part 5-6

5 0 0
                                    

*FORCED MARIAGE*

Free page 5-6

turo ƙofar ɗakin Shakur yayi ya shigo da sallama, sai da ya gama duba sauran patients ɗin cikin ɗakin snn ya duba jikin Banan, Alhmdllh yau jikin yayi kyau sai rashin ƙwarin jiki da ciwon ƙirji wanda yake da nasaba da rashin cin abinci, a mutunce suka gaisa da Banan ya tambayi ya jikinta itama ta amsa masa da kulawa, ya juyo ya ɗan harari Fanan yace "ki sameni a Office ina jiran ki" yana kaiwa nan ya fice, hijab ɗinta ta saka tabi bayansa yana gaba tana biye dashi har suka iso Office ɗinsa, suna shiga ya nuna mata wajen zama, sai da yayi wasu ƴan rubuce-rubucensa snn ya ɗago yana fuskantarta da kyau yace "Fanan! na haɗaki da Allah da manzonsa ki rufawa kanki asiri ki zauna da kowa lfy, yau kin kusa ɗebo ruwan dafa kanki wllh da kinsan waye shi da kin kama kanki, na basa hƙr amma dan Allah ki gyra kinji ƙanwata? yau ma zan sallame ku In sha Allah sbd jikin Banan yayi kyau" ya ƙarasa cikin kwantar mata da murya ganin yadda tafara zazzare masa manyan idanunta masu basa tsoro, yadda Shakur yayi maganar ne yasa Fanan ta haɗiye massifarta ta miƙe tsaye tana taɓe baki tace "tou amma dai kasan bana faɗa sai da dalili ko? and menene dalilinka na rashin tambayata abinda yayi min ɗazu har na aikata masa abinda kaga nayi, sai kawai ka tisani a gaba kanamin surutai tou ngd da shawara" tana kaiwa nan ta fice yabi bayanta da kallo. da yamma suka tattare komai nasu suka yiwa sauran ƴan ɗakin sallama suka fito, tafe suke Fanan na riƙe da hannun Banan har suka fice daga harabar assibitin suka iso bakin titin dan samun abun hawa, basu wani daɗe ba motar Shakur tayi parking a gabansu, ya sauke mudubin motar ya ɗan leƙo ta window ɗin motar yace "ku shigo nayi droping ɗinku magriba ta gabato gashi kuma garin ba kyau" ya faɗa yana kallon Fuskar Fanan yana murmushi ganin yadda ta ɗauke kai tana kallon titi, Banan ce tayi murmushi tace "Aa mun gode ba sai ka wahalar da kanka ba" "dan Allah kuyi hƙr ku shigo pls garin nan bbu kyau" Banan ta juyo tana duban Fanan da ta kaɗan kai gefe tace "Sweetheart Shakur yace muje ya rage mana hanya" da ƙarfi ta fizgi hannun Banan su ka yi gaba, tafiya kaɗan su ka yi suka sami taxi, sai da Taxi ɗin tayi nisa sosai snn Shakur yabi bayansu, a daidai ƙofar gidansu yayi parking suka sallamesa suka shige gidan, Shakur dake zaune a motarsa ya jinjina kai yana ƙarewa kangon gidan nasu kallo, Rugujajjan gidan jar ƙasa ne mai ɗauke da fallen ɗakuna guda uku, duk katangar gidan ta zaizaye sbd tsananin matsin talaucin da mazaunan cikin gidan ke fama da shi, lkc ɗaya wata muguwar tausayin yaran ta sake kamasa, da ƙyar yayi reverse yabaro wajen zuciyarsa ba daɗi. "Assalam Alaikum" Fanan ta kwaɗa sallama a tsakar gidan nasu Banan na biye da ita, bbu wanda ya amsa sallamar tasu duk da kuwa gabaɗayansu na zaune a tsakar gidan harda Iya da ta miƙe ƙafa saman tabarma tana lissafin kuɗi, Duduwa kuma na gaban murhu tana nasa ɗan wake ƴaƴanta duk na zagaye da ita, Fanan bata kalli ko sashen su ba balle ta gaishesu, direct ɗakinsu ta nufa tana ƙoƙarin buɗewa, Banan ma data gaishe su basu amsa mata ba, suna ƙoƙarin shiga ɗakinsu Duduwa taja tsaki tace "Lalatattun banza" Fanan ta juyo a