chapter 7

0 1 0
                                    

da kyar hajara ta rakata kanta a kasa ta shigo kamar ya runnumeta yaji har kasa tsugunna ta gaishesu ya amsa Yana murmushi tashi hajara tayi sukaci karo ummi durkusawa sukayi suka gaidata inna ma haka haka sukayi Rabin wuni a gidan se hira suke da yahaya diyana ta kasa sakewa daya tashi tafiya envelope biyu ya ciro ya bawa yahaya ya kaiwa ummi da Inna wani karamin akwati ya mikawa diyana godiya sukayi sosai suka tafi, yaso ya hadu da abba Amma Basu haduba Yana kasuwa,bayan dawowan abba da ummi ta nuna masa abin alkhairin da saif ya musu Kiran diyana yayi Yana cemata wayeshi bayani diyana ta mishi akan yanda tsakaninsu yake nasiha ya mata akan yanayin rayuwa da cewar bayaso komai ya dau lokaci soyayya mai karfine ke tsakanin diyana da saif kullum suna cikin waya,an Dan bashi hutun kwana hudu a gun aiki yasa yayi tunanin kawai yazo gun sarauniyarsa sanar mata yayi next week zaizo tadanyi dilki kuma tayi kyau sosai wannan zuwan nashi har gun abba yaje a kasuwa yamashi alkhairi sosai,washe gari abba ne ya Kira diyana yace mata ya maganar su da saif sunyi maganar aurene,da a a ta ansa masa yace mata to tace masa ya turo tunda sunason juna ba amfanin Bata lokaci,komawarta daki ta tarar da missed call ga wani Yana shigowa habeebty tagani yasa tayi murmushi sallama tayi ya amsa suka gaisa yace mata zaizo da yamma taje ta gaida mamyn sa ba matsala ta amsa ta sanar dashi sakon abba farin ciki yayi sosai yace mata a satinnan ma kuwa zasu zo itadai Bata iya tankasa ba sukayi hirarsu ta masoya sukayi sallama
ummi ta fadawa inda zasu hajara akasa ta shirya yazo ya daukesu suka tafi badawa layout da suka
Isa har kasa suka gaida mamy, mamy taji dadin ganin hibban ta a matsayin matarda saif zai aura
ranta taji dadi sosai su heedayah kawance ya dawo Sabo hajara Sun dan fara shakuwa Kaya kala
na makeup da ciye ciye mamy ta Basu godiya sukayi sosai da magrib Saif ya maidasu gida kasa komai tayi tunda yace zasu zo washe gari da abin ta kwana a ranta aunty Khadija ta
Kira ta sanar mata taji dadi sosai nasiha ta mata tace mata za,a Nemo mai gyara ta Fara mata gyara da cewa
tayi ma a kaita Nijer Amma Basu San laokacin da za,a sa ba da kanwar ummi adda bilki itace
zata mata gyara a Nijer Amma dai a Kano za,a nemi wacce zatayi,haka tayi aikin gidan ba a sakeba
Gun abba taje ta sanar masa a satinnan zasu zo Allah ya tabbatar da alkhairi ya mata ta tashi ta
koma daki anyi haka da kwana biyu su Saif sukazo da Kaya iya Kaya da kuma goron nagani inaso
an musu tarba mai kyau sun ce zasu dawo a sa rana in sun shirya Amma abba yace shi a shirye
suke shi bayaso a Bata lokaci Saif yaji dadi sosai koda aka tambaye sati biyu yace Saida kowa ya
masa dariya abban Ahmad ne yace wata daya yayi a haka taro ya tashi aka sanar wa diyana abin
dake wakana shuru tayi Tana kallon hajara hawaye na zubo mata aurenta na fari ta tuna Tasha
kuka sosai tayi baffa addua kowani bangare shirye shiryen biki ake sosai sai wanda ya gani
diyana kuwa ta murje ana ta mata dilki da gyara sai kyalli take abinta tayi bul bul anyi anko kala
kala su ihsan kuwa sai Kara kyau da girma suke suma sun shaku da saif Dan kowani zuwa sai
yazo musu da kayan wasa da ciye ciye kullum suna cikin tambayan yaushe daddy zaizo, tunda
aka Fara maganan biki tadaina zuwa shago sai yau da ake saura kwana hudu taje ta duba komai
Yana tafiya warning ta Kara musu akan rike Amana da gaskiya Masha Allah komai normal ta
dawo da yamma a gajiye inna ce ta miko Mata tsimi tace mata ta shanye kifin amare aka Bata

