟͞
N̸͟͞o̸͟͞w̸͟͞*w̲̅a̲̅ y̲̅a̲̅ k̲̅a̲̅s̲̅h̲̅e̲̅ z̲̅a̲̅h̲̅r̲̅a̲̅'u̲̅*
____________________
_sadaukarwan wannan littafi ga jarumai masu yi mana posting wanda nasani da sanda ban sani ba *YAYA HAYAT, HASSAN ATK,HUSAIN 80K, MU'AZ* kuna dayawa amma gdy da jinjina Allah ya biya_
________________
_wannan book din ba free bane ga mai buqata zai biya #200 sai ya tuntube ni ta numb kamar haka_*_Maman ahlan_*
🤳🏻 08165550116
*__________________**بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________**🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*________________________**FREE PAGE FIVE & SIX*
-------------------Abba ma taimakon gaggawa a ka hau basa"
Umma ce ta fara farfaɗowa,amma ba ta gane komai ban da zubar da hawaye da idonta ke yi"
Abba ma ya farka ya ga CP na zaune a kusa da shi ya buga tagumi yana tunani,domin abun akwai ɗaurewar kai, a ce har a shiga cikin gidan *ALHAJI ALIYU IBRAHIM MD*,a kashe masa yar'sa wannan bincike ta ina za'a farasa? Domin abun akwai ɗaurewar kai,
Ita dai margayiya Zahra'u yarinya ce wanda kwata-kwata ba ta da hayaniya ga saukin kai ga ladabi ga biyayya ga girmama mutane ko da ba ta sansu ba, to *WA YA KASHE ZAHRA'U*? tambayar da CP yake ta yiwa kansa kenan amma ya kasa, samun gamshashshiyar amsa,gabadaya kansa ya ɗaure, duk yawan securities da bodyguards din da suke gidan MD ga Camera, amma har a shiga aka kashe masa yar'sa, innalillahi wainna ilayhirrajiun!! Shi ne abin da CP yake ta nanatawa"Abba ya miƙe zunbur yana cewa "CP an kamasu? Dan Allah kar ka ce min ba a kama su ba."
CP ya ce "MD kayi hakuri ka zama namiji, na roƙe ka, yanzu mu samu a gama binciken, sannan a bamu gawar Zahra'u ,mu kaita gida ayi mata sutura,sannan mu kaita gidanta na gaskiya,Alhaji Aliyu MD kai aminina ne, ba zan so ganin ka cikin damuwa ba, na san da ciwo kam ,mutum yayi rashin abin da yafi ƙauna a duniya dole sai ya jijjiga,barin ma kai da ka rasa yarka, ranar da kake murnan sauke nauyin da Allah ya ɗaura maka a matsayinka na mahaifinta, a ranar da kana murna za ka ga auren ɗiyarka, wanda na san burinka kenan yanzu a rayuwa, ka aurar da zahra'u, ranar da za'a lullubeta a kawota gabanka, kayi mata nasiha a matsayinka na mahaifi, har ma ka rakkata a sakata a mota, amma a wannan ranar ne maƙiyanka suka sauya maka wannan farincikin ,ya dawo baƙin ciki, sun sanyaka kuka, da idanun ka, sun sanya iyalanka,a cikin damuwa da tashin hankali marar misaltuwa,ba ma iyakar iyalanka ba kawai , har ma da jama'ar gari bakidaya, don Zahra'u yarinya ce abin alfahari ga kowa.
Don haka, MD inaso ka ɗaure duk da nasan ba sauki, amma mu yiwa gawar yarinyar nan gata, mu yiwa gawarta sutura mu kaita makwancinta, don Allah, Ka ɗaure"
YOU ARE READING
WA'YA KASHE ZAHRA'U?
FantasyWA'YA KASHE ZAHRA'U? ABUN DA KOWA KE TAMBAYA KE NAN, AN KASHETA! A DAREN RANAR AURENTA, TO WA YA KASHE ZAHRA'U? KU BIBIYI LABARIN DAN JIN KALAR CAKWAKIYAR DAKE CIKI, ZA KU SAMI CMPLT DINSA A KAN NAIRA200 KACAL. vote comments and follow me pls