harzuƙe tace "kinga wnn"? ta faɗa tana nuna Hawwa "itace lalatacciya wllh amma bamu ba! aniyarki ta biki dake da ƴaƴanki" Duduwa ta miƙe a zafafe tamkar zata kifa cikin wutar ɗan waken, Hawwa tayi saurin dakatar da ita tace "kwantar da hankalinki da kaina zan miki maganin tsinannun Mama, ai kinfi ƙarfin haɗa jiki da wnn koɗaɗɗiyar yarinya" nan taci ɗamarar auna musu zagi ta uwa ta uba tamkar maguzawan ƙarshen ƙarni, basu sake tanka musu ba suka shige ɗaki suka kullo ƙofar su. kishingiɗe yake cikin lambun part ɗinsa yayi zurfi sosai cikin tunani idanunsa a lumshe, sanye yake cikin wata tsadaddiyar shadda ruwan milk an ƙawatasa da ɗinkin ƴar shara da dogon wando, gaba da bayan rigar duk yasha sirfani, duk wanda yasan Ahmad Junaid Modibbo ya kallesa a ynzu yasan yana cikin damuwa, walwalarsa da kuzarinsa ta ragu duk da cewa shi ba mutum mai yawan fara'a da dariya bane shisa da yawan mutane suke masa kallon miskili, tun dawowarsa daga assibiti jiya ya kasa samun nutsuwa, da zaran ya tuna yadda Fanan ta takesa da gangan sai yaji ransa yayi bala'in ɓaci, da zaran kuma ya tuna Banan sai yaji gabansa ya yanke ya faɗi musanman idan ya tuna ciwon da Dr Shakur yace ke damunta, farat ɗaya tausayin yarinyar ta kanainaye masa zuciya shisa ya kasa cire abun a ransa. ring ɗin wayarsa ce ta dawo dashi daga duniyar tunanin da ya afka, cikin yanga da ƙasaita ya cirosa a aljihunsa, sunan Dr Shakur dake yawo a kai yasa shi saurin yin picking ya koma ya kishingiɗa yana lumshe idanu, cikin cool voice ɗinsa yace "Assalamu Alaiki" shiru yayi na wasu ƴan lokota yana sauraron bayanin da Shakur ke masa, murmushi mai ɗan sauti ya saki yace "Okay! Thank u verry much sai na jika" daga haka ya katse kiran, a hankali ya sakko da ƙafafunsa ƙasa masu ɗauke da zara-zaran yatsu ya saka takalmansa ya miƙe a sukwane yana wani irin taku tamkar mai tausayin ƙasa ya fice daga part ɗinsa zuwa na Fulani. tana zaune cikin tanfatsetsen falon nata cikin shiga ta Alfarma, Ramlat da Basma da Bilal na zaune a gefenta suna kallon wani film sai gaddama suke, ita dai kallonsu take tana murmushi bata saka musu baki ba, cikin yanayin tafiyarsa ya shigo falon da sallama, ƙitt! falon yayi tamkar anyi ruwa an ɗauke sbd mugun tsoronsa da yaran suke, suka gaishesa snn suka bar falon ɗaya bayan ɗaya ya rage daga shi sai Fulani, katse shirun yayi da faɗin "barka da rana Mama" shiru tayi masa ta sharesa tacigaba da kallon da take, matsawa yayi ya kamo ƙafafunta yana marairaice fuska yace "barka da Rana Mama" "sakar min ƙafafu" tayi maganar fuskarta ba wasa, zamewa yayi ya zauna saman carpet ɗin gamida kwantar da kansa saman cinyarta "dan Allah kiyi hƙr Mama wllh bazan iya jurar fushin ki ba so kike ki maidani marayan ƙarfi da yaji" shafa kansa tayi gamida sauke ɓoyayyar ajiyar zuciya cikin tausasa harshe tace "meyasa kake son yawan ɓatawa matarka rai? ɗazu da safe ta shigo falona tana kuka tace marinta kai why Modibbo ynzu kai ba abun kunya bane wani yaji kana dukan mace"? murmushin takaici ya saki yace "na gaji da halinta Mama kuma wllh tllh ƙarya take ni ban doke ta ba" "hƙr zakayi kasan har ynzu ƙuruciya ke damunta, yarinyar nan tana sonka please ka dinga hƙr da ita kana kai zuciyarta In sha Allahu watarana zata