DEEYERNARH chapter 2

0 2 0
                                    

       By Lateefarh (maeesha)

Su Aisha sun cire Anko , Anko yayi kyau Masha Allah, anata shirye shiryen biki,biki ya rage kwana uku yayar amarya ta iso daga jihar yobe anan ta tarar ba tanadin da akayi wa amaryar a cewar su miye amfani shi tunda tsoho ne haka ta tsaya tsayin daka tayi mata gyaran wuri kyau a wajen diyana ba,a magana ta mata su tsimi da su magungunan saukan ni, I'ma .yau ta kasance asabar daurin aure inda aka daura auren MALAM MUHAMMADU MAI KANTI da kuma MALAMA FATIMA SA,EED ABDULLAHI a masallacin malam ashiru Mai tafsiri rijiyar lemo Kano Masha Allah aurene daya tara manyan Yan kasuwa kasancewar angon Dan kasuwa anyi taro an tashi lafiya Masha Allah.bayan la,asar Yan daukan amarya suka zo aka tafu da amarya gidan ta tare da fatan alkhari ummi da sauran yayun ta sunsha kuka bama irin aunty Khadija yayar
Amarya. amarya da Aminiyar ta ya rage a gidanta har aka rako ango suka siya Baki suka musu sallama sai ya rage amarya da ango haka dai ya mata umarnin yin alwala sukayi sallah ya dauko kayan abncin da ya siyo da Madara sai washe Baki take sukaci sai gari ta waye😄😄😄 diyana Tasha wahala sosai saboda baiyi da sauki ba idanunta sun kumbura sosai da kyar take tafiya abinka da tsoho an kwana biyu ba,a gamu ba😄 a haka tayi wanka tayi sallahTana kwance akan dadduma ya dawo daga massalaci kallonta yayi yana murmushi yace amaryata kin tashi lafiya bakin ciki ta tsinci kanta dashi wai yanxu tsohone ya karbi budurcin ta amsawa tayi da Ina kwana baffa lafiya ya jikin naki alhamdulillah da sauki kitchen ya shiga da kansa ya hado mata shayi mai zafi mamaki ne ya rufeta wai wannan tsohonma ya iya tattali dakyar Tasha rabi ya kalleta yace Fateema na gode Allah yayi Miki albarka me kike so a rayuwa nikuma na Miki alkawarin zan Miki shuru tayi nadan lokaci tace baffa kasuwanci nakeso a take ya Kira danshi Mahmud yace yanaso a budewa diyana account amsawa yayi da ba matsala Abba hira yake yiwa diyana Amma ya kula kwata kwata gangar jikin tane a wajen dakin sa ya shiga itama tashi tayi ta hau gadonta Tana tunane tunane umminta take tunawa da irin rayuwar da suke ciki haka rayuwa ta cigaba kwana uku da biki ranar talata yan biki sun zo yiwa diyana sallama anan Tasha kuka sosai bayan gida ya watse angonta ya shigo yana mata albishirin an bude mata account saura ATM card jibi za,a karbo wayan da ya siyo mata ya Mika mata transfer yayi mata na dubu dari biyu Saida ta tsorata ya kwantar mata da hankali Fateema zan Miki komai na rayuwa indai Allah ya bani iko Allah yayi Miki albarka Fateema ameen na gode baffa ta ansa dakinsa ya shiga Allah ya taimaketa tanada numbern aunty Khadija, ummin ta da Abba a kai aunty Khadija ta Kira ta sanar mata murna tayi sosai tace to yanzu diyana ya zamuyi da kudinnan diyana ta ansa aunty wallahi kasuwanci nake so to wani iri ansawa tayi aunty na kayan sawan mata to shikenan diyana zan Miki bincike kafin ki fara murna tayi sosai.amarya Tana samun soyayya sosai a gun baffan ta kishiyoyin ta biyu suna nn kowa na uzurin gaban shi diyana ma kullum Tana part dinta wata safiyar asabar ta tashi da wani zazzafan zazzabi sai kyarma take a haka ya shigo ya sameta Mahmud ya Kira yazo da mota aka kaita asibiti gwajin farko akace ciki ne da ita wata biyu murna a wajen baffa baya misaltuwa magunguna suka rubuta musu aka dawo gida cikin gida ba wanda baijiba hajiya sa'adatu a ranta takejin abin kamar tasa ihu washe gari tayiwa baffa karyan zuwa gidan su Zaria ta wace gidan malamin ta akan a zubar da ciki ko kuma akasheta kowa ya huta malami yayi bige bigen sa yace wannan babban aiki ne saboda yarinyar akwai ibada Amma za,a iya indai xaki saki kudi dubu dari da hamsin ta bashi ya saki

DEEYANARHWhere stories live. Discover now