DEEYERNARH chapter 3

0 1 0
                                    

By Lateefarh (maeesha)

baki yace kamar an gama hajiya haka ta dawo Kano diyana Tana zaune Tana karatun littafin AKIDATUL ISLAMIYYA taji wayanta yana ringing aunty Khadija ta gani yasa tayi saurin dagawa da sallama gaisawa sukayi aunty Khadija tace mata ta samu wani kamfani a China ta musu magana kayansu akwai araha sosai yanzu zasu gwada yin order na kayan dubi hamsin suga yanayin kayayya kin da cinikin sa tayi murna sosai wai it's za,a yiwa order daga company itada a kasuwan ma gagaransu yake aunty ta mata order kaya yazo lafiya ta turawa aunty kudin kaya Masha Allah kaya sunyi kyau hajiya Maryam uwar gida babba ta nunawa taji dadin yanda tamata fatan alkhari ba kamar hajiya sa,a ba da take nuna kiyayyar ta fili makota ta aikawa Masha Allah kan kace me kayanta ya karbu kafin sati biyu sun kare aunty ta mata wani a hankali a hankali Tana ciniki Masha Allah baffa yana Bata kulawa da abinda ke cikinta Fara Sana,ar ta keda wuya tasa aka gyara gidansu tabawa abba jarin dubu hamsin ya Fara Sana,ar takalman maza da huluna, cikin ikon allah ta sake sosai jikinta yayi kyau cikinta yana yanxu wata biyar Tana kwance taji mararta ta kulle sosai addu,a ta farayi sannan taji ya Dan lafa ayatul kursiyu tayi , daga dayan gefen malam yace hajiya gaskiya yarinyar nan akwai taurin Kai da ibada bazata kamu ba saidai zanbaki garin magani idan Tasha insha Allah zata mutu da kuma laya idan kika saka a kofar dakin ta insha Allah data bata baza,a ganta ba Kinga cikin biyu za,ayi data ko bata ko mutuwa ran hajiya sa,a a bace ta dawo gida saboda bata samu an kasheta a take ba tsakar dare daf da asuba haj sa'a tazo kofar part din diyana ta tona ta binne zata juya kenan baffa ya fito xai tafi masallaci yace sa,adatu me kikeyi kameme ta Fara amm hnmm ehhh dama jiya Dan dannn kunnena ne ya Fadi yace to kin samu aa tace yace Allah ya kyauta da wuri ta bar wajen Yana fita diyana ta tashi a saman gadon kamar an janyota zatayi addua Amma ta kasa tashi tayi ta fito daga ita sai zani ta fito haj sa'a tana labe taga fitanta wani ihun murna tasa diyana gudu take kamar zatayi tsalle gashi batama san Ina zataje ba, a bakin wani shago ta zauna ta huta bacci ya dauketa da safe ta tashi tana tafiya Kai ba dankwali kafa ba takalmi.
Haj sa,a da sassafe ta tafi Zaria makudan kudi ta bawa mallam yabata wani Abu kamar Nama duk jini da wani tsinke a saman shi yace Mata wanna Zaki Adana manja Zaki na digawa Akan tsinken kullum sau dari biyu aduk lokacin Kiran la,asar inkika yarda kika Bari ya bushe to lallai zata dawo saboda a duk lokacin da ya bushe bakin alhaji zai bude sannan zai tambaye ta ita kuma a duk sanda taga Wanda ta sani ko kuma mijinta ya furta sunan ta to zata dawo hayyacin ta Kara jaddada Mata yayi akan ta kula da cewa zata dawo bayan sati days, diyana tana zaune a cikin wata bukkar da tayi na leda a kantin kwari batada aikin da ya wuce tsince tsince bata duka bare zagi da ruwan kwata zakaga tayi alwala tayi salla shiyasa jama,a haka kawai suke kawo Mata abinci wasu ma musanman suke siya su bata bata magana sai dai ta bika da ido,hajiya sa,a ta koma Zaria mallam yace zai hadata da wani boka a Niger Wanda indai ya batar da diyana ba aljani ko mutumin da ya Isa ya dawo da ita gida sai dai ikon Allah ranar kwanan dakin ta tacewa baffa zata Fara Sana,a a Niger Dan haka zataje ta kanta ta Fara safaran turaren Mata Allah ya kiyaye kawai yace tace kudin mota fa yace kamar nawa dubu dari hudu tace haka kuwa ya Mata transfer,
Gaskiya muna yau ki hakura da islamiyya ki dubo min diyana wayarta wajen sati biyu baya shiga gwara kawai kije da zuwanta ta samu wai an nemeta an rasa su ummi sunci kuka Abba da kyar ya lallashesu Dan Shima ta maxa yakeyi da addua kawai zamu taimaketa dangi kowa yaji batan diyana, hajiya sa'a tafiyar ta da manja roba daya da kuma robar wanna Naman da zatana digawa taje ta samu boka ya cemata sai tap koma gida aiki zai Fara ni ba,a biyana kudin aiki tukuici na shine ki cire kayanki haj sa,a dama an Saba bariki ta cire sai kuwa ji tayi ya afka Mata ga wani wari da yake wani azaba da yakeji ihune kawai batayi ba kwana uku tayi Yana abinda yaga dama da ita ba wanka bare sallah har ta dawo
Ummi daga tahajjud sai addua kullum hawaye Allah ya dawo Mata da diyanarta, diyana tana zaune taga wata Mata tazo wucewa ido ta bita dashi tana Mika hannu matar kamar ance ta juyo tace ikon Allah Aisha kiga Mai Kama da kawarki diyana Amma saidai baka ce Kinga kuwa kallon mu take haka suka wuce anyi hka da kwana hudu Aisha ta tuna sai ta Kira diyana Amma switch off haj sa,a tunda tazo ta Fara kasala tsoronta Kar aje tayiwa boka ciki Abu har ya Kai bata iya tashi wani lokacin sai bayan la'asar take tunawa da manja ranar baffa Yana kwance a dakin haj Maryam Yana bacci ya tashi a firgice Mahmud me yace Abba lafiya?? Daga Kai kawai yayi ya karbi ruwan adduan da Mahmud take masa kullum yasha yanasha kuwa yace fatti kawai sai yayi shiru haj sa'a zazzabi ba kanta aka kaita asibiti cewa sukayi axo da record dinta nada Mahmud take yana bude drawern sama yaga wata roba har zuciyarsa tace masa ba kyau bincike Amma kawai sai yaji kamar wani wari Yana tashi a ciki budewa yayi kawai ta sullube subhanallah tsinken sake sama ne ya karye dai dai da firgitan baffa kenan yace fateema haj Maryam ta rirriikeshi tana kwalawa Mahmud Kira a firgice yaxo ya mishi addua part din diyana ya nufa a kulle wani faduwa gabansa yayi asibiti aka kaishi da kyar da alluran bacci ya nutsu

DEEYANARHWhere stories live. Discover now