daina" yafi minti uku mai ɗago ba kuma baice komai ba, har ynzu kansa na saman cinyar Mama, miƙewa yayi a hankali yace "In sha Allah! Mama, zan ɗan fita sai na dawo" tace "kaci abinci"? ya jinjina mata kai yana murmushi yayi mata sallama ya fito, a babban harabar Estate ɗin nasu ya fito inda mutane da sauran maids ke ta kaiwa da komowa, kowa yana harkar gabansa, su Sameer ya hango zaune can cikin wani ɗan ƙayataccen lambu shi da sauran samarin gidan da sauran cousins ɗinsa wanda ko sanin sunayen sauran baiyi ba sbd tsananin yawansu, ta gabansu yazo ya fice duk suka gaishesa da ladabi ya amsa masu fuska a sake, yanayin gaba kuma yaga su Ramla da sauran dandazon ƴan matan Estate ɗin zaune a bakin Swimminpool suna fira abin gwanin ban sha'awa Bilal ya haƙiƙance a tsakiyar su sai basu lbr yake, yana ganin Modibbo yabar wurin da sauri suna masa dariya sbd yasan sauran zancen dan tun ba yau ba ya hanasa zama cikin mata amma inaa! ya riga ya saba, Modibbo yayi ƙwafa ya bisa da harara suka gaishesa ya amsa musu snn ya ficewarsa, sai da yayi tafiya sosai saman lafiyayyar hanyar dake shimfiɗe cikin Estate ɗin snn ya iso part ɗinsa. turo ƙofar haɗaɗɗan falon da ya gaji da haɗuwa yayi yana yin sallama, bbu kowa a falon sai Tvn dake kunne yana aikin ɓaɓatu. uptairs ya haye har zai shige corridor ɗin da zai sadasa da ɗakin baccinsa sai yaga dacewar hakan, ko bbu komai ita ɗin matarsa ce kuma zamansa take haƙƙinsa ne ya duba lafiyarsa, da sauri ya dawo baya ya nufi ɗakinta ya fara Nocking, yafi minti uku yana nocking amma shiru bata buɗe ba, har zai baro ƙofar ɗakin sai ya tura ƙofar ga mamakinsa yaga ƙofar ta buɗu, zaune ya hangeta tsakiyar gadon ta haɗa kai da guiwa, sautin kukanta na tashi a hankali, yafi minti biyu tsaye yana kallonta, ya ɗan taɓe baki snn ya taka zuwa gaban gadon, ya zura hayyansa cikin Aljihu yana mata wani irin kallo, ƙamshin haɗaɗɗan turaransa yasa ta ɗago kumburarrun idanunta tana goge ƙwallah, da sauri ta sakko daga gadon ta kamo ƙafafunsa ta riƙe gam, cikin dasashshiyar muryarta ta soma mgn "I'm so sorry Bb wllh bazan ƙara ba tuntuɓen harshe nayi wllh ba'ason raina bane kayi hƙr ka yafemin karka azabtar dani da fushinka billahi bazan  ƙara ba" yadda take surutai tana kuka sai ta bashi tausayi, haka halinta yake ga saurin fushi ga saurin sauka, da hannunsa ya ɗagota ta sake faɗawa jikinsa tana gunjin kuka, ya fara bubbuga bayanta alamun rarrashi sai dai baiyi mgn ba, ganin tayi shiru sai ajiyar zuciya da take saukewa a hankali ya ɓaɓɓareta daga jikinsa yayi hanyar fita yace "Follow me" da sauri tabi bayansa yana gaba tana bayansa har suka iso ɗakinsa, ya zaro key a Aljihun rigarsa ya buɗe ya shiga itama tabi bayansa, gefen gado ya zauna ya tallafo kansa da hannayensa yana shafa kwantacciyar sumar kansa da ke kwance luf-luf, a ɗan tsorace Amal ta kwantar da kanta saman kafaɗarsa hannunta ɗaya na cikin sumar kansa tana masa tafiyar tsutsa, cikin kwantar da murya tace "Bb ka hƙr"? kansa kawai ya iya gyaɗa mata sbd wani feeling ɗinta take taso masa dalilin abinda ta fara masa, cikin wayo da dabara tayi nasarar ɗane cinyarsa tana ƙara shigewa jikinsa tana shafasa, cikin tsananin buƙatuwa ta fara kissing ɗinsa tun a wuyansa har ta kai bakinsa cikin nasa, tayi