*_UBAYD MALEEK_*
_(Royalty versus love)_
_*Mamuhgee*_*2*
Treat/repair your skin with mg's skincare today,are you battling with pimples,
Black spot
cream reaction
eczema,acne, sunburn,spot, stretch mark, discoloration/skin damage, stretch mark ❌then mg's skincare is the plug for you,mg's skincare gat solution to all ur skin prblms😍everyone deserves a blended skin🌿 when it comes to skin issue😢gv it to mg's skincare 💯🔥 now is the time to take care of ur skin,this product is the real deal 🙌clears white patches✅dark patches✅dark feet's/knuckles ✅reduces the appearance of greenveins,it clears pimples,spot and make ur skin fresh nd glow like never before just gv it a try nd ur skin will definitely thank you💋✅evn if you don't HV anything mg's skincare gat you a soap that will maintain ur skin nd make the skin to glow🥰
Soap price:3k
Chat 08062991549 to plc ur orders
Call:08064532391
We deliver Nationwide buh delivery is not free🙏
we can't wait to be a part of your beauty story🤭*******
Fuskewa abal yayi Yana dauke kai daga zancen padima din ya maida hankali kan NURU dake tambayarsa lafiyarsa da qafarsa dake ciwo sbd yawan tsayuwa daya kashe qafafun sbd wani lokacin yakanfi awa uku hudu a tsaye a delah gurin aikinsa gakuma manyanci sai qafafun sukeson fara gazawa.Fira sukahau Yi sosai da abal dinsu kafin daga baya NURU ta miqe tayi gurin ammynsu Dan tayata aikin sabuwar dahuwar dare datakeyi sbd abal din daya dawo badan haka ba kunun madarar raqumi sukeyi susha abinda da daddare sbd 'yaya matansu basacin abinci me nauyi da daddare a al'adarsu sai kayi aure kafara hayayyafa tukuna.
Sai magriba suka kammala lokacin padima hartayo wankan yamma tana zaune dakinsu tana shafawa jikinta mai batareda NURU ta kalletaba ta ajiye kallabinta data zame daga kanta dogon gashinta ya bayyana Wanda yasa padima turo Baki sbd Bata baiyi tsayin na NURU din ba,
Abu uku ne NURU takedashi duk nata kyawun takejin dama ita Allah yabawa duk ta hada,
Dirarriyar shape din NURU dayafi nata sosai sbd hips da Allah yabawa NURUn da qarin cikin NURUn dayafi nata shafewa sbd ita tafi NURU jiki sai gashin Nan na uku asalin yelloebrown fatar amhara da NURUn ta dauko Wanda yafi nata.Wanka NURUn itama tayo taraka meryam itama tayo sukazo sukai sallah dukkaninsu atare kafin suka dungamo tsakar gida suka zauna cin abinci tareda iyayensu.
Kallon yanda sukecin abinci abal keyi Yana karantarsu Dan sake tantance wacce zai bada,
NURU yake kallo sosai Yana sake yaba sanyi da nutsuwarta saidai Sam bazai iya badataba sbd cutatuwa zatayi musamman idan yayi duba da baisan taqamaimai waye acikin delah za'a bawa 'yarsaba.
Kallonsa ya maida kan padima wadda Kecin abincin a kiyaye batason Bata bakinta sosai Sarai yasan halinta da babban burin son abun duniya shiyasa zuciyarsa ke wasi wasi akanta Dan idan taje giyar daular arziki da mulki suka bugeta Yana tsoron ta zama wata mutum dabam sbd tsananin son duniyarta da jijida kanta yanada yawa kowa yasanda wannan.Numfashi yasauke Wanda yasa ammi kallonsa sbd tasan tunaninsa tana lure dashi da yanda yake karantarsu,
Itadai tunda abune na dole baza'a taba guje masaba to a gaskiyance gwara abada padima sbd tunda sunada wata 'yar bazata iya Bari abada NURU ba Dan baqaramar cutatuwa zatayiba,
Bazata iya rayuwa acikin sarautaba sam,
Tsaftatacciyar zuciyane da NURU zasu gurbato musu ita da rudin zalamar mulki da dukiya gwara padima tana zuciyar son abun duniya Dan haka zata iya gwagwarmaya acikinsu ta qwataci kanta dama 'yayan negestati dazata haifa.
Suna kammalawa dukkaninsu suka hau fira da abal dinsu bayan NURU ta tattare gurin itada meryam suka dawo suka zauna._________________
*_No 554 U.MALEEK DELAH Aptmt_*
_Jericho brighton New York City,New York._Mum""Yar budurwar yarinyar da Bata wuce sha Tara ba ta furta cikin nuna takaicinta da damuwarta a fili tana kallon takardun hannunta data dauka daga gaban madubin bedroom din uwar Tata.
Qarasowa tayi idanuwa na cikowa da hawaye har gaban dining din ta daga takardun dake hannunta tana cewa"