🔆 *WིྀAིྀYིྀAིྀ KིྀAིྀSིྀHིྀEིྀ ZིྀAིྀHིྀRིྀAིྀ'Uིྀ*🔆
➿➿➿➿➰➰➿➿➿➿*STΩRΨ ШRITTΣΠ βΨ*✍🏻
*ᴢᴀʜʀᴀ ᴀʙᴅᴜʟ*( *Պ✺Պ⑂ℵ ᾰℏℓᾰℵ*)
_my wattpad_@Fateemah0
*marubuciyar*
*H̸͟͞A̸͟͞L̸͟͞I̸͟͞T̸͟͞T̸͟͞A̸͟͞ D̸͟͞A̸͟͞G̸͟͞A̸͟͞ A̸͟͞L̸͟͞L̸͟͞A̸͟͞H̸͟͞ N̸͟͞E̸͟͞*
*G̸͟͞U̸͟͞D̸͟͞U̸͟͞ A̸͟͞ J̸͟͞E̸͟͞J̸͟͞I̸͟͞*
*S̸͟͞H̸͟͞U̸͟͞H̸͟͞A̸͟͞D̸͟͞A̸͟͞*
*N̸͟͞I̸͟͞D̸͟͞A̸͟͞ K̸͟͞A̸͟͞N̸͟͞N̸͟͞A̸͟͞N̸͟͞ M̸͟͞I̸͟͞J̸͟͞I̸͟͞N̸͟͞A̸͟͞*A̸͟͞n̸͟͞d̸͟͞
N̸͟͞o̸͟͞w̸͟͞*w̲̅a̲̅y̲̅a̲̅ k̲̅a̲̅s̲̅h̲̅e̲̅ z̲̅a̲̅h̲̅r̲̅a̲̅'u̲̅*
____________________
_sadaukarwan wannan littafi ga jarumai masu yi mana posting wanda nasani da sanda ban sani ba *YAYA HAYAT, HASSAN ATK,HUSAIN 80K, MU'AZ* kuna dayawa amma gdy da jinjina Allah ya biya_
________________
_wannan book din ba free bane ga mai buqata zai biya #200 sai ya tuntube ni ta numb kamar haka_*_Maman ahlan_*
🤳🏻 08165550116
*__________________**بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________**🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________**LAST FREE PAGE, NINE&TEN*
Bincike ya cigaba da yi ko Allah zaisa ya dace ya samu karfin gwiwa, amma jikinsa har ya fara sanyi da case din, dan gani yake wanda ya kashe Zahra'u ko ta kashe Zahra'u baza su kamu ba.
Umma aka sake kira domin ta amsa wasu tambayoyin.
"DSP Sardauna ya ce. Hajiya shin wacece take yiwa Zahra'u aiki? ina nufin mai kula da ita wacce take mata hidima?
Sai yanzu Umma ta kula da babu Kande a cikin jama'ar da ake tuhuman su
Umma ta bude baki jikinta na kyarma ta ce ,Kande,wallahi banga kande ba"
DSP Sardauna ya ce .
a ina ita kanden take?
"A *Gwale* take"
DSP Sardauna ya ce .
Good , fita yayi ya samu wasu jama'ai ,suka yi mota biyu suka dunguma.Da kyar suka gano gidan
Sallama suka yi mahaifin Kande ya fito yaga yan'sanda gabansa ya bada ragassss!
Gaishesa Sardauna yayi sannan ya ce dan Allah yar'ka Kande muke nema ?
Baban Kande ya ce ."ɗan nan ina fatan dai lafiya ku ke neman ya'ta?
Ganin duk ya ruɗe ne yasa DSP Sardauna yayi murmushi ya ce "eh to baba lafiyar kenan amma ba kalau ba , muna da bukatar a fito mana da ita zamuje da ita police headquarter domin ta amsa wasu tambayoyi.
Baban Kande hankalinsa ya tashi matuƙa , to me Kande ta aikata da ake so atafi da ita chaji office ? yake tambayar kansa , anya Kande bata aikata wani laifin ba ? ko dai sata tayi?
Dan tun da tadawo gida a haukace bata cikin hayyacinta mun yi mata tambayar duniyar nan ta ce ,mana ba komai kawai hutu ta ɗauka gashi kuma yanzu police anzo nemanta.
Su na tsaye sai ga Kande wacce ta fito aiko tana zuwa kofar gida tayi kicibus da motar police sun kewaye gidan su,juyawa zata yi da mugun gudu, cikin hanzari da zafin nama *Sergeant Major ( SM) Mardiyya, da Sergeant Copral ( SC) Badiyya* sukayi hanzarin cafkota.
YOU ARE READING
WA'YA KASHE ZAHRA'U?
FantasyWA'YA KASHE ZAHRA'U? ABUN DA KOWA KE TAMBAYA KE NAN, AN KASHETA! A DAREN RANAR AURENTA, TO WA YA KASHE ZAHRA'U? KU BIBIYI LABARIN DAN JIN KALAR CAKWAKIYAR DAKE CIKI, ZA KU SAMI CMPLT DINSA A KAN NAIRA200 KACAL. vote comments and follow me pls