tunanin zai gwasaleta sai dai a mamakinta taga ya cafko tattausan lips ɗinta ya fara tsotsar su har ta kaisu ga kwanciya kan gadon suna sarrafa junansu dan gabaɗayansu cikin buƙatuwar junansu suke, numfashinsu da sautin nishinsu kawai ke tashi, hannayensa a saman laps ɗinta yana shafawa, ya farayin sama da rigar har ya cireta gabaɗaya ya ɓalle mata maɓallin bra ya sauke palms ɗinsa saman boobs ɗinta yana sqeezing da ƙarfi, gabaɗaya sun haukace ma junansu, Moddibo ƙarshe ne wajen iya sarrafa mace da iya faranta mata a shimfiɗa, wani irin murzasu yake har wani ɗan taune kansu yake tamkar zai cire mata kan nono, da ƙyar ta ƙwaci kanta ta mirgino ya dawo ƙasa ta haye ruwan cikinsa, ta zare boxers ɗin jikinsa ta kamo lafiyayyar sandar girmansa tana shafawa, a hankali ta kaita bakinta suka sauke wani rikitacciyar ajiyar zuciya a tare, halshenta ta zaro takai daidai saman kan ta fara lasarta cikin wani irin salo mai tsayawa a rai, ya fara mata wani irin zillo tuni ya mance fushin da yake da ita, ganin yana jin daɗin abun ta sake ɗamarar gangaro da harshenta har ƙasa tana masa wani rikitaccen salo mai ɗimauta duk wani lafiyayyan namiji, tana karkaɗata a bakinta gamida zuƙo ruwan fresh milk ɗinsa dake tsiyaya, jikinsa ne ya fara wani irin rawa burinsa kawai yaga ya gangara ciki, ganin haka ta saita sandar girmansa daidai ƙasanta ta zurata can ciki, suka saki wani mahaukacin ihun daɗi a tare, a hankali ta farayin sama da ƙasa, hannayansa na kan tattausan Bom-bom ɗinta masu tudu da taushi yana aikin matsasu, bakinsa kuma nan nonuwanta, kasa haƙuri ya mirginata ta dawo ƙasan faffaɗan ƙirjinsa, ya ware mata ƙafafu ya zura hajiyarsa can cikin kogin zumarta, danna kai kawai yake bbu ji bbu gani tun suna surutai har bakinsu ya mutu murus sai ajiyar zuciya da sound ɗin fitar numfashinsu, sai da suka gurji junan su son ransu snn suka saurarawa juna. misalin ƙarfe huɗu da wasu ƴan mintuna bayan Modibbo ya dawo daga masallacin Estate ɗin, yayi shirinsa cikin wani tsadaddan yadinsa ruwan sararin samaniyar, yana tsaye gaban mirror ɗin haɗaɗɗan bedroom ɗinsa yana shafa daddaɗen perfumes ɗinsa Amal ta shigo cikin kwalliyarta, rungumesa tayi ta baya gamida sakar masa kiss a gefen kunci tace "Bb fita za ka yi ne" bai ɗago ya kalleta ba yace mata "uhm" ya faɗa yana saka hularsa, ta kamo hannunsa ta ɗaura masa agogon da yake ƙoƙarin ɗaurawa ta koma gefe tana kallonsa da murmushi, har ya kammala shirin ya ɗauki wayoyinsa suka sakko ƙasa tare da Amal dake lafe a jikinsa tana zuba masa shagwaɓa yana ɗan basarwa ganin suna ƙoƙarin komawa ruwa, har bakin mota ta rakosa, ta ɗago a hankali tana kallon kyakkyawar fuskar mijinta tace "ni dai zan bika please Bb" yasa hannu ya dalle mata baki yace "in kuma zance zani fa"? ta ɗago a razane tana dafe ƙirji, ya ɗaga mata gira ɗaya, ta fashe masa da kuka tace "ashe duk wnn kwalliyar da kai zance zaka Bb shine kuma sai ka faɗamin danka ɓata min rai? meyasa kake min haka ne ko dan kaga ina sonka dayawa? dan Allah ka rufamin asiri Bb wllh ina ƙaunarka baxan so abinda zai rabamu ba kamar yadda ban isa na hanaka aure ba" ta faɗi tana sheshsheƙa gamida kwantar da kansa a ƙirjinsa, wani bala'in tausayinta ne ya kamasa dalili shine tunda yake da ita bai taɓa