chapter 10

0 2 0
                                    

rayuwa taci gaba cikin ta ya shiga wata na takwas da sati biyu yace
ta shirya suje gida ta haihu a can hutu ya dauka da kansa yayi order kayan jarirai komai da
komai aka tura wasu Nineria wasu kuma a ka bari a nan china.washe gari da karfe 10:00 jirgin
su ya daga zuwa gida nja su hudallah da driver ne suka taresu a gidan mamy suka sauka mamy
sai kaffa kaffa take yi da diyana Yan gida ta Kira ta sanar musu tana gidan surukanta su muna ne
sukazo suka wuni a gidan suka koma yanzu wajen kullum suna hanyar badawa layout wajen
diyana har sun zama kawaye dasu heedayah. A bangaren su mujahid da Ahmad sun turo
magabata ansa aure wata 6,cikin diyana a kwana a tashi ba wuya cikinta Yana wata tara yanzu
haihuwa yau ko gobe da safiyar wata asabar daga muna har hajara shuru ba Wanda yazo diyana
da dauriya takeyi da ciwon maran da takeji huda ce ta shigo da abinci heedaya Kuma da kofin
tamarind juice dinda ake bawa diyana ganin ta da sukayi tarike ciki Sai gumi take da Nishi da
Gudu suka je suka fadawa Mamy, Mamy a rude tazo tana ta tashi Kasa tashi tayi gashi Mamy
bazata iya daukan ta Ba kafin ta ankare wani razannanen Nishi tayi Sai ga yaro jariri ya fito mamy
tanata sallati dayan ma ya fito dai dai lokacin da saif ya bude kofa tsorata yayi dayaga jini ga
yara biyu na farkon Mamy ta cire dankwalinta ta sashi na biyu Kuma towel aka lullubeshi dashi asibiti akaje aka
dubata ba matsala aka gyara yara suka dawo gida huda ce ta Kira muna ta sanar mata diyana ta
haihu kafin kace me kowa yaji su Inna ma sun iso diyana tattali take Sha sosai ranar suna yara
sukaci SHU,AYB sunan kakan saif da Kuma muhd sunan baffa Abba yaji dadi da karamcin da
diyana tayiwa baffa su Mahmud Dan baffa ma duk sunzo inda Shima ya hadu da hudallah suka
sasanta Huzaifa da Shima yake da nacin heedayah a ranar dai ya samu yasha kanta itama suka daidaita su adda bilki duk sunzo dasu umaymah bayan suna adda bilki aka Bari a cewar zatana
kulada diyana Huda da heedayah suma anzo anyi maganar bikinsu Rana daya akasa Dana su muna
bayan diyana tayi 40days mijinta yayi gaba da ita sukayi China suna shan soyayarsu kamar ba
Gobe adda bilki ita ke kulada amare Huda,muna,hajara, heedayah Dan gida guda aka Kama
musu na gyara dilki da kayan mata take musu na gani na fada biki yayi biki an daura auren
HUDALLAH MUHAMMAD SHU,AYB DA MAHMUD MUHAMMAD MAI KANTI,MAIMUNA SA,EED
ABDULLAHI DA MUJAHID ALIYU ABDALLAH,HAJARA SULAIMAN ABDULLAHI DA AHMAD ISAH
SHU,AYB, HEEDAYAH MUHAMMAD SHU,AYB DA HUZAIFA MUSA YUSUF bikine daya tara manya
manyan mutane an wuce da muna Abuja gidan mijinta hudallah Kuma kwankwasiyya city gidan
Mahmud, heedayah GRA gidan Huzaifa hajara ma GRA anyi taro lafiya Masha Allah Yan nijer
sun koma Amma an bar umaymah a waje ummi tunda ta gama diploma tunda aliyu ya kalleta a bikini diyana
yaji yarinyar ta burgesa shakuwa ce ta shiga tsakanin su har ya koma makarantar Dan
saura Masa 2months ne ya gama.diyana soyewar su suke su shu,ayb da muhd ma sunyi wayo sunada
shekara daya da wata uku sunyi wayo sosai ga girma kamar yist ake Basu amaye amayen da ta
Fara yasa Saif kaita asibiti cikin da akace tanada shi yasa ta dunga kuka wai Sai an zubar mari ya
dauketa dashi bakida hankali ne bayan sun koma gida da kyar yasha kanta suka shirya.a NIGERIA
kuwa muna ce ta fara haihuwa ta samu diya mace da kwana biyu heedayah ta haihu Yan biyu
mata itama bayan satu biyu Huda ma ta haihu namiji ba a gama rubibin suna Ba hajara ma ta
haihu mace Masha Allah, aliyu Yana gama karatunshi tare da mikamin major da wata biyu aka
sa bikinsu da umaymah amare duka sunzo biki da jarirai diyana ma tazo da tsohon ciki a hanyar su daga airport sukaga wata mahaukaciya diyana tace Haj sa,a ce wallahi Allah sarki rayuwa kenan Allah ya yafe Mata
anyi bikin da sati biyu ta haifi santaleliyar mace Mai sunan mamy wato khadija an hadu Yan uwa Suna yayi
dadi gidan ummi ya rage yahaya dasu Hafiz gidan Mamy kuma ba kowa ita ma cewatayi a bar su
shu,ayb hka rayuwa taci gaba umaymah ma ta haifi Yar ta mace me sunan ummi wato Maryam
shagon su ihsan na gado saif ya gyara ya Kara siyan wasu shanuna ya hada musu ya Zama
plaza ,a China diyana ce Take shagwaba hayaty Dan allah daga wannan haihuwan ya isa dariya
ya mata yace saikin Kara turo baki tayi tana basa hakuri ya yadda a wannan haihuwan tadan
Sha wahala inda ta haifi Yan uku mata biyu namiji daya wato sulaiman me sunan baban su
hajara Sai Mai sunan Inna halimah Sai bilkisu wato me sunan adda bilki yaran diyana suka Zama 8
kenan ihsan,Hafiz,shu,ayb,muhd, khadija, sulaiman,halimah,bilkisu Masha Allah.
ALHAMDULILLAH ANAN NA KAWO KARSHEN NOVEL DINA TAKEN DEEYERNARH

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Dec 31, 2021 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

DEEYANARHWhere stories live. Discover now