taci Tana yatsine fuska tanata mata dariya ummi ce ta kirata tare suka shiga dakin da Inna
nasiha sosai ummi ta mata da adduar zaman lafiya a aurenta.amarya se gyara da dilki take sha
kamar ba gobe,yau ya kama juma,a babbar rana,ranar da za,a daura aure, aurene daya Tara
manyan yan kasuwa da manyan yan siyasa a central mosque din kano Ana idar da sallar juma,a
aka daura auren FARHAN MUHAMMAD SHU,AYB (SAIF) DA FATIMA SA,EED ABDULLAHI(Diyana)
Zo kuga farin ciki a wajen Saif ynxu diyana tasace kenan ana daurawa gimbiyar sa ya Kira ya sanar mata hamdala tayi tana murmushi harda hawayen
farin ciki zn iya zuwa yanzu baby? Shagwaba tasa masa tace akwai mutane fa saboda Yan Nijer ma
sunzo muna da aliyu duk sun dawo daga makaranta da kyar ta samu ya hakura kwalliyan azo a
Gani akayi mata Tasha pink lace da daurin dankwalin zamani(turban scarf) sai kuma mayafi mai kamar
alkyabba kyau a gun diyana kamar zataje gasar kyau a gefenta muna ce take ta waya da
mujahid Dan gidan Adda bilkin Nijer Wanda yake aiki a abuja su hajara sai tsokana suke mata
hotuna akayi Mata sosai yahaya ne ya turawa Saif adai dai lokacin da yaci karo dasu a
WhatsApp wani farin ciki yaji kamar yaje ya dauki amaryar sa da kansa sai Kara yaba kyanta
yake a zuciyarsa Yana Kara godiya ga Allah,anyi taro lafiya da Rana aka kawo kayan amarya
akwatuna arba,in duka kayan Dubai ne a ciki Masha Allah su hajara sai murna suke da la,asar
motoshin daukan amarya suka iso yaran Nijer da kuma Yaran Inna hajara ne sai kuma su Aisha
kawayen diyana dasu muna,hajara da adda bilki sune zasu Kai amarya diyana Tasha kuka tace a
Gyarasu Hafiz su tafi ummi ta harareta tace a nan zasu zauna kuka diyana Tasha sosai aka
lallabata aka shiga mota kwankwasiyya city aka nufa wani kerarren gida dayasha flowers akayi
horn mai gadi ya bude,
gidan yayi kyau sosai Ana Dan mintina aka juyo dasu akabar yayun Saif a
Gidan sai su hudu da amarya, Aisha,umaimah yar adda bilkin Nijer,sai kuma hajara Kara gyara
Gidan sukayi sukasa turaren wuta sukayi sallar magrib suna zaune suna Hira sukaji an murda
handle din kofan da sallama ya shigo gaidasa sukayi suna tsokanshi ango kasha kamshi
umaimah da hausan ta ba nunanne ba tace mijin adda ki barmu da yunwa gaskiya da Allah akawo
musu abinci dariya suka mata yace mata to gara gidan ci za,a kawo kosam sai kiyi Tasha dariya
sukayi yace abokansa suna palor tasowa sukayi da diyana suka Kara gyara mata makeup dinta
da mayafin kanta sukayi palor gaisawa sukayi da wasa huzaifa abokin ango yace to yanzu
saiku tafi ai kun cikamana gida da fulanin daji dan hararansa umaimah tayi batai magana ba kar
su mata dariya siyan Baki akayi 150k suka Basu aka maidasu gida.gida ya rage daga amarya sai
ango sai umaimah da Aisha Wanda aka nuna musu masaukin da zasu zauna zuwa dare.

DEEYANARHWhere stories live. Discover now