jin sonta a ransa ba, duk ana cewa zuciya na son mai kyautata mata, shi kam bai taɓa mata so irin na soyayya ba sai dai na dangantaka, shi shaida ne Amal na mugun ƙaunarsa, kuma tana tsoronsa, kuma tana da kyau da diri irin na mata, kuma tana iyakar bakin ƙoƙarinta na faranta masa a gado, matsalarta itace saurin fushi wato zafin zuciya ga kuma saurin sauka, sai shegen ragwanci da rashin son aiki ko kaɗan, hatta girki batasan tayi masa ba, barta dai da son gayu da son soyayya ita a tunaninta aure kenan, tanan suka samu bambacin ra'ayi shisa suke yawan samun matsala da junansu, amma da zaran tayi masa ba daidai ba cikin ƴan ƙanƙanin lkc zata sakko ta bashi hƙr su shirya....a hankali ya kai bakinsa daidai nata ya cafko ya fara sumbatarta, ta fara mayar masa da martani dan dama gwana ce a wnn fannin, har tsayuwa na neman gagararsu, sai da ya tabbatar ya samar mata da nutsuwa snn su ka yi sallama ta musanman ta koma ciki jiki a sanyaye, yana tada motar Escorts ɗinsa suka taso ya ɗaga musu hannu dan shi kaɗai zaiyi wnn fitar sbd wasu dalilai, Slowly yake driving sai da ya iso bakin titi snn ya gagara gefen titin ya ciro wayarsa yana duba Adress ɗinta Shakur ya turo masa, bayan ya gama dubawa ya kashe wayar ya tada motar ya fara tafiya. gama parking ɗinsa ke da wuya a unguwar ya Hangota tana fitowa daga layin nasu da hijab ɗinta har ƙasa, fitowa yayi daga motar ya tsaya dai dai inda yasan zata bi dayake bbu mutane sosai balle sun gansa, har ta ƙaraso sannan yace "Hey sister minti biyu please" ya faɗa yana murmushi dan shi a tunaninsa Banan ce, juyowa tayi da dara daran idonta tana masa wani kallo gamida yatsine fuska kamar taga kashi, lkc ɗaya ya hade rai don ya gane itace ba wadda yake nema bace, Fanan ta wani haɗe rai tana masa mugun kallo daga sama zuwa ƙasa tace "dawa kake"? Da mamaki Modibbo ke kallonta, ya karyar da kai yana mata wani irin kallo ya nuna ta da yatsa yace "da wannan abun nake" wani matsiyacin kallo tayi masa ta ja tsaki tace "kan ka ake ji" zata canza hanya ya kuma shan gabanta, a fusace tace "dalla Malam ka bani hanya in wuce ko kana hauka ne"? ya waro ido waje yace "ni ɗin ne mahaukaci"? tsaki tayi ta juya a fusace zata koma Inda ta fito ya fizgota da ƙarfi yace "ni kika ce ma mahaukaci?" bai rufe baki ba a zuciye ta sauke masa mari tana huci, cikin wani irin shock ya saketa a hankali yana kallonta da mugun mamaki, tuni kallo ya dawo Kansu, tana hararansa tace "kaɗan ka gani ɗan iska kawai, wllh na tsane ka" ta faɗa cikin nunasa da yatsa tana huci gamida juyawa tabar wurin da sauri ta koma gida. a fusace ta banko ƙofar gidan su ka yi karo da Banan wacce itama fitowarta kenan zata makaranta, cikin fushi sosai ta labarta mata yadda a kai Banan ta ɗora hannu aka tana salati.

Isn't free book it's 300 ƴan Niger 500f wattsap me for more information. 22793414725

_Kuyi maza ku fara payment domin free page's dai bbu yawa, a fito a kakkaɓi zani a siya sayan na gari mai da kuɗi gida, karki bari ayi bbu ke dankuwa akwai wani mugun ƙulli da sarƙaƙiya a gaba wanda bazaki taɓa gane inda lbrn ya dosa ba sai kinyi nisa a karatunsa._🔥😍

_In kin karanta Kiyi share a wasu group dan darajar ma'aiki._

FORCED MARIAGEOù les histoires vivent. Découvrez maintenant